11

3.9K 150 8
                                    

http://www.youtube.com/channel/UCXz_jPVZsMtLDEbT4tnNTrw?sub_confirmation=1

*Ku danna wannan shudin rubutun dake sama👆👆👆👆 domin samun wasu littafan dana rubuta, tare da magungunan karin ni'ima domin jin dadin zamantakewa*

*GIDAN KASHE AHU*

*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*Wattpad @maryam-obam*

*DEDICATED TO.....*
*AYSHA A BAGUDU*

*WARNING WARNING 'YAN MATA PLZ KARKU KARANTA MIN NOVEL, ONLY MATAN AURE NA YARDA SU KARANTA*

*PAGE 11*


David lokaci daya ya bude rinannun idanunshi Wanda suka sauka akan na Afrah anyi sa'a lokacin ta dago tana kallonshi, gabanta taji ya Fadi ganin idonshi ya rine yayi ja haka......

Da sauri tabar inda take inda ta nufeshi tana tambayanshi lafiya maike damunshi haka

Kallonta yayi tare da lumshe Ido sannan yace nothing, tare da bude idonshi lokaci daya ya sauka a kanta yace should we go??

Tace where? Bayan ba'a duba hannun b.....

Dr dinne ya katseta da yake fadin hey lovers kizo a duba hannun

Tashi tayi tare da kamo hannun David dake zaune tace let go

Tashi yayi hannunshi na manne da nata har inda za'a duba mata hannun, Koda suka shiga tana manne da David din a hannunta, Saida Dr din yace ta zauna yaga hannun kafin ta saki hannun David ta zauna bayan ta zauna Dr din ya Fara duba hannun inda yake fadin hannun yayi kyau gaskiya jikinki nada kyau Kinga harya had'e Nan Dr din ya kwance mata hannun inda aka Kara Bata magani Yana Gama dubata David ya jata sukai gaba, domin ya kosa Subar wajan

Bayan sun fita waje ta danja jikinta daga nashi tare da fadin David what wrong with you? Maike damunka haka?

Wani irin kallo ya mata Mai Kama da Banda lokacin ki yanzu, tare dayin gaba ya barta a Nan, ganin yayi gaba yasa tabi bayanshi har inda ya faka motarshi ta bude ta shiga,

Tana shiga ya tada motar da gudu inda suka bar haraban asibitin Kai tsaye hanyar gidanshi ya nufa inda ta kalleshi yanda yake ta wani sham kamshi sai taga ya Kara mata wani irin kyau sosai, a hankali ta Kira sunanshi da David ka kaini Garage in koma School

Bai kulata ba illa tukinshi da yaci gaba dayi inda har ya karasa gidansa yayi horn Mai gadi ya bude, Kai tsaye shiga yayi bayan ya faka ya fita itama fita tayi inda tabi bayanshi har cikin falon gidan, zama tayi akan kujeran falon tare da Fadin Kai na gaji wlh

Baiko kalleta ba, illa dakinshi daya nufa yayi wajan 30mnt sai gashi ya fito daga shi sai gajeran wando da Yar farar singlet daga duka alama wanka yayi

Idonshi na kanta ta kwanta akan kujeran falon bacci ya Fara daukanta, taji sanyi a wuyanta Aida sauri ta bude Ido Wanda suka sauka akan na David, Ido ta lumshe da sauri domin wani irin faduwan gaba da taji Yana ziyartanta a sanda idanta ya shiga cikin kwayar idonshi, ganin ta lumshe Ido yasa ya hura mata iska da bakinshi tare da fadin open your Eyes I need to talk to you

A hankali ta Fara bud'e idonta Wanda suka Kuma sauka akan nashi, da sauri ta juyar da kanta tare da kokarin tureshi daga kusa da ita, ganin haka yasa ya dagata tare da zaunar da ita Yana fadin Afrah Mai yasa kike sakar ma wannan Dr din fuska????

Jin abunda ya fada yasa ta kalleshi da sauri tare da fadin what? Lokaci d'aya Kuma ta saki dariya Mai sauti tare da fadin dama saboda wannan kake fushi?

Fuskanshi daure yace am asking you, just give me the answer Mai yasa kike sakar Mai fuska? Afrah kin San yanda nake jinki kuwa? Kin San irin sonda nake Miki kuwa? Inda kin San yanda nake jinki bazaki daukeni da wasa ba, Ina Miki tsantsar so Dani kaina Ina maamkin yanda akayi na Fara Miki irin wannan son, kasa yayi inda ya zauna a kasa tare da daura kanshi akan cinyarta Yana fadin Afrah sonki ya shigeni Wanda ban San ya akayi hakan ba, Ina matukar jinki a cikin Raina kaman me, bani da wani buri face in mallakeki, kullum dake nake kwana nake tashi, Ina matukar kishinki........

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now