7

4.4K 128 6
                                    

http://www.youtube.com/channel/UCXz_jPVZsMtLDEbT4tnNTrw?sub_confirmation=1

*Ku danna wannan shudin rubutun dake sama👆👆👆👆 domin samun wasu littafan dana rubuta, tare da magungunan karin ni'ima domin jin dadin zamantakewa*

*GIDAN KASHE AHU*

*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*Wattpad @maryam-obam*

*DEDICATED TO.....*
*AYSHA A BAGUDU*

*WARNING WARNING 'YAN MATA PLZ KARKU KARANTA MIN NOVEL, ONLY MATAN AURE NA YARDA SU KARANTA*

*PAGE 7*





Haka Kiran mama ya tsinke Amma Afrah gaba daya taki dauka, domin gaba daya jinta take kaman mama na kallonta, lallai ta yaudari kanta, ta Bata tarbiyan da mama ta mata.......

Maganan Aysha ne ya katse mata tunani inda take fadin Afrah hannun ne ke damunki haka kike ta kuka

Afrah Bata kulata ba, haka Bata Bata amsa ba, sai juya baya da tayi taci gaba da kukanta

Ganin haka yasa Aysha zama kusa da ita, tana fadin Kai Afrah ba'a iya ciwo ba, hakuri za kiyi Insha Allah zai daina kinji

Afrah da idonta yayi ja jahur, ga kanta dake faman mata ciwo kaman zai fashe, uwa uba hannunta dake faman mata zafi duk ya isheta, ta waigo ta kalli Aysha tare da fadin Aysha na cuci kaina, Aysha ban rasa komai ba dai dai gwargwado mahaifiyata tana mun komai, ki duba ki gani komai nake so Ina samu duk da iyayena talakawa ne, Amma Suna kokari a kaina, Amma gaba daya zuciyata ta ingiza ni na fada kazamin hanya, wlh na cuci rayuwa ta Yan.....

Aysha ta katse Afrah da fadin ya Isa haka Afrah na fahimce ki, kuma na gane, karki manta yanzu rayuwa ta canza, duniya sai ka bada za'a baka, Kuma aiba komai kike so iyayenki ke Baki ba, sau nawa kike ma kanki Abu bakya fadama iyayen naki??

Sannan idan kince kin cuci kanki Zaki daina wannan rayuwar karki manta budurci kin rasa har abada, ko kina tunanin zai dawo ne??

Bazai taba dawowa ba inma kina tunanin haka, in Zaki saki gindi ki bada aci ki saki, ki samu kudi naban mamaki, ki duba yau nawa Kika samu?? Haba Afrah Mai yasa kike Bari kike irin wannan tunanin ne haka

Afrah Ido ta lumshe gaba daya kanta ya kulle, inda zuciyarta take fada mata maganan Aysha gaskiya ne Dan haka ta tsagaita da kukan tare da goge hawayen fuskanta, tunani ta farayi abunda ya faru jiya tunda take harkalla da maza Bata taba jin dadin ko wani namiji ba, sai akan David Wanda ya iya sarrafa mace sannan burarsa kadai ta Isa yasa mace ta soshi Allah ya bashi burar da duk wacce ta jita cikin gindinta toh tabbas sai taji dadinta, domin Yana da dadi sosai, uwa uba gashi ya iya ririta mace, sai dai yanda ta lura Yana da naci Yana son sex sosai, ita Kuma Afrah Bata cika son takura ba ko kadan, lokaci daya ta lumshe Ido tana kokarin kawar da tunanin gaba daya

Tashi tayi tare da nufa toilet ta wanke fuskanta inda ta fito Aysha tana zaune tana waya, inda take fadin nifa wlh ba zuwan bane matsala, banso inzo kana bani karamin kudi, Kuma kasan na fada maka kayan abinci na ya kare

Ban San Mai yake ce Mata ba, na daiji tayi shuru alaman tana sauraranshi

Daga karshe tace ok zanzo Amma sai anjima yanzu zanyi aiki ne tana fadin haka ta kashe wayar tare da fadin Dan iska, inje kana bani wani Dubu goma, ko uban Mai zaimun oho

Afrah dai Bata ce komai ba, sai wajen kayanta data nufa ta dauko wata doguwar Riga inda ta tube kayanta gaban Aysha Babu ko kunya tana kokarin saka rigan Aysha tazo ta taimaka mata ganin yanda takeyi ta kasa daga hannun sosai

Aysha tace Kai hannun Nan ya kwafsa no zuwa Club

Afrah da muryanta ya dashe saboda kuka, tace kedai Bari Aiko hannu Bai karye ba, ban Kara zuwa club cikin week dinnan

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now