7

499 27 1
                                    

💫 SANYI DA ZAFI 💫

        ✍🏻M SHAKUR

HAPPY JUMMA'AT GIFT 🎁

EPISODE 7️⃣
Zaune suke dukansu afada, dan kowa yanzu is at home babu wani maganan zuwa aiki ko wani abu zaman makoki suke, yawanci Kabir ke attending, Riyad na zaune inda yake hardly yake magana, wayanshi ne yahau ringing ganin Mom yasa yadauka yakai wayan kunne batare dayayi magana ba, Mom tace "come nayi arranging private outing dakai da Munir da 2 security personnel da Doddo (Baban Mom Attorney General na Nigeria) ya aiko maka dashi daga Abuja kuzo kuje kaga Haleema gobe zata wuce school" jiyayi kawai ranshi yabaci amman yadaure ahankali yace "okay" yazare wayan daga kunne, kallon yayinshi yayi yace "Mom nakirana bari naje" gyadamai kai sukayi banda Kabeer dako kallonshi baiyiba, tashi yayi a tsanake yana gyara zaman milk jumper rigan dake jikinshi nawani attajirin yadi, fadawa sukahaumai kirari. "Takawanka lafiya Babban mutum! Yariman dashi kadai aka haifa agarin Riyad mai martaba yabashi suna Riyad, dan kwalisan zakaran da ya riga yayi cha....." wucewa yayi dasauri yafice dan baiso yawuce side na Mom a falo yasameta ita kadai tai murmushi ta taso dasauri tana gyaramai gaban wuyan riganshi tace "Masha Allah, yarona akwai kyau wlh, bama saika chanza kaya ba" ashagwabe kaman zaiyi kuka yace "Mommmm" dan hararanshi tayi tace "shagwabanka will not work nabiye maka u will never get married ko Doddo yayi na'am da decision din" ahankali yarike hannun Mom din kaman dan yaro yace "but Mom I don't even know the girl balle na sota" dan shiru tayi tana kallon yanda yake mata wanda halinshi ne duk girmanshi idan bayason abu haka yake mata shagwaba at this point so take ta lallabashi dan batason tasake fada da yaronta datakeso sama da komi aduniya cikeda so tace "Son you are from royal family yawanci haka ake aure, first wife din Baban ka Maman su Kabeer da 2second wife dinsa Maman su Munir duk auren hadine baya sonsu, mai Babban daki ta zabamai su ya aura dan bayaja da maganan mahaifiyarsa, daga kan Maman su Shuibu dakuma ni last wife dinsa ne matan da marigayi yaso yakumayi soyayya damu is a normal thing haka abun yake, gidan sarauta kenan with time zakaso Haleematu she's a good girl duk agaban mu nan ta taso and she really loves you kaman kamata asiri d'ana badai farin jini ba" Mom tai dan dariya dayasa kawai ya rungumeta tareda daura kanshi kan kafadanta wlh zaka dauka karamin yarone murya chan ciki yace "to Mom at least Baba yayi koda 7days ne kafin nafara zuwa neman wata, Mom I am still moaning my father I am not in the right state of mind to meet any girl ko talk to her" cikeda lalama Mom ta shafa kanshi tace "I know but do it for me kaji ko akwai abinda bazaka iyamin ba ni Maman ka?" Ahankali yace "babu" murmushi tayi tace "yauwa dan albarka, Oya tafi jeka shiga mota suna jiranka abaya" gyadama Mom kai yayi yasaketa ahankali wani kalan murmushi Mom take tabishi da kallo tana kara wani son yaron nata da alfahari dashi wucewa yayi yazaga baya budemai bayan wata mahaukaciyar tinted jeep akayi ya shige security yarufe kofa kallon yanayinshi Munir yayi ahankali yace "chill kawai being born from this family I guess comes with all this abubuwan" fuzar da iska Riyad yayi yakalli gefe baice komiba aka tada motan fita daga gidan sukayi tawani secret gate basu da nisa nan da nan sukakai gidan Waziri lafiyayyen kayattacen iso aka musu aka kaisu wani lafiyayen falo suka zauna wayanshi yaciro yana dannawa kawai, Maman Haleema ce tafito cikeda farinciki tace "sannunku da zuwa Yarima Riyad da Munir sannu sannunku" anatse Munir yace "ina yini Anty" anatse shima Riyad kanshi na kasa muryanshi baya fita sosai yace "ina yini Anty" washe baki tayi kaman ta yaga zuciyanta sabida farin ciki tace "aahhh Riyad call me Mama ai yanzu anzama daya sannunku da zuwa bari naje gatanan zuwa" tashi tayi tabar falon bata wani dade da fitaba Haleema tafito tana sanye dawani ubansu exclusive atampa an mata dinki Riga da skirt daya kamata dam ajiki, ta yano karamin gyale tayi makeup tai matukar kyau da black beauty ce abinta mai kyau tana kamshi, kallo daya tama Riyad zuciyanta yakusan tarwatse, gogan yayi masifan kyau yayi wani zama kaman shugaban kasa yana danna waya abinshi batare daya nuna alamun yamasan an shigo falon ba, zama tayi kujeran dake facing nasu cikin murya mai laushe da dadi tace "barka da zuwa Yarima Riyad ina yini" ganin Riyad wayanshi yake dannawa yasa da sauri cikin barkwanci kartaga kaman yamata wulakanci Munir yace "auu ni za'a watsama kasa a ido ni hoto ne a falon nan ko Riyad kadai kika gani"? Dan murmushi tayi tace "ai kaima zan gaidaka kawai nafara gaida wanda zai kasance mijinane kuma uban y'ay'ana nan bada jimawa ba" "uh uh uhmmmm" Munir yayi gyaran murya yana kama baki sai kawai yamike cikeda wasa yace "bari naje waje abuna tunda abun hakane, nima Allah yabani tawa uwar y'ayan" yataba Riyad ganin yaki dena taba waya yace "ina waje" gyadamai kai Riyad yayi yawuce yatafi zai cigaba da danna waya dasauri cikin murya mai sanyi Haleema tace "bismillah yallabai ga abinci da abunsha na ijiye maka a dinning" dan dago idanu yayi ya zubamata su dasauri tasauke nata idanun kasa dan bazata iya jure kallonshi ba, idanunshi kaman an wanke da madara, tana wani irin jin dadi aranta kaman an gama biya mata bukatunta na duniya, daga sama zuwa kasa ya kalleta yaune rana na farko dayake kallonta baiga wani makusa ba she's fine, educated classy but shi baiji that feeling of love da akace anaji in his heart ba, his heart is not racing, daya ganta his heart didn't flutter, infact zuciyanshi is beating normal, breathing nashi bai chanza ba, ya kalleta and he don't feel like looking at her again, she's fine but batai making heart nashi fine ba, he's not having butterflies nor goosebumps acikinshi da jikinshi, he's not finding her intriguing dudda tai makeup etc, nothing about her is enticing his aura, he read alot barinma lokacin PHd nashi, he knows the signs of love and baiji ko daya game da itaba, he sees her just the way he sees kowace diya mace aduniya nothing special nothing different, all this look and assessment yayishi ne in secs na kallonta kawai ya dauke kai yacigaba da danna wayanshi ayangance batare dayace mata uppan ba har lokacin.

