21

448 18 2
                                    

💫 SANYI DA ZAFI 💫

      ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣1️⃣
Kallon Mama Rashida tayi zuciyanta yafara tsinkewa ganin shi Mama take supporting tabude baki zatai magana saitaji kuka na son subuce mata hakan yasa tarike maganan da kyar ta danne kukan tace "to sai in tsaya ina kallo ana zagin Mamana"? Rai abace Riyad yasa hannu a lips nashi yace "shush" abu taji yazo mata wuya wayeshi dahar zai dinga mata fada agidansu kuma Mama na supporting nashi sai kace wani Yayanta, dauke kai tayi daga kallonshi tana huci kaman damusa yace "zagi baya kari, zagi baya chanza fatan mutum, you are a very selfish girl that care about feelings nata not her mother" wannan karan juyo da kanta tayi ta kalleshi idanunta sun ciko da hawaye amman tahanasu zubowa shima yana kallonta kyar yace "duk yaron daya gwammace yabi zuciyanshi dayabi maganan Mamanshi is selfish! Your mother is sick! Anything daya shafeki affects her greatly, akanme bazakiyi hakuri ba just for her safety and wellbeing huhh? And kince kinason Maman ki? Your are just a terrible selfish daughter wacce ta damu da ego nata not her mother" shima yayi maganan idanunsa na ja Mama kawai kallonsu take bata tabajin tanason Riyad kaman yanda taji tana sonshi ba yau, cikin fushi yace "your Mom nada BP very high BP, kwanciyan hankali takeso but kullum cikin tashin hankali take sabida ke! Kullum fitinan ta kike da fitinu daban daban do you want to kill her?" Daidainan hawaye ya zubo sharr daga idanunta da sauri ta dauke kanta tasa bayan hannu ta share, cikeda fada yace "I saw your Mom at the middle of titi bamatasan metakeyi ba she was panicking calling your name, yarinyana! Y'ata, da kinfito daga police station kinga ta mutu fa?" Takawa yayi zuwa inda take facing ya tsaya chak agabanta adake hakan yasa ta kalleshi da rinannun idanunta ya nuna mata yatsu cikeda wulakanci 👉🏻 yace "take this as your last and final warning, idan kika kara troubling Mama zanzo I will take her away from you na kaita inda za'ayi cherishing nata forever, sannan abata peace of mind data rasa daga wajenki, I dare you ki kara trying wani nonsense hali dazai tadama Maman ki hankali saina sabamiki you selfish egotistic girl!!" Yana maganan yajuya zuwa inda Mama take a zaure cikeda so yace "muje Mama" juyo da kanta tayi ta kallesu abunda taji tuntuni yana wuyanta kawai taji yazo mata baki da sauri tajuya tashiga daki tawuce uwardaka sai kuka taji kawai ta tsani Riyad, kishi yakamata yanda Mama kaman tafisonshi sama da ita, he's making her look like a bad daughter.

Zaunar da Mama yayi akan tabarma sai ya zauna a gefenta yace "Mama kidena damuwa kinji she's fine babu abinda yasameta, itakuma Matan zansa anemota she will pay for abinda ta muku" dasauri Mama ta girgizamai kai tace "Riyad tunda ka karbomin Rashida kabar mutanen nan da halinsu duk inda kake tunani sun wuce haka I don't want to involve you a matsalanmu this people are terrible and very powerful banso sumaka wani abu, kamin alkawari bazakasa anemota ba, kabarta da halinta, karma ka koma police station din, bawai koda yaushe take damunmu ba, rabonta da gidan nan kusan 5yrs ago sai yau datazo maybe sai nan da another 5yrs kuma zata kara zuwa, banson wani tashin hankalin banson damuwa, banda ma karfin zuwa police station bada statement, haka kuma banso Rashida taje police station wazai aureta? It will ruin her life? Cell din nan kadai yanzu ma yayi ruining life nata yan anguwan nan babu inda bazasukai labarin ba, I'm tired of all this, I keep causing pain arayuwanta, nice darkness na rayuwanta, nasan Rashida bataji she's stubborn but she became like this sabida ni, no body wants to be friends da ita, no body wants to marry her, koyaya wani yazo nemanta Sheri da gaskiya sai yan layin nan sun tara sun fada akanta yanzu kuma dataje cell we are ruin gabaki daya" Mama ta share kwallan daya zubomata saikuma tadaga kai ta kalli Riyad da fuskanshi yayi kaman zaiyi kuka tace "Riyad kamin komi arayuwan nan wanda har dan uwana na jini bemin ba, thank you for everything, thank you for saving my daughter's life, nagode Riyad kaji, but don't involve kanka in our personal family issues is not worth it, babu amfanin shiga 23yrs of matsala kana shiga zata dawo sabuwa I hope you understand"? Shiru yayi sai chan ya gyadama Mama kai yace "I understand Mama nabar case din but duk randa tasake zuwa I won't spare her" murmushi Mama tamai tace "tashi kaje gida kaima ka huta gobe salla, kasha ruwa Allah maka Albarka" wlh har cikin ranshi he's feeling very attached to Mama kaman karya barta ahaka amman yadaure ledan Pharmacy dake aljihunshi yaciro yabata yace "gashi Mama na kafanta ne" yayi maganan yana tashi yace "saida safe Mama" kallonshi kawai Mama take cikeda kauna tace "saida safe Riyad ayi salla lafiya" sannan takalli ledan pharmacy din tana tuna yanda yama Rashida fada yanzun nan saikuma tai murmushi.

SANYI DA ZAFIWhere stories live. Discover now