EPISODE 48

820 40 1
                                        

🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
   🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

                          

loadιng...........✍🏻

*NAMIJIN KISHI*
By *JANNAH JAY*
Wattpad @ *jannahjay8*

© 2019

Slm fans kunjini kwana biyu shiru amma nagama typing waya ke ban matsala.

48

    Abida tana nan rayuwa ta birkice mata gabad'aya, don yanzu bata isa taje inda ake taro a unguwarsu ba sai tasha habaici da dariya, ace ta lek'o-takoma tunda taje gidan daula ta kaso auranta gashi yanzu takoma gidan jiya, duk abun baya mata dadi, har yau bata daina son Adam ba, ga takurar rayuwa don d'an zaman da tayi da Adam tafara sabo da jin dadi yanzu kuwa harkace ta d'umamemn tuwon masara da kuka, anyi abinci mai zafi shine ayi masa da miya ko tuwon shinkafa, duk tabi tayi duhu yanzu ko sha'awar iskancinma batayi, ji take Zumah ya cuceta amma don baida kunya da suka had'u yana d'an dingisawa haka shima yake blaming dinta, sai da suka kusa fada aka rabasu, tadawo gida ranar tana kuka kamar ranta zai fita, Inno kuwa lallashinta  ta shiga yi don kuskurene an riga anyishi, kaf cikin mutanenta sun watse sai kad'an mariya k'awarta ta amana itace har yau take jin tausayinta, yau tazo ta sameta  a cikin gidan ta tasa shinkafa da wake gabanta tana juyawa sai hawaye take Mariyar ta shigo tace " Abida mai yake damunki? Haba k'addara taringa fata yakamata ki daina damuwar idan ba so kike abun ya had'e miki da ciwo ba" share hawayenta tayi tace " Wallahi har yau ina takaicin abunda yasa na ce Zuma yazo, kinsan ban taba bashi kainaba sai ranar saboda tsautsayi wai kuma nace  yazo gida, in banda azal din tonon asiri nasan fa yana gari, ga zunubin hakkin mijina gana mahalicci, wallahi har yau inason komawa gidan Adam, bawan Allah nan ya mutuntani nata masa abubuwa baya cewa komi, na cuci  kaina Mariya" takarasa fada tare da fashewa da kuka Mariya tace " Hakane tabbas kun biyewa shaidan, sai dai ki godewa Allah da ta faru ranar farko don da yanzu kin cigaba dayi zunubinki na daduwa, yanzu shawarar da zan baki ki dage dayin  Addua zai fi miki, sannan ki sake neman yafiyar Adam don kin cuceshi, abunda na dade ina nuna maki kidaina kenan saboda in kasaba sai kayi auran ma kazo kana bin na waje, gashi baka isa kace baka zinaba don baza'a yardaba, na tabba yanzu a idon Adam gani yake kin  saba cin amanarsa bazaiyi tunanin ranar kika faraba" Sai da Mariya ta dade tana mata nasiha sannan tasa tad'an shirya suka tafi ziyara ko Abidan zata samu ta d'an ware.
  
