15

1.8K 164 0
                                    


**too bad!  No body was able to get it right..... Anyway this page goes directly to my wattpad followers nd reader.. Tnk u all for voting... I heart u big**

Hhhhh ai wlh bakiji murnan danayi ba, ko ba komai tayi sanyi ai duba fa ki gani ko motsinta ba'aji.. Yarinya sai tsinannen kaudi, amma fa fahad kwallo ne babu me cewa zai iya wannan tsiyar..  Cewar khaltum data samu lbr daga zuwanta..

Goggo tace ai ba ita kadai ba har ahalin nata sunyi ladab..  Kadan suka gani ai,  wlh in basuyi sa'a ba sai sunji dama basma bata zo duniya ba!

Hmmm nifa goggo wlh tinda na dora idona akan yarinyar nan ma tsaneta bansan dalili ba ga ubanta yadau so ya dora mata.... Cewar sury

Ke ai dadinki ynxu gashi ta zama abar tausayi tun kafin ai nisa kinga daga ciwon zuciya sai ta wula......

Gsky goggo ni banason basma ta rasa ranta kufa baku fahimci basma ba, bata da damuwa wlh nasan aka bibiya ko digon tsanarku babu a zuciyarta...  Cewar hadiza

Ke dalla rufa mana baki wadda bata san ciwon kanta ba, kekam akai miki kishiya kin mutu!

Haka suka cigaba da celebrating failure din basma.. Wadda bata san me suke ba, tana can tana retrieving old self dinta...

*
By now, she blv that what is not meant for u will not stay for u no matter how hard u tried..

A tunaninta da, inhr tana son abu tofa lallai saita sameshi, koba komai basma ta azabtu kuma an taba ta..  A hnkl take tariyo qaddarorinta kashi kashi, rashin uwa!  Saceta da akai!  Nd now her hrt was broken by the one she trust the most!

Sure..  Bawai zata daina trusting mutane bane, amma dole tai facing reality, there nothing like...  *I can't do without you!* ta rasa mahaifiya ma hakan bai hanata dariya ba so dan ta rasa fahad bazata rasa rayuwarta ba!  Amma yaudara kam an yaudareta!!

Random things were goin tru hrt...  Thaz y she hate kadaici..  Da gudu ta sauko qasa vayan mamie taje tai hugging dinta..
A hnkl mamie tace waye zai ballamin baya..
Basma ce ta zagayo dana dariya..  Mamie da mamki ta dubeta kawai itama tasa dariya ta qara janyo er tata tana bubbuga baynta..

Tayi missing moment irin haka, yaushe rabon basma tayi irin wannan dariyar daga qasan zuciyarta, mamie ba qaramin dadi taji ba, at last her naughty gurl is sound again..  It doesn't take her long to heal..

Mamieee yunwa! 

Safna da tagama qulewa tace mun banu kuma wannan aljanar da fara mana kirayen yunwa kmr bata san hnyr kitchen ba..

Noor kuwa dadi taji basma is back again...

Mamie tace kul safna wlh akan auta sai in daga muku hnkl...

Basma kuwa ganin lallabata ake tai rolling eyes dinta tace mamie i want fura me bananas da coconut..

Safna tace kut ina zaki sami hakan?

Basma tace to ba sai a siyo ba. 

Mamie tace sure..  Gurls get up nd get my baby fura...

Safna kamar zata fashe ta tashi ta dauko abaya dan half gown ce jikinta... Dole ta sake kaya tana fishi..

Noor kuwa hijab din mamie zunbulele ta janyo ta saka dan bzt iya sake kaya ba....

Kut, wai basma uban me kike nufi da baki tashi ba.. Ko mu bayinki ne dazamu fita kina kwance.. Safna ta fada kamar me shirin dukan basma.. 

Kina tantama ne?  Wayyoooo mamieee

Mamie tace wai lfy?

