4

549 25 0
                                    

💫 SANYI DA ZAFI💫

       ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 4️⃣

She just wished all this ayyukan wahalan da suffering da yarinyarta yar karama keyi just to take care of her itane keyi mutane bazasu gane rahama ne Allah yamaka lafiya sannan yabaka karfin nema ba gashi tana neman wannan karfin ita tafita tayo aiki ta kula da diyarta daya tak a duniya tarasa, Rasheeda ce zuwa ayyukan shara da wanke bayuka, da wanke wanke just to get paid suci abinci ga school duk ita kadai dan yanzu ma suna hutun school, yarinyarta batasan menene dadin rayuwa ba tunda ta taso sai wahala, Rashida doesn't deserve to be born like this, ta zaman ma yarta bakin tabo arayuwanta waye zai taba auren Rashida yanzu? Ko anzo ma gulman yan anguwan nan koransu suke, babu kalan sherin da ba'a musu, kowace budurwa irin Rashida nada kawaye ita batadashi kota fara kawance iyayen yaran zasu raba abotan sabida ansan diyar mai HIv ce, yar fasika ne gantalalliya dan haka babu iyayen dakeson yaransu suyi mu'amala da yarta, hawaye masu dumi ne suka gangaro daga idanunta dasauri takai hannunta ta share fuskan tass tareda sauke ijiyan zuciya ahankali tace "Allah na yarda ka kasheni da ciwon nan, Kama karomin cuta daban daban duk na yarda, amman Ya Allah kabama diyata farin ciki arayuwanta, Ya Allah ka kawomata karshen wahalan nan, Ya Allah idan mutuwata zai zamto abinda zaisa Rashidana tadena aikin wahalhalun nan just to take care of me Ya Allah ka dauki raina dudda banson na barta, Ya Allah spare my daughter this harsh way of living and take me instead" tasake share hawayen dasuka zubomata sai kawai tadaura kasan rigan atampanta kan fuskanta tai shiru takai 2min ahaka sannan ta mike taje inda take tallabota tayi tace "Raudah oya muje ki kwanta" ina batamasan anayiba baccin yayi nisa gajiya kuma kesata baccin kaman tamutun nan, kamata Mama tasakeyi tace "tashi muje kinji Rish-rish din Mama" Mama tai maganan tana dagata da kyar ina bamata iya tafiya kaman matatta, kakkamata Mama tayi tasata ajikinta tana tafiya da ita ahankali tanajan kafa kaman irin wacce tasha giya tai tatil din nan, uwar dakin babu komi banda wata yar katifa datake a gyare akasa sai kuma manyan ganamasgo guda biyu na kaya sai dan rio na kayan kwalliya da wasu kodaddun hodon makeup da gorunan turaren humra suke ciki saikuma wata benci haka da littafai ne cike na school akai saikuma lab coat da aka makala a nail na bango jikin aljihun an rubuta Dr Rash ajiki Mama ta kwantar da ita ahankali.