Toshi yanzu mezai fadamata? He doesn't even know what to say, watsapp yashiga yama Mom magana yace "Mom" nan da nan Mom saiga reply tace "ya akayi yaron Mom kunkai?" Da sauri yayi typing. "yes but I don't know what to say to yarinyar Mom" reply Mom tamai da "start conversation ask her to tell you about herself" reply yamata da "Yaya zan fada?" Mom tace "Haleema tell me about yourself" kaman zai fashe da kuka yace "too long Mom" salati Mom tabuga a chatting din tace "zan bata maka raifa tell her now!!!" Da dago kanshi yayi yakalleta karaf suka hada idanu dan kallonshi take kaman tasami video dasauri yadauke kanshi murya ciki ciki ba yabo ba fallasa yace "tell me about yourself" wani irin murmushi tayi na jin dadi tace "okay but bari nakawo maka drinks tukunna tunda bakaso kaje dinning" batare data kalleta ba still yace "no banso" wani abu taji yanda yayi maganan bako kara amman tadaure takoma ta zauna tace "where do I even start, okay I am 24yrs, nayi sauka last 2yrs, ina karanta international relation a Oxford, ina final semester zan gama nan da 1month, ina business I have a cafe and na iya makeup but banama mutane kaina nakemawa, I love traveling too like you" tayi maganan tana kallonshi expecting reaction amman ko motsi baiyiba tace "I love having fun celebrations irin su biki, zuwa wedding dinner friends and I love shopping and I love reading novels mostly english ban iya karanta hausa books ba I think basically that's all, ohh I have plenty friends" daga wayanshi yayi yama Mom typing tagama gayamin about herself Mom natafi ko? Dasauri Mom tace "common tell her about yourself too" ahankali yace "Mom I hate sharing u know ni nagaji i want to come back home I don't like their house is making me feel sick" kawai yafito daga whatsapp din kafin Mom tace wani abu yamike zumbur yace "bye" kallonshi tayi kaman tahanashi tafiya tadai daure tace "tom nagode" so take yabata numbers shi koda shi bazai karbi nata ba amman bemayi maganan ba.

