35

2K 154 6
                                    

*kwana biyu baku jini ba, a mana fatan alheri, yayana yayi aure.. Munyi shagalin bikinshi ne...*

Wattpad :zahra2597


Two month ltr...

Ya haneef dan Allah karkace a'a ko badan anty hadiza ba, yau fa watana biyu banga mamie ba...

Baice komai ba illah kallonta da yakeyi yana jin sonta aranshi.. Yana kuma mamakin yadda take so ta tursashi akan abinda zuciyarta keso..

Yasan ba tabbas shi ya samu zuwa ba, haka nan baya son ta tafi on her own, he really want to secure his flower.. He don't want to miss her for a single moment..

Matsawa tayi ta zauna kan lap dinshi hannayenta sakale da wuyanshi.. Kamar me rada ta kai bakinta kusa da lips dinshi tace..

Ya haneef i swear i will take care of myself for u, if u can't make it, sai su noor su biyo mu tafi tare..

Dagowa yayi fiska a dake kamar baiji dadin ambaton wasu datai ba..

Baby, na gaza ne da aminu zai kaiki suna?

Nafiso ne nai clearing office kafin nace miki zamuje, banaso na sa miki rai akan abinda babu tabbas..

Ya...

Hannunshi ya dora akan lips dinta yace yi shiru baby i understand..

Murmushi tayi tasa kanshi ta qirjinta kamar baby a hankli ta miqe ta juya mai baya tana tfy a hnkl har ta kai kusa da TV stand.. Sai ta tsaya..

Baice mata komai ba, yadai tsaya ganin ikon Allah game da baqon lamarin...

Magana ta fara a hnkl

ya haneef, akwai qalubale ga wanda yai tunanin zuciya bata da mantuwa da kuma wanda yai tunanin zuciya nada mantuwa! Zuciyar dan adam takan zama me mantuwa ne ga radadi bawai abinda ya janyo radadin ba.. Takan aje komai tai healing kuma ta fara sabuwar rayuwa! Takan zama kamar uwace, idan tazo haihuwa ita kadai tasan meta fuskanta, amma bayan ta haihu saita manta da ciwon bawai haihuwar ba... Kuma ta nunawa dan soyayya kamr babu gobe, sannan..

Shiru tai muryarta na rawa..

Jikin haneef ne yayi sanyi, tabba yasan ta tuna umma ne, to amma meya kawo wannan dogon lbrn..

Miqewa yayi zai rungumeta ko zata nutsu..

Waigowa tayi tasa hannu ta dakatr dashi ta cigaba..

In badan zuciya nada mantuwa ba! Tayaya zata sake fadawa cikin soyayya haka? So mai tsanani, so na gasky domin Allah?

In banda zuciya tayaya zan manta da komai in fa ra riskar sabbin yanayi..

Ada nayi zaton sabo, biyayyar aure da kuma cika umarnin Ubangiji ne! Amma yanzu kam nasan SO NE!

Kullum zuciyata tana nuna min, kulawata gareka tayi kadan.. Sai inji haka nan ina kewar ka, inaso inganka cikin gidan nan...

InshaAllah zana kula dakai, da dukiyarka, da abincinka dakuma ni karan kaina..

*ina sonka mijina*

Ya Haneef baisan sanda ya zube ba yana miqa godiarsa ga Allah! Sujudush shukur!

Yana idarwa ya rungume basma kamar zai maidata ciki, ajiyar zuciya yake saukewa sau ba adadi.... A hnkl ya fara magana murya na rawa..

Basma na, zuciyata ta kasa nutsuwa, ji nake kamar ban miki adalci ba, ji nake kmar na rabaki da farin cikin ki domin cikar burina.. Basma kece abinda zuciyata ta dade tana so.. Ban taba zatan so bane saida nakai matakin da bzn iya jurewa ba...

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now