40

323 11 0
                                    

Dija tace aure kike nufi??

Sady tace kwarai dagaske inada aure

Dija tace amma..... Sai kuma tayi shuru daga duka alama ta rasa abun fada ne

Sady tace wannan shine abunda na dade ina boye miki duk iya zaman mu ni dake, Amma inaso kimin uziri da hakuri nan gaba kadan zan baki labari da kuma dalilina, na aikata abubuwan da nake aikatawa da aure na, kuma na gudu daga gida duk zan baki labari nan gaba kadan ki bani lokaci

Dija dai kallon sady take cike da mamakin abunda ta fada mata

Can ta nisa tare da fadin sady amma inhar dagaske kike kina da aure tabbas kinci amanar aure duk abunda kika ga inayi wlh in nayi aure na daina amma......

Sady tace kin jiki dazu mai kika ce??? Cewa kikai muyi aure ni dake mu dinga cin juna

Dija tace eh har yanzu zan kara fadin haka, ina nufin in nayi aure na daina bin maza sai mijina wannan kuma na mace abune daban ba kaman bin maza ba

Sady tace amma ko kin san gwara kiyi zina akan ki aikata madigo??

Dija ki daina kokarin boye laifinki kiga nawa ni dake duka masu laifi ne

Dija tace naki yafi nawa domin babu igiyar kowa a kaina keko kince akwai igiyar aure a kanki

Tashi Dija tayi tare da fadin sady bazan kara sakin jiki dake ba har sai kin fadamin gaskiyar lamarin abunda kike boye min, ya kamata ki sani tsakanina dake mun wuce wajan nan, idan ina tare da mutum bana boye mishi komai saboda ina zama dashi da zuciyata guda daya

Sady itama tashi tayi tare da janyo dija jikinta ta rungumeta tare da shafa mata baya a hankali tana fadin Dija bana boye miki komai kamar yanda na fada maganan aure na kawai na boye miki, kuma ya kamata ki gane cewa inda bana so ki sani bazan taba fada miki ba, ni naso ki sani sai yasa na fada kiki

Dija na manne a jikin Sady tace kin samun tsoro amma mai yasa kika zabi wannan rayuwar bayan kina da aure, bakya tunanin hakkin dake kanki? Inhar zaki irin wannan rayuwar mai yasa baki kashe auren ba, kin ganni nan nafi son komai zanyi inyi tsakanina da ubangiji na ban son in cuci wani bana son Allah ya kamani da laifin cutar da wani saboda Allah gafurul Raheem ne, yana yafema bayinsa a duk sanda suka tuba suka koma garesa, amma baya yafe hakkin wani akan wani, tabbas Sady kin bani tsoro bazan boye miki ba, duk abunda kika ga inayi ina tsoron hakkin mutum akai na balle ace na aure

Wani hawaye ne ya zubo ma sady duk suna tsaye a rungume da junansu, inda sady ta fara fadin Dija sau da yawa kinsha ganina ina kuka kita tambaya ince miki kawai I feel to cry ne, har kiyi tsaki wani zubin kice jin dadi ne yamun yawa shi yasa nake wannan iskancin

Bari in baki labarin abunda kike son sani

Mu biyu mahaifiyarmu ta haifa, aka idan mahaifina kina gama karatun secondary zai aurar dake kamar yanda akama yayata mai suna Fatima, bashi da burin yabar mu muyi karatu mai zurfi sai dai ni tun taso wata ina da son abun duniya ma'ana ina da son gayu kamshi sai yasa duk inda naga yar gayu sai inji tana burgeni, akwai wata mata da suka tare kusa da gidanmu ganin matar yar gayu kullum ina gidanta ta sanadin matar na fara lesbian domin kullum in naje gidan taita shafani tun ina jin tsoro harna saba in banje wajanta ba bana jin dadi, mun shaku sosai, da yake iyayena ba masu karfi bane haka zatai ta aika musu abu kala kala harta mijinta da yake bamai zama bane sai yayi wata daya biyu baya nan, ganin irin shakuwar dake tsakanin mu yasa har iyayena suke yarda wani zubin in dinga tayata kwana in mijinta baya nan, dan mijinta da kanshi ya tambayi mahaifina ya kuma Amince iyayena duk basu san irin abunda muke aikatawa ba nida ita ba

Zama da ita da nakeyi yasa na kara wayewa na fara fahimtar duniya sai kana dashi akeyi dakai inko akace baka dashi toh babu mai maka kallon mutumci, tana bani kaya sosai na sawa duk iyaye na suna dauka kauna ce take mun duba da bata taba haiyuwa ba, kwatsam muna zaune akayi waya yayata Allah ya mata rasuwa daka yin zazzabi na kwana daya mun shiga tashin hankali bayan an gama zaman makoki da wajan wata uku akace za'a bama mijinta ni aiko nan na buga nace bazan amince ba

Ran iyayena ya baci inda suka nuna dole ko inaso ko bana so sai an daura, haka dai naita shiga cikin damuwa yayin da uwar dakina ke kwantar mini da hankali, bayan an daura aure a nan na fahimci yar uwata ba karamin hakuri take dashi ba, duba da yadda shiba karfi gare ba sai ya saka ma kansa keta, inya samu sai yaci a waje mai dadi mu kuma ko oho, haka dai rayuwa taci gaba tun ina dan daurewa har hakuri na ya kare in nakai kara gidan mu sai a korani, basu taba kiransa sunyi mai magana ba, su burinsu in zauna gidan aure na, kar auren ya mutu koda kuwa mijin dukana yake, wata rana ina zaune naita kwarara amai da zazzabi, ya shigo gidan ko kallo ban isheshi ba, haka naita ciwo ko a jikinsa, da naga ciwo na neman min illa na rarrafa naje gida na fada musu abunda ke faruwa amma abun takaici sai cewa sukai In koma inyi hakuri haka kowa ke fama, inda na tubure nace sam babu inda zani mahaifina ya rufeni da duka babu shiri na fita gashi uwar dakina tun sanda akai mun aure tabar garin ta nufi wajan mijinta a garin da yake

Koda na fita ban koma gidana ba inda nabar garin kano gaba daya bayan na siyar da wayata na shigo kaduna a lokacin nace gwara in shiga duniya dan bazan zauna wannan auren ya kashe ni ba, nazo inata rabe rabe da buge buge ashe duk lokacin ciki gareni, a lokacin ina tare da wata mai saida abinci yar bariki ce itama data lura inada ciki na mata karya nace ciki nayi aka koroni a gida shine fah ta taimaka aka cire mun, na dade a wajanta inda na dan samu abubuwa da dama harna kama haya na fara rike kaina har muka hadu dake muka kulle wanda tunda nabar gida har yau ban koma ba ban kuma San halinda suke ciki ba domin iyayena sun nuna basa kaunata... Kuka ta fashe dashi mai cin rai

Itama Dija hawaye ke zubar mata saida sukai mai isarsu dan kansu sukai shuru sannan Dija ta numfasa tare da fadin Sady duk naji labarin ki kuma na gamsu dake sai dai wannan hukuncin da kika dauka baki kyauta ba

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now