Part 1

13.4K 361 5
                                    

Magana yake kamar ba cikin fushi ba; i've told u several times fatima, bana son hayaniya.. Kinfi kowa sanin irin zaman da kike a gidan nan!  If goggo bata son abu ki bari mana.. Ko ba komai uwace garemu,  kin fiso komai ace kinyi.. To in ke mgn bata damunki toni tana damuna, dago kai tayi tace, dan ban haihu ba bashi bane yake nuna bxn haihu ba, i'm never a coward!  Nd i won't give up kar su fasa nima bxn fasa ba,

Cikin takaici yace wlh taurin kanki yana damuna mesa bakya son zaman lfy..
Amsa ta bashi tana gyara turarukanta dake kan madubi, tace nifa bawai ina nuna goggo ba uwa take gareni bane Manager, so nake khaltum ta san cewa ni ba sa'arta bace, baxai yiwu yarinyar data tashi a gabana ba tamin rashin kunya in dauka ita kuma gogga sai ta rufe ni da fada harda gorin haihuwa..  Tana ikirarin zata sa ka auri surayya! Dan na nuna ba'a kyauta min ba shine zakaga laifina?

Manager kept quiet dama shi bame son magana bane, haka fatima taita mitar ta bai sake mgn ba, amma yana jinjina dakiyar zuciya irin na matarshi, sannan zancen auren surayya ya dake shi coz ba tin yau goggo da hajiyan hadejia ke daga mai hnkl akan qarin aure ba, miskilancinshi kesa sukasa fahimtar ma miye a zuciyarshi.

*******
Haris dakasan yadda nake jin haushin manager bazaka zo min da wannan zancen ba ga shegiyar matarsa da bata barin kowa ya rabeshi bare mu sami damar aiwatar da nufin mu..  D most annoying part ma hajian hadejia ce hope din mu kuma taqi bada hadin kai!
Haris ya nisa yace hadiza babu mafita kenan?  Tace Komai wannan juyar ta kanainaye if not ai yaya manager ba qaramin soko bane..  (Niko nace hm!)

Hadiza ce tace ai yaqi dan zamba ne ita fatiman zan shigewa har sai na gano mana mafita..  Da sauri ya bata hannu yace wlh sis goggo batai haihuwan banxa ba! Amma fa karki involving surayya ko khaltum kinsan bakinsu baida sakata kar su bata mana plan..  Tace ina ni ina sa surayya bayan son manager take..  Itako khaltum tsakaninta da waccen juyar ai babu jituwa so inta ganmu tare zata iya gano wani abun kasn she is very smart... 
Kaga har gara ni dama daga sch. Nake ba zaman gida nai ba bare ta dago jirgina.

Ihu haris ya saki na farin cikin yadda qanwarsa ke kawo light.

***
Wato goggo inna auri ya manager wlh fatima ta mutu, saina wulaqantata, nifa wlh goggo kina jamin rai tin bayau ba naso insa hajia acikin lamarin nan kika qi, da tuni anyi bikin qila ma har na haihu..  Goggo tace ke kinsan waye Abubakar?  Shi zanyiwa shigar sauri?  To hatta hajiyan shakkarshi take yi...  Bare ni, dole inbi manager a sannu dan wannan dunkumewar tashi ba alheri bace.. Amma kisa aranki anyi bikinku an gama.

Kaii goggo wai mesa kowa ya bude baki baba Abubakar ne dodonshi, duk tantirancin haris in baba abubakar yazo to watan nutsuwarshi ya kama!  Goggo tace surayya!!  Karki jamin matsala.
Tsabar mamaki sury sakin bakin tayi cikin rashin kunya tace..  To tsoro ko me?
Shiru tayi tana me tunanin mafita dan gani take goggo bata mata lokaci zatai..  Ace ina 27 har yau kun kasa fahimtar ina buqatar miji! Sai yaushe zaku maida hnkl akan lmarina! Wlh duk yadda zanyi sai ya manager ya aureni.....

*****
Fatima ta gama shirya ma manager dinning..  Inda sabo ta saba da rashin mgnrshi, kafadarshi tadan dafa tace yallabai food is ready, duk da bame yawan dariya bane amma yau da banbanci damuwace sosai a fiskanshi.. Zagayo wa tayi ta zauna gefenshi..  Manager akan fadana da su khaltum ne?  Dan Allah kayi hkr, inasonka bazan iya jure jin wata zata rabeka bane, manager in akan haihuwa ne have faith..  Jikina yana bani my womb will soon carry ur child..
Dago ido yayi cike da tausayin ta yace fatima..  Bazan iya qara aure ba, bxnyi adalci ba, ke nake so..  Kuma dan haihuwa wannan qaddararmu ce,  komai na duniya MUQADDARI NE (littafin ammin su'ad).  Bai sake mgn ba ya nufi dinning ta bishi tana mai qara qaunar mijinta..  A ranta take godewa Allah, 10 yrs fa! 
Haka taita mai hira har yadan ware yana fada mata matar idris ta haihu.. Tai murna kuwa tace ikon Allah tinda ta haifi fahad kaga sai ynxu kusan 9yrs.. Allah ya raya, ko gobe sai ka kaini barka..  Allah ya kaimu yace, itama ta miqe ta nufi kitchen domin wanke wanke da shirin tuwon dare dan wannan kamar farilla haka manager ya daukeshi...
Ita kanta Fatima tasan abin yana damunta amma maqiyanta sunyi kadan suga weakness dinta.. To ai Aunty salma ta haihu gsky ba matsalar family bane,..  Bata cire rai ba kuma tana da tabbacin idan haihuwanta alheri ne saita haihu, lokaci ne ta barwa Allah sani...  To dama waya san gobe, itama goggon jahilci ke damunta bama hajian hadeja uwar cushi..  Fatima bata taba tunanin sallama musu ba, ta qudurci kare Ibrahim da ita kanta da duk abinda zata haifa nan gaba..
Tin ba yau ba taga yadda suke gwagwarmaya, tin umma na raye, kaiii wai ba dan baba Abubakar ba me mutanen nan zasu yi?  Allah sarki manager TANA TARE DAKAI.. bazata guje ka ba! Bayan umma ita kadai take fiskantar shirunshi.. Ta fahimcishi kuma zata ci gaba da nuna mai kulawa har.....   Haka fatima take ta aikace aikacen tana jinjinawa manager... 

Fatima tamai sabo da kulawarta, abincinta,  qamshinta, kirkinta, rigimarta.. Nd everything baxai iya rabuwa da ita ba, ita din wani sashi ne na jikinshi..  Babu me sashi dogon hira kamarta, babu me sashi nishadi da farin ciki kmr ta, yana matuqar tausayinta, yasan daurewa kawai take, amma mgnr gsky rashin haihuwa akwai ciwo, rigima da hayaniyar fatima ya tuna sai da murmushi ya kufce mishi, very funny creature,  he really loves her....  Ya Allah ka dubemu ka bamu zuri'a me albarka.. 
Manager kenan.. Alh. Ibrahim harisu...




Tee zarewa

Vote and comment.

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now