26

1.9K 144 3
                                    


I dedicated this chapter to the writer of MATSALARMU AYAU..  # SHATUUU, AMMIN SU'AD.


Oshewa kam ta chaski kudi domin tin daga lagos mama aysha ta dauko ta don tayiwa amare kwalliya, sun yi tsananin kyau amma sam bata chanza musu kamanni ba..  Wanda ita ce dokar kwalliya duk kyan da zakai kar kamanninka su chanza, har a kasa ganeka...

Ranar kamu...

A cikin gida akai kamun sbd akwai yalwar fili, rumfuna aka saka na alfarma, ko wane table chair shida ne da runfa, an jera plate, cikin ko wanne kebab ne da meat balls sai toothpick da drink..  Yayinda ma'aikan hotel suke gefe suna shirya abincin da za'aci...

Sautin kidin john legend na wait for me ne ke tashi a hnkl wanda hkan yake nuna isowar amaren,  kowa ya zubawa hanyar shigowar ido, decoration din ma kadai abin kallo ne white and baby pink flowers aka sanya...

Al-amin da noor ne suke shigowa a tare..  Brown shadda ke jikinshi sai sheqi take, takalminshi da agogon hannunshi dik baqaqe sunyi kyau, ita kuma noor ta sanya coffee lafaya datasha silver stones..

Fahad da safna suka biyo baya, hannunsu a hade..  Ash shadda shima sai bada kyalli take, ita kuma tama tasa ash lafaya me golden stones tayi kyau..

Haneef sanye yake cikin farar shadda me tsananin kyau, kiyasta kudinta bata lokaci ne, takalminshi baqi me kyau, agogo ne silver me tsananin kyau sai sheki yake a hannunshu, sai zuba mumushi yake kamar bashi ba..
Itama basma farar lafaya ta saka, yadda make up dinta yai kyau haka fuskarta ta bayyana cikin mayafin, dan bakinta yaji red lipstick.. 

Ksancewa bata sba sanya hill takalmi ba taku baifi biyu ba ta nemi gurdewa..  Qura mata ido yayi, itama shi take kallo tana mamakin yadda ya saki fuska kmr bashi, waist dinta ya dan riqo dan yai supporting dinta, ita kuma kallon mamaki kawai take mai...
Basu ankara sai jin shewa sa sowa sukai, wai ashe kowa su yake kallo, tuni me video ya juyo kansu..  Sai duk taji kunya shima qasa yai da kanshi suka tako a hnkl har gun zamansu bai saketa sbd karta ske gurdewa...

Farinciki gun basma ba'a magana sbd ko ba dan komai ba, maqiya sun shaqa..  Ga qawayenta kowa zaiga kamar ta yi auren soyayya ne en gulma za'a koma empty handed!

Runfuna biyu na musamman aka ware wa shatuu da mutanenta, nadia kuwa dukda tana cikin tashin hnkl saida su haneef suka birgeta, scene din su kamar kar ya wuce...

Anty hijja yakasai kuwa biki yayi biki chan na hngota tana kiqi da dollars..

Hauwa Muhammad musannan ta dauki nauyin masu zuwa daga abuja flight kyauta..

Waleeda ta dage lalle sai tayi selfie da haneef, wata harara basma ta watsa mata tuni taja da baya gudun kar aji kansu a filin kamu..

Anyi kamu lfy an tashi lfy...  Yayinda basma da haneef suka zama topic of the day...

Washe daurin aure..

Gudar da aka rafka yayi daidai da faduwar gaban en matan uku, an daura auren..  Muhd al amin Abubakar Haris da Aisha Noor Idris haris akan sadaki dubu 100, dana Fahad idris Haris da safna Abubkar haris shima dubu 100, sai na babbansu mijin qaramarsu,  Haneef Abubakar haris da Basma Ibrahim haris akan sadaki 150k...

Kuka basma ta saka kamar ranta zai fita..

_Shikenan anyi auren, inma kasheta zaiyi let him go ahead, ummana nayi aure, ummana dama kina nan, ummana dama zan ganki ko sau dayane cikin masu taya murna...  Allah ya jiqanki hayatin abbana!_

Abinda take fada kenan cikin ranta...

*
Bayan daurin aure..  Da yamma aka fara shirim zuwa mother's evv wanda su mamie suka hada, a Bristol palace dan Abba yace kar suyi wani dinner duk zunubin da akai agurin suna da kamasho..

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now