CHAPTER 25 ( SETTING THE GROUNDS)

41 3 3
                                    

NISFU DEENIY.......... ( A Yerwa family love triangle)

KHADEEJAH BINT ISMAIL ( DEEJASMAH )

MIKIYA WRITERS ASSOCIATION ( MWA)

In dedication to all kanuris around the globe......

Wattpad @deejasmah

Arewabooks @deejasmah15

09042522373

CHAPTER 25 ( Setting the grounds)

Jamaar Annabi muna barar addua Allah ya ma Babanmu ( Baban k'awata) Fatee rasuwa a jiya da safiya a sakamakon gajeruwar jinya ta yini d'aya da kwana d'aya. Tabbas babbar rashi ce wanda ba mu da wanda zai iya cike gurbinsa. Baba bawan Allah mai treating kowa dai-dai ga son mutane da girmama su, bai da matsala ko kad'an kowa yana masa kyakkyawar shaida. Muna barar duk wanda ya ci karo da wannan shafi yayiwa Babanmu addua matayassara, Allah ya ji k'anka Baba ya maka rahma kyawawan halayenka su bika ya raya abinda ka bari ya kuma ba su hak'urin rashinka 😭.

Ba ta wani yi bacci ba sai juyi take yi hakan ya sa ta mik'e kawai ta fita living room, gyaran gidan ta fara kamar yadda ta saba. Ta na kammalawa ta wuci kitchen simple breakfast ta had'a musu kawai don she's not in the mood of making anything heavy, loaded fries ta had'a da ta ji kaza da sausage ba ta cika mozerella ba haka shi ma cream d'in da tayi spicing da kyau da ketchup,sauce da paprika ta zuba a saman lettuce da cabbage stylishly sai k'amshi ke ta shi. Hibiscus tea ta dafa da yaji mint, cumin, cinnamon d'an daidai sai blend of apple, slice of lemon da kuma cloves kad'an ba mai yawa ba.

Na shi ta jera masa akan dining while na ta ba ta had'a ba ta dai yi air frying chips d'in ta ajiye don ba ta son ya huce, gyara kitchen d'in tayi ta goge koina shi ma ta ba shi tsarabar turarenshi kafin ta fito. Nan ta had'u da Burhaan ya na fitowa daga part d'in shi, d'an dakatawa tayi har ya k'araso dining d'in ba ta ko sassauta face d'in ta ba tace " Nda watu".

"Wadu klewa?" Ya tambaya da d'an kulawa tunda ya lura yau yare ake ji, cuna baki tayi tana cewa " klewa slai" nuna masa dining tayi tana mai nufin wucewa ciki, hannu ya sa ya rik'o na ta hakan ne ya tilasta mata tsayawa amma ba ta waigo ba yanyota yayi dukanta gabanshi yana cewa " ki daina fushi wife, it doesn't suit you". Taune cheeks d'inta tayi ta ciki tana sake turo bakinta cewa yayi " yeah, kin fi kyau in kina murmushi ko baki sani ba ne?".

Yanzu kam ta kasa suppressing blushing d'in da take yi, ta d'an yi k'arami sai kuma ta so maida fuskarta da sauri ya rik'e fuskar a hannunshi yana cewa " yawwa that's the cute Nadeefah i know, ki daina overthinking kina sawa ranki damuwa ok? Ki kuma daina tunanin ban sonki, a je ma hakan ne but you hold the biggest place in my life. So ki ajiye soyayya a gefe it is not no.1 criteria na zaman aure, we respect each other ya ishemu a rayuwarmu, that soyayya stuff da kike kawowa will only hurt you a banza a wofi and that's what i hate".

"But.......!"

"No Buts Nadeefah, bear with me as i am i don't want to sugarcoat you and decieve you that's why i'm free and fair with you and for the gift i really appreciate Allah ya k'ara bud'i Aunty CEO" ya k'arashe yana janyota jikinshi for a warm embrace wanda ya d'aukesu about 5 mins kafin ya janyeta. Zama yayi a dining while itama ta zauna a kujerar dake opposite d'in shi ta tafi duniyar li'irabin kalamanshi a iya falsafar da k'walwarta za ta iya d'auka, hakan ya sa har ya kammala ba ta sani ba sai da yayi pecking d'in ta kafin ta d'ago ta kalleshi " sai na dawo" ya furta yana fita, ita ko ta bishi da idanu ko adduar da ta saba masa yau ba tayi ba.

"Ohhh wow he just made it clear that he don't love me, amma kuma his body does kenan i have an influence over him which is good, ka cigaba da b'oyewa Yaa Islaam but you can't do so forever i'm beginning to love this more". Ta furta a fili tana sakin wani munafikin murmushi da ya sake k'awata fuskarta, kwashe kayan ta yi zuwa kitchen tana cigaba da murmushinta.

NISFU DEENIY.......!Where stories live. Discover now