11

1.7K 157 2
                                    

A hnkl basma ta qara matso da ben jikinta tana adduar samun nasara har tayi sa'ar zare qaramar nokia dake aljihun wandonshi na baya..  Da sauri ta zura wayar cikin gashinta..  Sannan tadanyi baya da jikinta...

Shiko baima san tanayi ba, dan a buge yake kuma yaga tana bashi a hadinkai..

Basma a hnkl ta furta..  Uncle ben..

Ehem.. Watz it? Ya fada cikin maye,
I think u r drunk today, and it will be better if u r okay..  Am really sorry for what happened bhu i guess since am in ur safety, i don't have any effort of misbehaving here.. Plz i don't want to be mismanaged, let it be tomorrow wen am fit and okay then we will both enjoy the music.. Ta qare maganar with a  wink😉

Ben kuwa dayaga ribarshi ce idan basma tai cooperating..  Baiyi wani dogon nazari ba ya gyada kai, tare da cewa..  Ok baby make me sleep..

Basma cikin murnar amincewarshi ta janyo mai standing fan garin sauka daga bed din wayar ta tahu luuu zata fada...  Basma tai hnzarin furta ya ILAHI..

Ben dake ankare da move dinta yace wat it?
I almost sprain my ankle bhu am okay,
harararta yayi ya koma luff tuni bacci mai nauyi yai birnin kudu dashi 😂

*

_basma ce, ina cikin tashin hnkl, kuyi tracing layin nan dan ku cetoni, nima bansan inda nake ba_

Basma ce ta turawa ya fahad sbd layinshi kadai zata iya tunowa, gashi abune na rashin gsky cikin gaggawa takeyi sbd gudun kar wani ya shigo ya ganta...

A take ta goge msg din sannan ta zura wayar inda ta dauko ta..

Me kike shirin aikatawa taji muryar wanda aka kira da james kmr daga sama..

Gabanta ne yai mugun bugawa amma ta dake tace, oganka yana baccu baya son hayaniya and mind u, gyara mishi kwanciya nake qoqarinyi ko zaka tayani?

James kallo yabita dashi na rashin yadda amma baice komai ba ya fita..

Qasa ta koma ta shinfida dankwalinta ta fara nafilfili tana kai kukanta ga Allah. Tana da yaqinin zai ceceta....

*****************
Gida kam babu kwanciyar hnkl kowa ya duqufa addua da neman mafita..

Kamar wanda aka tsikara fahad yaji yana neman wayarshi sama ko qasa ya rasa...  Around 3 na dare ya nufi dakin haneef neman waya, sai can wajen asuba ya tuna ashe garin neman basma ta fadi kuma gaba daya screen da censor ya lalace! A dauke take dip!

Damn it, i really want to make a phone call.. 
Haneef yace use my phone,
fahad yace no bro,  babu no. Din a kaina, bani baby nokia dinka nasa sim..

Ba musu ya dauka ya bashi, yana saka sim msges suka kfa rige rigen ahigowa, lura yayi majority na MTN ne yasa yayi ignoring, yayi wayar da zaiyi ya fa ra kiciniyar cire sim...

Tunu maganar police yayi, from now henceforth don't ignore any msg or phone call from any kind of no. Including private numbers!  it might be abt our victim BASMA!

Though asuba ta kusa amma a take ya duba msgs din one by one har yazo kan na basma ya bude..  Daya krnta ya dauka gizau idonshi ke mishi...

Haneeeeef basma sent a msg..  Arude alamin ma ya miqe sukai kan wayar da gudu...

Kilu kilu wayar ta nuna batery low ta dauke, dama haneef ba wani amfani yake da itaba haka yasnya ko chaji baya sata...

Da gudu sukaje zasuyi plugging chaji..  Unfortunately charging point din was faulty..  Wanda ba kowa bane ya lalatashi face, basma da kanta lokacin daya sanyata kneel down a dakinsa taga kawai saita rama shine tasa tsinke ta cokale charging point sin!

_that is why it's not good to be rude... Mugunta bata da rana gashi dai basma ta fada ramin data haqa_

Da gudu alamin yayi bangaren Abban basma a hnzarce ya basu lbrn abinda ya faru, Manager a rude ya janyo qaramar wayar sury daga chaji ya bi bayan alamin a sukwane..

Kafin ka ankara duk gida an tashi...  Da sauri aka sa batery wayar ta kunnu kowa yaga msg din, da hnzari daddyn fahad ya kira wani qwararre akan software technology wadda yake aiki da kamfanin MTN yamai bayani tare da tura mishi msg din da kuma number instantly yana jaddada mishi urgency na aikin... 
Ksn cewar an riga an kira asuba, mutumin ya nemi suyi sallah sai wasu su zo nan tukuntawa ayi abinda za'a,  wasu kuma subi jami'an tsaro domin ceto ta...

Bayan sunyi sallah, an sanar a masllaci ayi addua'a...  Haneef, Abban basma, da daddy ne suka je tukuntawa, yayin da aka bar fahad,al amin,  baba, da abban basma  a gd dan su shirya don tafiya ceto basma..

Haneef saida ya nemi taimakon sojoji mota guda kuma bai samu matsala ba, police ma mota biyu ne sukazo....

**********

It's already 6am basma nakan dankwalinta bacci yadan dauketa bayan ta idar da sallah!

Wata muguwar miqa da hamma ben ya saki wadda kana gani kasan qaton arne ne....

Arazane basma ta miqe daga kwanciyarta gabanta yana fduwa, waya ya zaro domin ya duba lokaci, me zai gani..

Wani kallo daya watsawa basma said it all..

Basma data gama tsurewa dan tasan ta mutu kawaiii

Msg ya gani na MTN dake nuna anyi transaction da layin domin ka remaining balance nan....

Basma!!!!!  Who d hell did u send a msg with my phone!  A take ya zaro layim bass ya ballashi ya shaqo wuyan basma tuni ta saki fitsari dan razana...
Dukanta kawai yake kamar ya samu gardi sa'anshi...  Tuni basma tai laushi ya dauke ta ya nufi mota da ita sannan ya umarci ben daya tattaro komai yazo su bar arear gaba daya kar subar wani hint!

*************

Difff aiki ya qatse, a take mubarak yace she is in danger, we couldn't find the exact location bhu she is around kura sbd haka a sanya security sosai a arear.. 

All available information was sent to the police nd soldier...

Cikin qanqanin lokaci akaiwa gurin qawanya aka zuba matakan tsaro ta koina..

Aguje ben ya paparo motar saidai yawa kwalta lbr yasha ban ban domin rundunar matakan tsaro daya gani...  Sanin cewa in ya qara motsi shine zai zama gawa babu gaddama ya faka ya fito, sauran yaran nashi ma suka fito, basma kuwa na booth a sume!

Duk akai arresting dinsu aka zubasu a mota, ana dube booth saida police din yaja baya sbd yadda suka galabaitar da yarinya qarama..  Alamin ne yayi qarfin halin daukota kamr jinjira sbd kukan da fahad yakeyi durkushewa kawai yayi agun, blue lace din da take kwalafaci yayi kaca kaca da jini....

Da sauri baba yace ba lokacin kuka bane tinda an ganta police subimu mu kaita asibiti...  Haka kuwa akayi.............

*
*this is just the beginning of her challenges, basma have scale tru this..  Can she take the next?  It's not like i hate basma or the story is turning into tragic!  No...  But Before u become successful u have to face challenges in life! Basma has to accept life the way it is.. Life is always a test and a trial and tests are never supposed to be easy! She need strength , motivation and inspiration from within her! She need support from herslf!*

Teeluv

Vote and comment!

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now