Mamie kinga cikina fa ciwo yake wai su safna bxsu ba dan nace dan Allah suyi hkr suje bxn iya zuwa ba..  Basma ta fada kmr me shirin kuka

Innalillahi noor ta fada, safna kuwa takaici hanata mgn tayi kawau taja hannun noor sukaj qsa..

*****

Dr. Muhd wlh babu yadda zanyi hakan da nayi shine bst soln, kaga zuwa ynzu basma har ta fa ra mantawa dani, amma idan na aureta zan barta ne cikin kuncin duniya.....

Wai dr. Fahad ya kake mgn kmr me wasiyya meye matsalarka ne, sai kace wanda yai gamo?  Duk ka chanza dabiunka? Ko jiya saida akai mgnrka a office din CMO gani suke ma kmr u had an acute attack!

Hmm muhd..  I should be counting my life in moments not in months or years anymore...  I suffers leukemia and...  I don't want to leave basma a widow..  I    r e a l l y      love her!  Her world will be empty wen her hsbnd died!  I..  Kawai ya fashe da kuka...

Dr. Muhd wata zufa yaji ta keto mishi..  Sai kuma ynzu yaga muguwar ramar da fahad yayi..  A sanyaye ya furta kabar kuka fahd..  How do u confirm it?... 

Tsabar kukan da fahad yake bai barshi ya yi mishi bayani ba.....

#####

Flash back...  Ranar da su fahad sukai final celebration dinsu anyi kade kade da raye raye, ansha kuma anci... Mistakenly tumblers guda biyu suka fashe..  And fahad hpns to be wanda yaji ciwo..  Though har Patricia tayi assisting dinshi waje padding hannunshi..

Inda akai messing bai wani samu attention din gyara ba kowa yana ta sabga...  A qarshe taron isma'il colleague dinsu fahad ya taka glass din nd he bled like hell..  Babu wanda ya lura haka yaje corner yayi treating kanshi..

Patricia went back to pick her bag, and was so surprise to see fresh blood a qasa, a take taji tausayi. Frnd din nata na ratsa ta..  Allah sarki fahad...

Irin abun sabon likitan nan da sauri ta dauko specimen bottle a handbag dinta tana dariya wai zatayi ma fahad PCV a lab din dad dinta though ita kanta tasan it's not proper tinda jinin is not direct......

The nxt day after the PCV she just decide to launch sbon machine din babanta na gwanin cancer da jinin da ta debo..

To her biggest surprise...  He had blood cancer.. Leukemia!  Excessive production of immatured leukocyte (WBC)

without much waste of time Patricia called fahad..  Bestie were u really the one who shed blood during our celebration sbd da glass cut?

Hnkl kwance yace yh, ai ya fara healing ma...

Kuka ta saki me tsanani tace bestie u better start visiting an oncologist before things get worst...  U suffers leukamin..  I did it myself...  On ur data an see it for ur self!

Fahad was so tensed nd nervous  bhu did  nd see it clearly!

*

Shawarar dana ynke itace aurawa basma haneed da zarar ya dawo....  Hkn zaisa tai nisa da gida gaba daya kuma hkn yana nufin tayiwa fahad nisa, dan gsky ganinshi akai akai zaisa ta kasa cireshi daga ranta! Cewar baba...

Daddy yafi kowa nuna farincikinshi ga wannan shawara..  Yace kwarai kuwa yaya kaga in mijin nata ma ya amince saita fara krtun acan kadunan...

Abbama yace yaya hakan yaayi Allah yasa albarka...

Tauuuu ngd da irin hadin kan da kuke bani, yau zanyiwa maminsu mgana akai..  Shi kuma haneef din nxt week nake tunanin zai dawo sae ya tsaya ya tafi da matarshi..  Kuma kar wanda yace zae mishi lefe ko sadaki, haneef yana da kudinshi shi zai mata komae...  Dan yasan darajar diyata! 

Teeluv

Vote nd comment!

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now