Karfe 4:30 daidai tabude idanunta adduan tashi daga bacci tayi sannan takalli Mama wacce taganta kan dadduma idan da sabo ta saba agurguje ta tashi waje taje tahura wuta tadaura ruwan wanka sannan tashare tsakar gidan taje ta wanko bayi ta watsa ruwan sanyi ita tafito tai alwala tazo ruwan yayi zafi tahadama Mama a bucket tadawo daki dan kaita bayin dan kafafunta na bala'in damunta tace "Mama muje kiyi wanka" tana rike da Mama har bayi Mama tace "karki jirani jeki salla" batai musu ba salla taje tayi sannan tafito ta daura tuwo a wuta ta kwashe kayan da Mama tasa sharp sharp ta wanke ta shanya tasake wucewa hanyar bayi tadawo da Mama dakin dahar ta gyara tafita waje takarasa tuwo tai miya tazuba komi a kula takawo daki sannan ta shirya cikin wani dogon rigan abaya baki wanda stones din duk sun ciccire tadau gyalen zata yana kenan ta tuna jiya saitahau dariya Mama dake shafa mai tace "ke lafiyanki kike dariya ke kadai?" Dasauri tajuyo ta taho wajen Mama tace "Mama wani dan gayun mutumi nasa a bola na zuzzubamai shara bakiga yanda yake makyarkyata ba kaman da zinare aka yishi ba kasa ba" yanda take murmushi tana dariya  yasa Mama tace "wa kikasa a bola Doctor?" Dan tsagaita murmushin tayi tabama Mama labari kunnenta Mama taja tace "Rauda wai mesa bakiji ne inda sun kasheki ke fa dakike musu rashin kunya ina kikeso nasa raina why mesa you are always putting yourself in trouble ne eh? Mesa bakiji wai kin dauka wani karfi gareki wai sabida wani baitaba chasaki ba ko" kaman zatai kuka tace "Mama yakuri to kisaki kunnena" sakejan kunnenta Mama tayi dudda bada karfi sosai ba tace "saina cireshi duka, wai mesa bakiji eh? Why wat if wani abu yasameki?" Ganin yanda takeyi da fuska kaman zatai kuka alamun jan kunnen namata zafi yasa Mama tasaki kunnen ahankali saikuma takama kafadanta cikeda damuwa sosai tace "Doctor kinason duk idan kin fita yanzu hankalina yadena kwanciya ne?" Dasauri ta girgizakai, ahankali Mama tace "to yimin alkawari u will not put kanki in any trouble again" murmushi tayi tace "I promise Mama bazan karaba" ijiyan zuciya kawai Mama tasauke dan tasan is impossible cus Rashida and trouble are besties, tashi tayi tawuce takarasa shiryawa ta yana gyalen akanshi ta kwashi uniforms nata tasa ajakan ta sannan tazauna tahada zanen tasaka musu frames Mama sai kallonta take kawai saida tagama tass sanan tazo kusada Mama lokacin 7 daidai tace "Mama maganin safe" tadauko magani bama Mama maganin tayi sannan tacire yar wayanta daga chaji tadauki earpiece dinta tace "Mama bari inje" cikin kudin data kawo jiya Mama tazare 1k tace "ga wannan kihau abin hawa kidena tafiya da kafa hotel din nan da nisa" dasauri ta girgiza kai tace "Mama ki ijiye duk nazuwa asibiti ne next week ni dakafata zan taka ai ba nisa ko ciwon kai kikaji ki kirani zanbar kome nakeyi na dawo zanyi aiki a hotel har karfe daya biyu yau ba airport zandaiga alert, sai karfe 4 ina wajen Maman miwa bye Mama na" dasauri Mama tace "to baxaki daure ko Lipton kisha ba tunda baki iyacin abinci dasafe" dukowa tayi ta rungume Mama tace "Mama zanyi latti ne nakai zansha a hotel din ai ana bamu coffee da biscuit bye Mama kinji" ta shafa fuskan Mama tana kallonta saikuma ta manna ma Mama kiss a goshi tace "Mama kinyi kyau wlh atampan nan zaki bani ita" dan maketa kadan Mama tayi tace "ba Dr yace kidena min irin abubuwan nan ba saina shafamiki ciwo" haderai Rashida tayi sosai tai sauri zata tashi hakan yasa Mama tarike mata hannu tace "zo to fushi kikayi banso kibar gida da fushi yakuri bazan kara miki maganan ba" hawaye idanunta suka tara saikuma tahadiye hawayen saikawai ta rungume Mama tsamtsam kaman yar yarinya tace "Mama ko duka ciwon duniya kikedashi ni zan fiso su dawo kaina ke naganki lafiyanki kalau, Mama kome kika dawo ko menene ajikinki you will always be Mama na nikadai, koda zan samu I don't mind ni ko mutuwa yazo nafiso mu mutu tare ma" dasauri Mama ta daki bakinta tace "bazaki mutu yanzu ba sainaga yaranki jikokina" turobaki tayi tasaki Mama tace "Mama ni banson maganan nan I hate maza to the core bazan taba aure ba, dana auri miji irin wanda kika aura danni ba Babana bane gwara na mutu ahaka banyi aure ba, matsiyac......." "Doctor!" Mama takirata azafaffe hakan yasa tai shiru tadauke fuska, ahankali Mama tace "karki kuskura ki zagi Babanki" kallon Mama tayi irin why are you still protecting him sai kawai tayi hanyar fita daga uwar dakan cikin sanyin murya Mama tace "he's your father" jakanta tadauka ta goya tace "Mama he's not my father ko sunanshi dakikasa nake amfani da dan babu yanda zanyi ba, Mama na tsani mutumin nan and I hate all men naduniya, nidai mudaina maganan banmasan maisa kikemin maganan maza ba to mezasumin? Akwai wani hanyar neman kudi daban iyaba? Mama namafi mazan karfi laaaa nama manta ban daga karfe ba yau" tajuya dasauri zata fita daga dakin Mama tace "kika daga karfen nan saina mammakeki wlh waike namiji ne yau naga bala'i a hannun yarinyar nan" dariya Rashida tayi ta tsaya daga bakin kofa tana kallon Mama tace "Mama bakiga saisa babu me kawomin raini ba sabida ansan inada karfi Mama dan Allah kibari nadaga kinji Mama 2mins" da hannu Mama ta nunata tace "wlh zanci kaniyanki, sokike ki mummurde ki koma namiji? Wannan harkan karfen wlh bazan yarda dashi ba jira nake rannan lahadi idan Lawali yazo ince yatafi dashi" dasauri Rauda tace "wlh Mama karki bayarmin da abuna da kyar nasamu mutanen garejin nan suka saidamin da abin nan dubu uku" baki Mama tabude tace "yanzu bakisa dubu uku kin sayi sutura ba sai karfe kikaje kika saya agareji tafi aiki ki dawo zaki gamu dani wlh agidan nan" dariya tayi sosai saikuma ta buga kafa tace "to kice bazaki bayarba wlh Mama kowa kikaba sai naje na karbo abuna kota katanga ne saina haura" haba Mama tarike tace "to wani daban zan bamawa ba Lawal ba sai inga idan tsafi zakiyi ki gane wana bamawa,  wuce kitafi" tace "bye Mama na, Mamana kyakkyawa mai gashi, Mama haryau gashina yaki kamo naki narasa maisa" kaman jira Mama take tace "sabida kin soma daga karfe ne saisa" dariya Rashida tayi harda kama ciki tace "laaaa Mama wlh wannan zuki tamallo ne" baki Mama tasaki tace "ni Mamanki ke karya Doctor"? Dan sosa kai tayi kaman mara gaskiya tace "uhnnn" kwapa Mama tayi tace "wuce kitafi zan gamu dake kika dawo ai anan zakizo ki sameni" nokekai tayi tana danne dariya tawuce tafita Mama itama tai murmushi ta daga murya daganan daki tace "ayi addu'a dai kafin afita daga gida Allah bada sa'a" tsayawa tayi tai addu'a sannan tabude kofa tafita abinta tana rike da frames na artwork datayi guda uku ga jaka abayanta she's just a young lady da kana ganinta kaga strong, bright hardworking young lady, Nisan daga gidansu zuwa hotel din kusan tafiyan awa daya cur tabar gida bakwai takai hotel din by 8, Babban hadadden hotel ne shima gyare gyaran daki take da da bayika su wata wata suke biyanta 30k office na wajen da uniform nasu taje ta chanza kayanta taciro uniform din tana sawa Riga da wando ne tana kokarin saka karamin farin hijabinta wata tashigo dakin hakan yasa dasauri tajuyo hada ido sukayi da yarinyar tana ganin gashinta tace "Innalillahi Rashida kinasa attachment ne"? Dan zaro manyan idanunta  Rashida tayi dan bama tasan gashinta ya warware ba hannunta yarinyar tadaura kan gashinta bakin kirin gashi da sulbi ga tsayi sosai tace "wlh gashin kine Woww Rashida hala ku ba yan Nigeria bane" fizge gashinta Rashida tayi kaman fada tashiga parking tace "kada ki kara tabani" baki yarinyan tasaki tace "ohhh nidai bantaba ganin masifaffiya irinki ba daga na yabi gashinki Rashida sai fada" saka hijabinta tayi tace "aiki kikazo yi ko yabon gashi"? Tana maganan ta kwashi frames din tabar wajen yarinyar tabita da kallo har cikin ranta tanason tai kawance da Rashida but Rashida irin mutanen nan ne mafadata and too protective is as if batason mutane su shigo space nata because she don't wanna get hurt oho, u can't complement her, u can't say anything to her fada but batada neman tsokana, bata shiga mutane ba ruwanta da kowa itadai tazo tayi aikin datazo yi lokacin tafiya nayi ta tafi ko minti daya bata karawa.

