🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........✍🏻
*NAMIJIN KISHI*
By *JANNAH JAY*
Wattpad @ *jannahjay8*© 2019
This page is dedicated to wattpadians... 😍
23
Rok'onshi take amma yak'i nuna zai bada had'in kai, daga bayama sai ya tashi ya sauka daga kan gadon ya zauna akan bedside drawer ya kalleta yace "To ma meye na damuwane, kin manta minti 10 cikakke bakya jura zakice nafiya naci ko kiyi ta mita bayan angama, ni yanzu ai kin riga kinsa na sakankance har mantawa nake da sex arayuwata, yaushe rabon da na ji dumin jikinki? " kallonshi tayi tace " To meye na tone-tone? Ai shiyasa yanzu zan baka akalar rayuwata kome zakayi kana iya yi, idan ba so kake ka tabbatar min cewa don zaka iya haihuwa da wata shiyasa baka damuba, burinka kawai agaji agidanku ko kai kagaji da rashin haihuwata ka k'aro aure ko?" ta k'arasa fad'a hawaye na zubowa a idonta, shikuma ya d'auke kansa don tausayinta ke neman nuk'urk'usar sa, ya juyo yace " Abu nawane bakyamin agidan nan, kinason ki cusamin ra'ayin son mata, ba abinci isasshe ba tarairaya haba? Ina zansa kaina ina ji nane kaman gwauro fa, gaskiya dole na k'ara aure matuk'ar bazaki kiyaye wad'ancan abubuwan ba ehe" tuni tafara rantse-rantse " Wallahi tallahi Ahmad zan kiyaye haba meye wata macen zatayi ni bazan iyaba, ka zuba ido kagani ganzu dai kabani dama don Allah" sai ya koma kan gadon yace " and lastly banison mita kome akayi, karkizo kina ai nagaji jiya baka kyaleniba anything concerning nagging about sex banso you hear" yafad'a tare da jan kunneshi tace "Naji zan kiyaye" wani murmushi ya saki tare da fatan Allah yasa abun ya d'ore, tuni ya shiga binta da zafafan wasanni koda ga yanayin wasannin dayake da booobs d'inta tasan yau za'ai aries ne, sai daya d'au lokaci yana mata wasanni yanda takai mak'ura sannan yayi Addu'ar raya sunnar ma'aiki (S. A. W)
KANO
Cikin nutsuwa take duba takaddun dake gabanta, yayinda shikuma yake driving, ganin sunzo kusa da asibitin ne ya kalleta yace "Yau ina sha'awar dambun shinkafane da kunun Aya" murmushi tayi tace "Yau kuma anyway insha Allah zaka zo ka sameshi" tayi mashi peck akumatu ta sauka.
Har ta had'a jakarta Maryam Tafida ta sanar mata ana nemanta acikin main Lab, haka ta ajiye jakar tare da jan tsaki tace "Oh yau ni k'addarar ta fad'awa kenan, quater to four fa" ta nufi can Lab d'in haka suka shiga aiki ba ita ta baro asibiti ba sai k'arfe shida saura, tana shiga baifi da 2 minutes ba sai gashi ya shigo, fuskarshi kadaran kadahan, don yaga sanda napep d'insu ya wuce yasan bata dawo kan lokaci ba, bayan ta mishi sannu da zuwa ta bashi drink ya d'an kishingida akan sofa, da sauri da sauri take tankad'e shinkafar dama tana da ajiyayyen nik'akke, tana shirin had'awa sai gashi ya shigo " Kin fara ganin halin aikin ko? Ya za'ai mace ta had'a aiki da aikin gidanta, look at you ko hutawa bakiyiba kin fara tunanin girki, gashi yanzu za'ai magriba ga yunwar da nakeji you already new that im not use to eat outside" bata damuba kawai cewa tayi "Kayi hak'uri' jan siririn tsaki yai yafita, haka ta dinga sauri ana kiran magriba taje tayi ta dawo kitchen din, ta d'auko kayan had'in coleslow ta fara yankawa
Yana falo sai kumbura yake sosai yake jin yunwa, bakalar zugar da shaid'an bai masaba, yamanta cewa duk sauran days da take ajiyewa kafin yazo, bai isa ya zageta kan abinciba don bata masa wasa dashi, sai wurarane 8 ta kammala had'a masa kan dinning, lokacin in yazauna ci zai rasa jam'i haka ya hak'ura sai bayan Isha'i yazo, har kunin Ayar ta had'a mashi, tazo tayi serving, ta zauna shiru tana juya nata da tad'iba a mini bowl da baifi ake fasa 3 eggs cikiba, ya d'ora da kushe aiki dambu sarkin shak'e mutum balle ana ci ana magana, tuni ya k'ware ya fara tari sannu ta d'inga mashi bayan ta mik'a mashi kunun Aya a glass cup, ya kurba tana mashi sannu, k'ura mata ido yayi yace " Kin barni ina ta magana ni kad'ai" sai da takoma ta zauna kan kujerar ta sannan tace " Ai laifi namaka shiyasa bani da tacewa, amma kaga kaman rashin saurin da ka tayani da ko dicing vegetables d'inne kaga da anfi gamawa da wuri" yasan gaskiya ta fad'a amma dake akan aikine sai yace " Ai a irin wannan time d'in kinsan ban fiya tayaki aiki bako? Ok kodan nagane awajen aikinne ake zugaki kan sai na tayaki ko? To ai ni nasauke nawa hakkin" yai ta bambamin fad'ansa tana ji, sai da ya gaji sannan ta k'ara ce amsa " Allah ya baka hak'uri Insha Allah zan kiyaye nan gaba" ta mik'e tabarshi a dinning d'in

YOU ARE READING
NAMIJIN KISHI
RomanceKhair gara nak'ara maimaita maki bake ba Aikin nan ke bari na tak'aita maki wallahi wallahi ban yarda dake da Dr Umar ba.... Cikin Kuka tace " Zargina kake? "Hawaye yana zuba a idonta... "Wallahi Ahmad sai kayi nadamar abunda kayi yau, zan tabbat...