12

3.8K 127 16
                                    

http://www.youtube.com/channel/UCXz_jPVZsMtLDEbT4tnNTrw?sub_confirmation=1

*Ku danna wannan shudin rubutun dake sama👆👆👆👆 domin samun wasu littafan dana rubuta, tare da magungunan karin ni'ima domin jin dadin zamantakewa*

*GIDAN KASHE AHU*

*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*Wattpad @maryam-obam*

*DEDICATED TO.....*
*AYSHA A BAGUDU*

*WARNING WARNING 'YAN MATA PLZ KARKU KARANTA MIN NOVEL, ONLY MATAN AURE NA YARDA SU KARANTA*

*PAGE 12*


Da sauri ta kalleshi cikin mamaki

Kai ya daga Mata alaman yes I promise, sannan yaci gaba da fadin Afrah I love you tun daga first time dana saka idona a kanki, Afrah kina tunanin only Sexy nake bukata a wajanki you are wrong, yes Ina bukatar ki but nafi son in mallakeki akan wani Abu da zaki bani, miye amfanin inta sexy dake lokaci daya wani ya rabamu????

Afrah indai Ina da Rai Ina cikin wannan duniyar inaso ki sani ni David Michel nine mijinki......

Idonta daya kankance saboda kuka ta saukesu akanshi tare da fadin David your dream will never come true am not yours, and I will never b.....

Katseta yayi tare da daura hannunshi a bakinta yana fadin please Afrah..... Shuru Kuma yayi na wani lokaci daga duka alama bakinshi bazai iya furta mata wata kalma ba, lokaci daya ya janyota tare da mata wani irin runguma tare da lumshe Ido Yana wani sauke ajiyan zuciya

Itama ta gefenta ajiyan zuciyan take saukewa sun dauki lokaci Mai tsawo a haka kafin ya saketa tare da kallonta Wanda idonta ya tashi saboda kuka janta yayi inda sukai bedroom din Wanda sukai toilet ya wanke mata fuskanta tare da fadin muje inyi dropping dinki a school

Bata cemai komai ba sai fita daga dakin da tayi shima yabi bayanta bayan yasa kaya Kai tsaye waje ya fita inda ya ganta daga duka alama tana jira ne yazo ya bude motar ta shiga su wuce

Bude motar yayi inda ta shiga ta zauna a gaba tana wani sauke ajiyan zuciya, da Ido ya bita inda shima yazo ya bude motar tare da tadar da ita yayi horn Mai gadi ya bude suka bar gidan, Bai tsaya ko inaba sai wani restaurant inda ya kalleta tare da fadin muje kiyi lunch

Kaita girgiza Mai Alaman a'a Bata bukata

Bai kulata ba sai fita da yayi inda yazo ya bude ta gefenta ya janyota Wanda hakan yasa dole ta fito

Yana manne da hannunta har cikin restaurant din, duk Wanda ya gansu zaice sunyi matukar dacewa da junansu sosai, bayan sun shiga ja mata kujera yayi Inda ta zauna shima ya zauna

Masu kawo abincin ne suka zo inda suke tambaya Mai za'a kawo musu

David kallon Afrah yayi da fuskanta ke tamke tam, Babu alaman dariya, Bai San lokacin da yayi murmushi ba Wanda ta dago tana kallonshi taga shima din ita yake kallo, gira ya daga Mata tare da fadin baby tell him Mai kike so

A hankali tace Nothing am ok

David Bai Kuma bi ta kanta ba ya kalli Mai kawo abincin yace kawo Mata fried rice, da garden Salad, Nima ka kawo mun irinshi nan ya fada musu da irin drinks din da yake bukata inda yace zasu koma kasa, ma'ana private waje inda aka shimfida carpet in bakwa son damuwa sai mutum yaje can

Tashi David yayi inda ya kamo hannunta tana Dan Jan jikinta Amma hakan Bai saka ya saketa ba, koya damu da abunda takeyi ba, har suka karasa wajan inda ya bukaci ta zauna taki

Kamo kugunta yayi inda ya janyota jikinshi fuskansu Yana gaf da juna Suna juyo numfashin junansu, kallon cikin idonta yake Yana jin abubuwa da dama a tare da ita Wanda ita Afrah din ta kasa kallon kwayar idan nashi, domin a duk sanda ta kallesu abubuwa ne da dama suke kaiwa da komowa cikin zuciyarta da jikinta, ganin bazata iya juran kallon da yake Mata ba na cikin Ido yasa ta lumshe Ido tare da kokarin tayi kasa domin ta zauna, Amma Ina ya riketa kyam ta kasa motsawa, a hankali ya Kara janyota jikinshi inda ya rungumeta ya Fara mata magana a dai dai saitin kunnenta kaman Mai Rad'a Afrah "You are my happiness I can't live without you" Afrah sonki Yana tafiya da duk wani Blood dake cikin jikina bazan iya juran rasaki ba, bazan iya Bari wani ya mallakeki ba indai Ina cikin wannan duniyar, zanyi komai domin in sameki when I said everything I mean everything just to have you......

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now