Adam yana zaune a office dinsa yana chat da Babyluv  masinjansa ya shigo yace masa yayi bak'uwa Adam yace " Bak'uwa kuma? Amma da mamaki ba'a saba zuwa nemana ba, amma kace ta shigo" tana shigowa ya mik'e tsaye take annurin fuskarsa ya d'auke ya shiga nuna mata k'ofa take ta zube a gabansa tana kuka " Don Allah kayi hak'uri ka saurareni" kuka take sosai ganin karta sa ajiyo awaje yace " Tashi ki zauna ina jinki maza-maza ki fadi abunda yakawo ki kiyi ki tafi" jin haka taji dadi ya lullubeta da alama zata samu nasara ta tashi ta zauna tace " Ina yini?" a dak'ile yace lafiya lou zata shiga wata gaisuwar yace " Please ki fad'i meya kawoki in ba hakaba just get out from my office i dont have your time" jikintane ya sab'i rawa tace " Don Allah don Annabi kayi hak'uri, sharrin shaid'anne amma har yau ina sonka" kama bakinsa yayi ransa na ci da wutar kishi da takaici tunowa yake an kai masa k'ato har gadonsa na sunna, runtse idonsa yayi ya tashi yace " karki raina min hankaki naji kinasone what do you mean na maidaki bayan naganki kina lalata da wani? Goddamn" jikinsa sai tsuma yake har yanzu in ya tuna abun sai yaji ai bai d'au matakin daya daceba, ganin yanayinsa ta tashi ta fice da sauri don zai iya had'a mata na jaki ayanda yake jinsa, bata d'ad'e da fitaba ya shiga had'a kayansa zai bar office din she spoilt his mood, baya kaunar tuna abun don ko baka son matarka tamaka haka ta kure wulakantaka, har wani ajiyar zuciyar b'acin rai ce ke k'wace masa, gara yayi yaje gida ko Babyluv zata sauko dashi kasa,  yaci sa'a ranar bata da lecture friday  ce.. ..

  Yana shiga ya sameta taci wankan trouser da wani top da aka dan daure gefenta, sai dai bacci take hani'an don har ya shigo bataji shigowarsaba, k'ura mata ido yayi her innocent face is cute abunda yazo ransa kenan, yafi k'arfin minti uku yana kallonta had'e da tuno rayuwarsu na baya, juyi tuyi wanda saura k'iris ta fad'o k'asa yayi k'ok'arin gyara mata kwanciyar aikuwa ta cigaba da baccinta, d'aukarta yayi cancalak yayi bedroom da ita anan ya bud'e mini fridge dinsu ya dauko ruwa yasha, sannan ya koma kusa da ita akan gadon, cikin bacci taji ana shafa cikinta har zuwa kan marata sai  kuma ayi sama zuwa k'irjinta, a hankali ta bud'e idonta suna had'a ido tayi yunk'uri tana k'ok'arin tashi ya maidata tare da k'irk'ira murmushi da take tagano fuskarshi ba walwala ya yafashi ne kawai da muryar Bacci tace " Handsome meya faru naganka haka, kuma at this time?" sai da yaja seconds yace " I was pissed up shiyasa na taho gida nasan zan ware da zarar naganki" murmushi tayi don taji dadin maganar tasa tace " Who pissed you up? Who want play with my king?" ta d'aure fuska kaman irin zata iya wani abun kirki ne kama lips d'inta yayi da ta d'an turosu yace " Dont mind na huce ai share kawai" kamo kanshi tayi da hannayenta biyu tace " Are u sure?" gyada mata kai yayi tace " No i dont thinks so let me check it myself" ta had'e bakinsu take kuwa ya shiga biyeta sun d'au time yana romancing d'inta inda rabi aikin tane don Khairi ta iya  wasa dashi fiye da tunani  shikansa  a namiji bazaice ya fita iyawa ba, haka har ya ware sosai  tare bacci ya kwashesu sai daf da la'asar suka tashi, shima shine yaji k'iran sallar farko ya tasheta tare da d'auko mata rigarta da suka yada ta suka yada ta gefen gado ya bata ta saka, sai bayan yadawo suka zauna cin abinci shine yayi serving d'inta aikuwa tuni ta had'e rai " Tace Handsome wannan rowa haka, duka in na daure da 5 large help zai k'arefa pls i need more" kyalkyalewa yayi da dariya yace " Haba Babyluv har kin raina da kin bari kin fara ci ai,  in yaso anjima sai na k'ara maki" cikin turo baki ta kwace serving  spoon din tace " Daga yau na yafe maka serving kowa ya zuba ma kanshi don nima na daina zuba maka" dariya ya dingayi aikuwa ta kara sai gashi ta tashi dashi, yayi ta tsokanarta har sai da ta shiga kwallar shagwaba sannan ya kyaleta..

NAMIJIN KISHIWhere stories live. Discover now