18

497 24 10
                                    

💫 SANYI DA ZAFI 💫

       ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣8️⃣
Ahankali take bude idanunta dataji sun mata nauyi sosai kafin tagama budesu da kyar tazubasu asaman dakin sake lumshe idanun tayi tabudesu taga drip na ruwa hakan yasa tabi dakin da kallo da kyau, idanunta ne suka sauka kan Riyad dake zaune kan wata kujera mai kyau one seater, wannan karan babu jacket na suit ajikinshi just white shirt da trouser hannunshi rike da wani file yabude yana karantawa ga pen a hannunshi, faduwa gabanta yafarayi kadan kadan hannunta daya ta daga taga anyi fixing drip hakan yasa ta daga dayan hannun takai saman fuskanta sabida iska dataji yana shiganta da kyau jitayi babu hijabinta kan fusnanta babu dan kwali asaman kanta, hannunta takai saman wuyanta zuwa saman riganta taji an bude boturan saman riganta har zuwa wajen bra Allah yasa tasaka singlet sauke hannun tayi kasa tacikin bargo taji an daga riganta da vex din sama cikinta abude ga hook na wandonta an bude ahaukace ta tashi zaune tawani fincike drip din da aka samata taja bargon sama tana kare kirjinta tai wani irin ihuuu tace "mekamini"? Sauke file din dayake rikedashi yana karantawa yayi kan coffee table dake gabanshi yakalleta tareda sauke soft boyayyen ijiyan zuciya, yazuba mata mayun idanunshi daidai lokacin tufkin gashinta ya warware black silky hair nata yawani irin zubo half ta face nata ragowan ta baya abun just grip his attention dayasa yawani zuba mata idanu kaman tsohon maye kaman akwai wani abu dayake kallo ajikinta, ihu Rashida tayi sosai taja bargon tarufe har wuyanta tace "you pervert Allah ya isa ban yafemaka ba wlh mugu azzalumi kaci amanata ta, wat have you done to me? Dame kai drugging dina? Wani substance kasa aruwan daka bani, sabida kaga kanada kudi idan kasaba yima yan mata haka ana kyaleka wlh akaina you've messed with the wrong person bazan taba kyale wanda ya batamin rayuwana ba" gashi takasa tashi sabida yanda aka kwance hook na wandonta daidai lokacin taji an bude kofa dasauri tajuyo idanunta sunyi jazur wata mata tagani very elderly zatakai 45 tafito daga bathroom na dakin rikeda bowl a hannunta tace "young Lady calm down" ta taho wajen da sauri tana ijiye bowl din da Rashida tabi da kallo taga ruwa ne da karamin towel aciki tace "calm down no one did anything you're sick, your fainted and Mr Riyad called, my name is Dr Amara Kennedy, I'm this hotel's Doctor, incase of any emergency or anything ni ake kira" tadan sauke ijiyan zuciya tazauna bakin gadon tace "calm down, I came in immediately an kirani, you were running serious temperature dayasa kikai passing out kina convulsing this is the result of your blood test" tai maganan tana mika hannu ta dauki wata paper dake saman drawer gadon hakan yasa itama Rashida da gabanta ke faduwa sosai ta kalli wajen, taga allurai da magunguna daukan takardan tayi tamika mata tace "take a look" matse bargon tayi da wuyanta tasa hannunta dake rawa har lokacin ta karbi takardan tashiga dubawa Dr tace "kinada high typhoid da Maleria, namiki allurai so I got water ina shafa miki ajiki just to get temperature nata to cool down and for Mr Riyad dakika gani he just came in not less than a minute ago yadubaki saina tashi nima after I cover you up naje bathroom dan na zubar da ruwan and get another one" ji tayi hankalinta ya wani irin kwanta saikuma taji kunyan abubuwan data gama fadi, gashi ta gama zage zage kasa kallon wajen dayake tayi ta kalli Dr ahankali tace "I want to go home" Dr tace "I think Mr Riyad arrange driver that will take you home, but I think you need to change sabida" tanuna mata kafanta da idanu tashi Riyad yayi yajuya yafita daga dakin yace "ku sameni awaje" lumshe idanu tayi jin muryanshi tana kara mugun jin kunyan wat she just did.
Da taimakon Dr ta tashi bayi ta kaita bayan ta dauki gown nata dake jaka she change, kayan kuma ta kulla a Leda tasa ajaka takai gida ta wanke she is feeling better yanzu tareda Dr suka fito waje yana tsaye jikin mota shida Munir suna magana yayi shiru hangosu dayayi har saida Munir yajuyo dan ganin meyake kallo kin karasawa wajen motan tayi tace "I will take keke" kafin Dr tayi magana tayi gate da saurinta tafice duk yana tsaye awajen yana kallonta ta tare keke ta shiga sai kawai yabude bayan motan ya shiga ya zauna Munir kuma yadanyi magana da Dr ya sallameta sannan yadawo ya shiga yaja motan sundanyi nisa kadan Munir yace "in tambayeka mana Riyad?" Dago kanshi Riyad yayi ya kalleshi batare daya bashi amsaba alamun yana jinshi, Munir yace "why do you give that girl special attention?" Shiru yayi yadauke kanshi ya maida kofa yana kallo sai chan yace "do i?" Munir yace "yes on different occasion" wayanshi yaciro daga aljihun gaban riganshi ya shiga dannawa yace "I had no idea" shiru Munir yayi yace "before you hardly come to the hotel cus I always handle it, office kafi zuwa but tun randa ka ganta anan hotel yazama shine latest head office namu, look at dazu when she fainted you took off jacket naka ka rufamata and just picked her up ka kaita sama kahau kiran Dr without assigning me to do that, not to mention dat day datama yarinya duka normal you dakayi sacking nata but bakayiba, saikai sacking wacce akama duka, are you perhaps interested in her? Cus this is beyond she saved my life" Chak ya tsayan da danna wayan dayakeyi ya tsare screen din da ido kawai that moment na dazu na gashinta na zubowa nadawo mishi rabon dayaga breath taking view haka harya manta sai yau, dan fuzar da iska yayi yasa hannu yasauke glass na motan kasa ahankali yace "I'm not interested in her I just find the girl fascinating! She's a topic!" dan murmushi kadan Munir yasaki yace "okay oo, but wat do you mean by she's a topic"? Wannan karan shiru Riyad yayi yafi nada chan yace "she's a topic in my heart that I just feel obligated to study" Riyad ma dan rainin wayone Munir yafadi a zuciya jin yanda yake using english yana sugarcoating the word affection dayake developing for the girl but woo idan tai tsami za'aji ai hakan yasa yace "uhmm topic indeed!".

SANYI DA ZAFIWhere stories live. Discover now