83&84

618 49 5
                                    

👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
         *GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻

*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

     *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
________________________________

  _STORY AND WRITING_ _BY_

    _Jameelah jameey 🖋_

    *(Yar mutan kankia👸🏻)* 

  


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*

_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

'''NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍'''

83&84

Zaune suke a parlourn suna kallo amman ba mai cema dan uwanshi komai wani indian series ne suke kallo, amman Hakima ita ta maida hankalinta wajen kallon shi Hakim marking ɗin pappers ɗinsu Hakima yake yi dan lokacin ma yake yin ta Hakima, yana mamakin yanda Hakima take da kokari domin komai nata burgeshi yake sosai, tsayawa yayi yana kallonta sai ta burgeshi dan ji yake kamar yaje ya rungumota ko yaji dadi dan yanzun yana bala'in son ya ganta cikin jikinshi zuciyarshi sanyi take bai son tayi mashi nisa koda na second ne dan ba zai iya jura ba, acewarshi idanunshi bazasu juraza rashin ganinta a kusa dashi ba kunnunwanshi ba su jura rashin jin amon muryarta ba shiyasa yake yawan tsokanarta faɗa dan kawai tayi magana yaji sanyi a zuciyarshi, kallo take cikin natsuwa dan ga dukan alamu film ɗin yana yi mata dadi sosai, ajiye pappers ɗin yayi waje guda sannan ya tashi ya chanza tasha ya maida nasu Manara Tv, kallon shi tayi ta tashi ta maida inda take kallo shima ya tashi ya chanza ya riƙe remote ɗin a hannunshi taso wa yayi tace, "ka bani remote bansan kana yi man haka gaskiya Hakim, kai dai na lura baka san bakin mutun yayi shiru.".... Kallon dan cute lips ɗinta yake daman sun sha pink jan baki, take yaji yana son ya tsotsa bakin, amman sai yayi kamar bai jita ba, sake cewa tayi, "wayyo Allah na dan Allah ka bani mana karfa su wuceni sosai.".... Cewa yayi, "idan kina da ƙarfi sai ki ansa tunda gashi a hannuna kina gani."... Cewa ta kuma yi, "nidai dan Allah ka bani."... Amman Hakim sai ce mata yayi, "banfa baki sai kin ansa da kanki."

Daman tayi shirin bacci dan wata yar ficiciyar amless rigace a jikinta dan ko ciyarta ba ta kulle ba, kuma boos ɗinta duk rabunsu waje suke ko motsi tayi mai ƙarfi to dukansu zasu fito waje, jumping ta fara yi ita a dole sai ta ansa remote a hannun Hakim, tunda ta fara jumping boos ɗinta suka fito waje suna kallon Hakim, mutuwar tsaye Hakim yayi dan Hakima ta wuce tunaninshi wajen kyau da sura, da ya fahimci tana niyar ansar remote ɗin sai ya ƙara sama da hannunshi sosai, ita ko tsalenta take bakin ƙarfinta dan tana san taga ayi paster da ita, har ta fara gajiya sosai da Hakim yaga ta gaji sai ya ɗauketa yayi sama da ita wule-wule take wai ita ya ajeta ya bata remote, amman ina dan ba inda Hakim ya direta sai bisa threesiter nan parlourn ta buɗe baki zata yi magana kenan ya haɗa bakinsu waje ɗaya nan ya fara aika mata da hotskiss, zamar da ita yayi ya kwantar da ita saman kujerar yana shafeta yana sauke numfashi ya sake mayar da bakinsa saman nata yana tsotsar harshenta da lips dinta zuwa kunnenta, a hankali ya dora hannunsa saman boos ɗinta sukaja numfashi  yasa hannunsa cikin rigarta yana shafa kan breasts ɗinta ta rintse idonta da qarfi saboda numfashinta da taji yana barazanar daukewa.
Kama nipples dinta yayi yana mulmulawa yana kallon kyakkyawar fuskarta, numfashi kawai Hakima take dan batada ƙarfin da zata iya ture Hakim ko kuma tayi mashi wani abu suna cikin wannan yanayi Gimbiya Zulaha ta shigo dan ko neman iso bata aiko ba ta shigo dan a tunanin ta Hakim baya gida na wajen Fulani Kubrah shiyasa ta shigo ba tare da neman izini ba dan gani take ta isa har tayi yawa, tunda ta shigo take jin gurnanin Hakim dan Hakim baki ɗaya ya fita cikin tunanin dan so yake ya jishi wata duniya ta daban, jin ƙarar faduwar wani abu da kuma tsawar da Gimbiya Zulaha tayi ya fara maidoma da Hakim hankalinshi, ita ko Gimbiya Hakima tunda Gimbiya Zulaha tayi ƙara ta fara ture Hakim tana cewa, "na shiga ukuna Hakim ka jawoman abun kunya ai sai ka ɗagani ko."?... Ƙara janyota jikinshi yayi yana neman cigaba da abunda yake, tureshi tayi da karfin gaske sannna ya Fahimci da mutun cikin parlourn, dugewa Hakima tayi ta fara kuka dan bata ji dadin ganinsu da Gimbiya Zulaha tayi ba cikin wannan yanayin yanzun shikenan zata ɗauketa marar kunya, koda Hakim ya buɗe idonshi sosai yaga Gimbiya Zulaha ce ta shigo sai yaji dadin ganinshi tayi da Hakima a haka dan zata tabbatar da Hakima ta zama tashi har abada dan dun wani tugu da suke yana sane dasu, tashi yayi yana cewa, "Gimbiya sannu da zuwa, baki gaya mana zuwanki ba da mun shirya maki tarba ta musanman."

