19

2.4K 124 14
                                    

http://www.youtube.com/channel/UCXz_jPVZsMtLDEbT4tnNTrw?sub_confirmation=1

*Ku danna wannan shudin rubutun dake sama👆👆👆👆 domin samun wasu littafan dana rubuta, tare da magungunan karin ni'ima domin jin dadin zamantakewa*

*GIDAN KASHE AHU*

*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*Wattpad @maryam-obam*

*DEDICATED TO.....*
*KHADIJA SULAIMAN JAGINDI*

*WARNING WARNING 'YAN MATA PLZ KARKU KARANTA MIN NOVEL, ONLY MATAN AURE NA YARDA SU KARANTA*

*PAGE 19*

Mahaifiyar David ganin Dad din David din dagaske yake, gashi Kuma Yana gab da David din yasa ta tashi da sauri inda ta tare dad din tana fadin what are you doing?? Mai kake Shirin aikatawa? He is our Son, what are you trying to do?

Dad din yace ma mum din get out of my side, tun kafin ranki ya baci, yana maganan ne cikin fushi tare da bacin rai

David dake kwance Yana kokarin ya tashi Amma ya kasa, domin gaba D'aya jikinsa Babu kwari ko kadan, Dr ne ya shigo cikin d'akin da sauri Yana tambaya lafiya??

Ganin David idonshi biyu yasa shi fadin wow he wake up, tare da nufan David din Yana dubashi

Inda dad din David din ya Kira sunan Dr da Fadin Dr give him injection that will end his life slowly.........

Da sauri Dr ya kalli Dad din David tare da fadin what??? Kasan Mai kake fada kuwa??? Danka ne fah, Wanda kake ta kokarin kaga ya tashi Amma yanzu kace a mishi alluran da zai kasheshi in front of your wife and your son, I can not do that plz

David cikin damuwa yace Dad even if you kill me I will reborn in another house just to be with Afrah......

Dad din yace David let me tell you something, kasan koni waye and ban taba fadin abunda ban aikata Shiba in my life, ka bude kunnenka kaji wlh wlh idan harka Kara Kiran sunan yarinyar Nan da sunan so saina karar da dangin su yarinyar Kai Kuma ka zauna da ciwon Sonta harka mutu, sannan am warning you again duk sanda ka Bari nasan who she is I will kill her by myself, so you better stop calling her name, domin daka Bata mun suna gwara ka mutu kowa ya huta, am a pastor Wanda bama kasar Nan ba d hold world suna alfahari Dani sai aji yarona na ciki na zai auri musulma wlh gwara aji Labarin mutuwarka da hakan ya faru, Mai matan musulmai suke dashi da namu Basu dashi?? Ehe?? Tell me??

David hawaye ke zuba a fuskanshi lallai yasan Dama za'ayi haka, Bai so iyayenshi su San wannan maganan yanzu ba sai Nan gaba, toh Amma yanzu ya zaiyi? Tabbas yasan akwai tashin hankali a tare dashi, yanda Dad dinshi yake kishin addininshi zai iya aikata mishi komai domin dan karya auri Afrah........

Mum dinshi ce ta katse mishi tunani data kamo hannun David din tana fadin my son plz why are...... Dad din David ya janyota daga rukon data ma David din cikin huci Yana fadin he is not our Son har sai ya janye wannan kazamar maganan Daya kawo inko ba haka ba he will regret it I promise.....

David cikin sanyin murya ya Fara magana kaman haka...... Dad I love her, sannan sonda nake mata bashi zai saka in canza addini ba, even if I married her zanci gaba da addini na, an even if we have a children's addinina za suyi saboda shine gaskiya......

Dad din David ne ya katseshi da fadin you are mad kasan musulmai kuwa?? Kasan irin halinsu? am sure ba haka suka barka ba, but zanyi maganin abun even Koda bazaka canza addini ba bazan taba Bari ka aureta ba indai Ina Raye and I will do anything when are said anything I mean anything just to stop you from married her Yana fadin haka ya fita waje fuuuuuuuu cikin fushi

David Kam Babu abunda yake Banda hawaye Mai cin Rai, ya tabbata Dad dinshi zai iyayin komai kaman yanda yace, Amma hakan bazai saka ya rabu da Afrah ba, tabbas Yana Sonta Bai San Yana mata mugun soba Saida tabar rayuwarshi baya iya samunta sannan ya Gane bazai iya rayuwa ba tare da ita ba, tabbas Afrah ce rayuwarshi inko Bai sameta ba tabbas rayuwarshi baya tunanin tana da amfani a gareshi...... Mum dinshi ce ta katseshi da take fadin David kaga abunda kaja koh? Kaga yanda Dad Dinka yayi fushi dakai? An am sure abunda ya fada he meant it, plz David for the sake of Jehovah ka cire wannan yarinyar a Ranka kabar maganan karka ja Mana abun kunya da gori, karka manta waye Dad dinka, ka Fadi duk yar gidan wacce kake so zamu tsaya ka sameta but bama son wannan dako sunanta ban iya fada ba, plz David ka Duba soyayyar uwa da d'a ka tausaya min Koda Dad Dinka Bai maka komai ba I know our member zasu maka, bana son In rasaka in my life plz My son do as I said plz ka tausayi min Dan darajan Rana da farin wata, da hasken da kake gani yanzu plz David........

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now