Yana fita yashiga mota Munir yabishi da kallo yanda yake cire boturan wuyan riganshi da sauri sauri sai kawai yahau dariya yace "banda business da yawo gari gari banga uban abinda ka iyaba Riyad wlh" wani juyowa Riyad yayi yamai mugun kallo baice komiba Munir ya kyalkyace da dariya zaiyi magana wayan Mom yashigo yakalli wayan kaman zaiyi kuka yadafe kanshi yace "ohhhh Mom nadamuna wlh" murmushi kawai Munir yayi baice komiba daga wayan yayi Mom tace "kana ina"? Ahankali yace "muna hanyan dawowa" katse wayan kawai tayi jin ana kiranta adayan wayan ganin batamata rai Riyad yakeson yi da ranan nan, ganin Waziri ne ke kiranta yasa tadauka cikin barkwanci yace "Inlaw Inlaw to Alhamdulillah, yanzun nan Maman Haleematu ke gayamin Yarima Riyad yaje yaga Haleematu da alamu akwai nasara" murmushi Mom tayi tace "eh haryama fara dawowa wai kunya, kasan fa Riyad akwai miskilanci da shegen kunya har yanzu abu yake kaman karamin yaro" dan dariya Waziri yayi yace "abinki da auta, yaro kwallin kwal, ai saisa yayi farin jini awajen kowa ina mai tabbatar miki yawanci yan kwamitin nada sarki idanunsu akanshi suke nadauka zanmasha wahalan convincing nasu amman bahaka ba wlh sunason Yarima Riyad sabida yacika sharuddan zama sarki, nafarko ga tsatso mai kyau jininshi gaba da baya asalin sarauta uwa da uba, banda haka baida any criminal record ko wani case da police ko wani abu, ga ilimi boko da islamiyya ga business daya bude dake kawoma Kano cigaba sosai dazun nan Gwamna ma yakirani kinsan Meyace mini?" Dasauri Mom tace "a'a meyace?" Dariya Waziri yayi yace "cewa yayi cikin yaran sarki waye mai manya manyan hotels din nan da gidajen mai din nan nacemai ai Riyad ne" dan dariya Mom tayi tace "ai Dodo ma nakirashi nasa yama Gwamna maganan" Waziri yace "ai ina mai tabbatar miki kaman Riyad yagama dawowa sarki dudda naga take taken Baffan su Mujitapha dakuma Kabeer amman Riyad yamusu fincikau dole ki tashi tsaye" dasauri Mom tace "tuni natashi kaga yanda ake sauka akanshi ne, duk nasamai magungunan tsari a abincin danake basa da kaikayi koma kan mashekiya" Waziri yace "yauwa hakan kinyi daidai, ranan da sarki yacika bakwai za'a sa ranar da za'a nada sabon sarki sai ayi bikin Sarautar da aurensu tare koyaya kuka gani"? Mom tace "kwarai ai duk inda zan shiga saina shiga na tabbatar Riyad yagaji sarautan nan yarona kadai ya chanchanci mulkin nan bayi yanda naga dama".

BAYAN 1YR.....

SO WANNAN NE FIRST PART NA THIS LABARI NAKAWO SHİNE SABIDA KU GANE TUSHEN LABARIN BAN WANI SO NABATA LOKACI.

GOBE ZAMU CIGABA DA LABARIN BAYAN 1YEAR RIYAD YARIGA YAZAMA SARKI❤️

YANZU NAFARA THIS BOOK BUT YOU GUYS ARE LOVING THE BOOK ALREADY THANK YOU❤️❤️

SANYI DA ZAFIWhere stories live. Discover now