30&31 ROYAL HISTORY

628 46 13
                                    

👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
         *GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻

*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

     *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻'''
________________________________

  _STORY AND WRITING_ _BY_

    _Jameelah jameey 🖋_

   *(Yar mutan kankia👸🏻)*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*

_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

'''NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍'''

31&32

Washe gari da wuri Gimbiya Hakima ta shirya ta wuce school dan ko breakfast bata tsaya tayi ba saboda tanada pratical...

"Lantana!ki tabbarta da kungama komai dan bansan na ɓata maku rai"..

"Allah yataimakeki,Ranki yadad'e insha Allah zaki samaimu masu bin umirninki"..

"Uhmmm"..

Nan Gimbiya Hakima tafi tana sauri dan bata san ta makara dan ta lura lokacin gudu yake ga prof Hakim ne zai shigo masu..

"Bala"..

"Allah ya ji da tsawancin kwana, "idan ka kaini ka juyowarka gida zan kiraka indan mun tashi"..

"Godiya nike uwar marayu Allah ya ƙara maki lafiya da daukaka"..

"Uhmm! Yi sauri Bala bansan na makara lokaci na tafiya"...

Nan Bala ya ƙara bama mota wuta dan shima ya fahimci Gimbiya Hakima batasan tana makara dan taba bokonta Fahinmanci sosai...

Haka suka isa ta fita ta wuce class shi kuma ya wucewarshi gida yana murnar yanda Gimbiya Hakima ta barshi ya wuce gida ba tare da tace ya jira har sai ta gama lectures ba..

"Maryam kinga yanda kika ka ƙara kyau da haske kamar ba keba kinga yanda kika koma kuwa? "Hmm! Na kaiki Hakima baki ga yanda kika yi kyau ba, wannan ai sai kisa  Hakim ya kasa gane ki kisa yayi mana lectures bugaga"..

"Kinji matsalarki ko? Har zaki fara ɓata man rai ko".?

"Hakuri Gimbiya yanzun dai ya kika baro su Fulani da Yakumbo".?

"Lafiya lau wallahi suna gaisheki ma, "ina ansawa, mundawo kenan sai hutu kuma tunda second semester ba wani daɗawa akeyi ba"...

"Ni daman ba wani weekend din da zani sai hutu, yanzun dai muna zuba ido muga anfiddo mana da result''...

"Allah yasa dai muga alkhari"Amin ya Allah "..

Nan dai suka cigaba da maganarsu, nan sai ga Hakim ya shigo...

"Morning class,"morning sir, ba tare da ɓata lokaci ba Hakim ya cigaba da yi masu lecture, lecture ta dauko dadi dan class din yayi shiru ba kajin motsin komai sai maganar Hakim..

A na cikin lecture Gimbiya Hakima taji wani irin fitsari ya matso ta, dan tayi iya bakin koƙarin ta na ta matsa fitsarin amman abun ya faskara dan ya ma kusa kufce mata...

"Excuss me Sir"...

Hakim yana jinta amman yayi banza da ita, dan tunda ya kalleta ya fahimcin fitsari ne ya kamata dan haka ya kudircin ma kanshi bai barinta fita sai dai tayi a wando, dan yanda ta cimai mutunci cikin mutu a join itama sai taga wulakanci yau din nan...

GIMBIYA HAKIMAWhere stories live. Discover now