Sosai manager ke kallon zanen saikuma ta kalli Rashida tace "anya kene kikai zanen nan kodai satowa kikayi"? Zaro manyan idanunta tayi tace "tunda nake bantaba sata arayuwana ba idan baki yarda ninayi ba bani paper da pen da color namiki exactly irinshi agabanki" murmushi manager tayi takalli abin saikuma tace "zan saya akan 10k each sannan ki dingayi kina kawomin ko guda nawa ne zan saya" bakaramin dadi Rashida tajiba dudda zanen zane ne da har 100k zaa iya saya awani waje but bata damuba 10k is huge 30k ta kirgo tabata sosai Rashida taji dadi bata taba sanin zata iya saida zanenta ba kaman fa wasa taji ana maganan sayan frames tace ta iya manager tace takawo tagani jibi anbata 30k akan guda  uku anatse tace "nagode Ma Allah kara arziki" dan tabe baki matan tayi tace "tafi kifara aikin ki" wucewa tayi tafita manager ta kalli frame din tace "zan gayawa Oga 150k each nasaya wayyooo this girl is talented bata sani ba inhar Oga yasosu zance muyi ma all rooms na hotel namu nabama yarinyar tamin I will be fucking billionaire nabata 10k each ni na karbi 150k for each awajen Oga wow look at her work".

SANYI DA ZAFIWhere stories live. Discover now