Kasa kallon idanunshi Gimbiya Zulaha tayi sai dai tace, "bakomai Hakim, ai ko yanzun ma naga tarbba ta musanman."... Ta wuceshi ta taso Hakima tana cewa, "maiye abun kuka amarya sai kace wanda akeyi ma dole ko kuma baki son mijin yake kusantarki dole."?... Wata sabuwar kunyace tasake baibayi Gimbiya Hakima dan bata shirya jin wannna maganar daga bakin Gimbiya Zulaha ba, sai ce mata tayi, "ai auren da ba'ayishi da soyayya ba shi ake kira da dole, amman ni da mukayi auren soyayya nida mijina ai komai yayi man cikin sone, kuma kukan dadi ne nike dan sai da abun ya ɗauko dadi kika shigo mana shashe."

Ba Gimbiya Zulaha kaɗa ba harta Hakim sai da maganar Hakima ta bashi mamaki amman yaji dadi yanda ta gaya ma Gimbiya Zulaha magana ta haka zata kiyaye ta, Gimbiya Zulaha cewa tayi, "ai yarinya ko auren da akayi shi da soyayya ana saduwar dole ba dan dadi ba."... Gimbiya Hakima tashi tayi ta matsa kusa da Hakim tana kallon idanunshi ta kuma haɗa hannunta da nashi waje ɗaya tana wasa da yatsanshin sannna tace, "mijina wai da gaskene masoya suna gajiya da junansu a aurataiya."?

Hakim ƙara rungumota yayi yana sakar mata wani killers smiles dan yau yaji yana bala'in son Hakima, dan zai iya yin komai ga wanda yake niyar rabashi da ita cewa yayi, "Habity ga wanda suke zaman da ba amana sune zasu iya gajiya da juna, amman  banda *HAKIM DA HAKIMA* dan mu ko muna tare da juna mutu ka karaba dan insha Allah nan da dan watan ni zaki haifaman baby mai kama dake."

Gimbiya Zulaha bakin ciki ne ya kusa kashe she ta, amman sai ta ɗaure tace, "muna fata kuma muna jiran muga jininka Hakim, dan haka daman ni ba wani abu ya kawoni ba abinci ne naga ya dace nima ba dafa maku tunda kuka fara amarci ban kawo maku ba saboda ban lafiya ga shi can."......... Ta faɗa tana nuna masu abincin tana murmushi bakin ciki dan sanine bata yi fuskar tanuna bakin ciki fili, ɗauko abincin tayi ta ba Hakima sannan tace ta barsu lafiya, godiya sukayi mata sannan ta tafi.

Tana tafiya Hakima ta ajiye abincin a dining table, sannan ta wuce bedroom ɗin ta, shidai Hakim tsayawa yayi kallon ikon Allah dan yana son gwada iliminta shin zataci abincin da Gimbiya Zulaha ta kawo masu, wanka tayi sannan ta sake shiryawa cikin wasu nightwears ɗin sannan ta fito direct kitchen ta wuce ta ɗauko plate da spoon sai freshmilk mai sanyi ta zauna ta fara zuba abinci.......


_To fa wata sabuwa shin Fans Hakima zata ci abincin ko Hakim zai hanata?😰_


_By Jameelah Jameey ✍🏻_

#Share
#Comment
#Vote
#Like
#please

GIMBIYA HAKIMAWhere stories live. Discover now