25

1.7K 74 9
                                    

http://www.youtube.com/channel/UCXz_jPVZsMtLDEbT4tnNTrw?sub_confirmation=1

*Ku danna wannan shudin rubutun dake sama👆👆👆👆 domin samun wasu littafan dana rubuta, tare da magungunan karin ni'ima domin jin dadin zamantakewa*

*GIDAN KASHE AHU*

*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*Wattpad @maryam-obam*

*DEDICATED TO.....*
*HJY NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

*WARNING WARNING 'YAN MATA PLZ KARKU KARANTA MIN NOVEL, ONLY MATAN AURE NA YARDA SU KARANTA*

*PAGE 25*


Mahaifiyar David dake kwance tana baccin rana ta tashi tana fadin Jesus domin mummunan mafarkin da tayi akan Wani abu ya samu dan nata, sai faman zufa take yi, tare da fadin David David where are you, tare da dirowa akan lumtsetsen gadonta ta mufi dress mirror ta dauki wayarta tare da lalubo number din David din ta fara kiranshi Amma kash sai taji ana fadin is not reachable, wani irin ihu ta saki tana fadin chai David kana ina you won't kill me, this dream I know it Devil back to sender haka taita bambami kaman wacce ta zauce gaba daya ta hada zufa a jikinta sosai.....

Dad din David dinne ya shigo cikin damuwa tare da fadin what wrong stella what Wrong

Ai jin muryan mijin nata yasa ta tashi da sauri ta nufeshi tare da rungumeshi tana fadin plz ka nemo min David I had a bad dream tunda nayi wannan mafarkin nasan Yana cikin hatsari plz ka nemo min shi he is in danger whenever he is.......

Dad din David dinne ya katseta da fadin plz stella kisa ma ranki babu komai ki nutsu ki fadamin akan mai kikayi mafarkin

Cikin tashin hankali tace nayi mafarkin David ya mutu am Scare ta karasa maganan cikin kuka, taci gaba da fadin David ya mutu a mafarkina kuma wani abu Naga an jefeshi dashi kaman wuka, shine ya mutu plz call him for me, my son will not die plz tana kuka tana magana cikin mugun tashin hankali da damuwa

Dad din David din shima shuru yayi domin yasan wannan mafarkin abun tsoro ne, Amma baya ji wani abu zai samu dan nashi domin ya mishi addu'an tsawon rai tun yana ciki haka da aka haifi David din sunyi mishi wanda addu'a ta biyun ma a kauyensu sukaje akayi dan haka baya tunanin wani abu zai samu danshi ya yarda da hakan

A hankali ya fara fadin stella calm down nothing will happen to him, is just a devil that make you do that dream is not truth

Ajiyan zuciya take ta saukewa tana kuka tana fadin, no mafarkina Gaskiya ne zuciya na Yana fadamin something bad is happen to him, even his phone baya shiga taya hankalina zai kwanta plz tell me ina cikin wani hali, bana son rasa yaro na

Dad din David yace stella am sure wannan mafarkin naki da kikayi Yana daya daga cikin fushin da Jesus yakeyi damu na barin yaron mu Yana soyayya da musulma, am sure kin gani koh, why Devid? Indai muka ci gaba da barin haka na tabbata komai namu zai baci

Mum din Tace yes is truth we will do anything domin mu rabashi da wannan yarinyar tun kafin wani abu ya faru, but ni yanzu Ina son insan inda yarona yake I want to see him plz, kasa a nemo min shi dan Allah

Dad din David yace karki damu, zaizo da kafarshi duk inda yake ai bazan barshi ba, indai zaici gaba da rayuwa da wannan yarinyar toh gwara ya mutu a wulakance cikin rashin gata, and am ready to do anything just to punish him, how dare him ya rasa wacce zaiyi soyayya da ita sai musulma for God sake.......


AS suna zaune shida Kamal saiga Dad Dinshi ya fito cikin wasu manyan kaya masu kyan gaske sai kamshi ke tashi, gefe guda kuma mum dinshi ce ke tafe, suna tafiya gwanin sha'awa har Suka karaso inda su AS din suke duka a tare suka gaida mum da dad din shida Kamal suka amsa cikin fara'a inda Dad yake fadin har kun shirya toh ku tashi muje domin lokaci na kurewa kuma ba jira yake ba, duka a tare Suka mike AS ya kalli mum yace mum ina neman addu'arki akan nasarata

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now