12

1.9K 150 0
                                    

Basma was hospitalized for good 2 weeks....  Throughout her stay ta zama very cool and calm tare da yiwa Allah godiyar ceto ta da yayi dan tasan ba wayon ta bane,  a wannan lokacin kullum fahad na maqale da ita yana bata kulawa ta musamman wanda hakan ba qaramin yiwa iyayen nasu dadi yai ba...

Haneef kuwa sam baya samun nutsuwa ganin yadda fahad ke shigewa basma, aganinshi koda bai nuna ba kowa ysn yana sonta! Gani yake sam fahad baya birgeshi yayinda yakeji kamr ya rufe basma da duka wato bata mayi acknowledging effort dinsa wajen kwatota ba, daga farfadowa sai soyayya...

Hakan saida ya janyo er tangarda tsakanin matasan biyu...  Sbd abin haneef ya fara kuladda fahad har ya kaiga ya furta mishi...

Haneef u r getting on my nerve!  Allow basma to live her life, idan kanji kai yayanta ne to nima yayanta ne kuma mijinta!  Baka da damuwa da ita.. Bana so!  idan dubiya zata zama silar takurawa basma stop it!  Basma is not under ur custody!!

Ran haneef in yayi dubu ya baci..  Bai kula fahad ba ya shige dakinshi ya kulle.. 

_Wai meyasa ma yake jin baqin ciki in yaga tana wani langwabewa fahad?  Qaramar yarinya tasan wani shagwaba, taita iyayi in fahad yana guri....  Nd the worst part of it mamie taita biyeta shi kuma fahad din yana jin dadi..  To ni miye damuwata dasu for Allah's sake_

~nace haneef kaxo da bidi'a, ko zata bille maka?  Muje zuwa~

Tsaki yai ya janyo qaramar jakarshi dan he is leaving for kaduna, jaji barrack!

*********
Fadar irin shaquwar alamin da noor ma abin bata lokaci ne, suma kowa ya shaida qaunar da sukewa juna....
Da fari mamie tana ganin kamar alamin da baifi 25 ba bai kamata yake kula er 20yrs ba, amma baba ya nuna mata ba wani abu aciki indai suna son junansu, nd noor qaramin jiki gareta wazai ce taba basma kusan shekara daya...

*
Kinsan me aysha bawai  bana so a hadesu ai biki bane, amma kinga safna  bata da wani tsayayye kinga da fari kamar dai ta amince da sadik din nata amma ynxu naga tasa wasa  Inhar tazo da shiririta wlh gwara ai na basma da noor kinsan baba bazai bari su wani fara krtu ba..  Har ynxu yana kan aqidarshi, kin fi kowa sanin babu wanda ya isa ya sauya masa...  Cewar mamie cike da damuwa a face dinta..

Anty aysha ce ta nisa tace eh kam, amma zanyi mgn da safna inji, dan gsky sunayin komai tare gara ayi bikinsu lokaci daya, nd maganar karatu wlh aunty tsoron da mukewa yaya yayi yawa zamani ya chanza gwara mu hade kai muyi meeting mu gwada bijiro mishi da namu buqatar, tayaya za'a ce en mata bazasuyi krtu ba bayan suna da basirar yi...

Anty amina ce tace gsky kam ...
Amma kunyi mgn banji kun saka dana ba..

Mamie ce tace wannan dan naki wa yake tashi inya shirya don kanshi ya fidda mata yayi aure..

A'a mamie ke zaki mai mgn inhar muna so a hade su ayi biki..

Tattaunawa ce me tsayi tsakanin iyaye mata akan yadda zasu hade bikin yaran nasu guda shida cikin sauqi dajin ddi...

********

Jaji barrack...

Lt. Haneef A. Haris ne zaune cikin office yayi zurfi cikin tunani, what if i love her!
No it can be....  So kuma?

Ya Allah inhar son yarinyr nan nake, Allah ka rabani dashi..  Matar qanina fa?  Mtsw bazai yiwu ba... 

Yana tsaka da tunani zee ta shigo taci kwalliya kamar ko yaushe...

_Zainab yar wani major ce cikin barrack, doguwa ce fara me kyau wadda zata kai shekara 23-24 duk dunia babu wanda take so kamar haneef..  Bai taba bata fuska ba, kamar yadda bata taba zuciya ba, ta qudurta azuciyarta mai haquri yana tare da samu.._

Aslm alaikum ta furta cikin muryarta me ddin sauraro..

A hnkl haneef ya dago yace wslm fuska a hade kamar kullum..  Har gaban table dinshi yaxo ta aje mai basket na breakfast data shirya mishi wanda kullum bata fashi muddin yana jaji...

Har ta juya sbd tasan ba kulata zaiyi sai taji yace zainab..

Damm gabanta ya fadi, tsayawa tayi chak sbd tana fargaban kiran me yayi mata..  A hnkl ta juya ta tako har inda yake taja kujera ta zauna..

Yace zaki iya auren gangar jikina, ina nufin banda ruhi da kuma xuciyata...

Wani irin sanyi jikinta yayi sbd ba haka take zato ba..

Ji tayi hwayen da take qoqarin maqalewa sun fara zubowa...

Zainab nasan kina sona amma ban taba sonki ba, abin baqin cikin ma shine na fara son wata..  Kuma....  Mtsw manta kawai, amma zuwa ynxu na dan fahimci me kike ji..  Ki tashi ki tafi kiyi ta addua zaki mnta dani!

A hnkl ta tashi ta fita tana goge hawayenta tare da daukan alkwarin qauracewa haneef ta hnyar amincewa da soyayyar abdul koda kuwa hakan  baya nufin farin cikinta...

*
Haneef kuwa duk ya lalace bashi da tunani sai na yarinyar dayasan ta mishi nisa, yarinyar daya san baxai taba samun ta ba..  Sai yake ji dama ya amincewa zainab ko zata mantar dashi tunanin *BASMA*!!!. 

**********
Hall ya cika anata celebration kowa yana wishing dan uwanshi alkhairi..  Kowa yana karban microphone 🎤 ya fadi next step dinshi..  Fahad yanata  dariya ya karba microphone 🎤 yace next step is marrying queen BASMA nan fa guri ya cika da ihu da sowa na en mata da samari.... 

Su basma kuwa suna gida amma abun social media har video ya riskesu..  Basma wani dadi ne ya ratsata..  Lallai ta amince da soyayyar fahad gareta...  Saida su noor suka toshe kunnensu dan yadda ta ishesu da hirar fahad.. Safna akace ke batacciya yi mana shiruuu..
Suka hadu suka sa dariya gaba dayansu,  dan in basma na basu lbrnsu ben basa so tayi shiru... 

****
An kammala taro lfy su fahad sun dawo gida... Bai dade da dawowa ba ya fara aiki a Aminu kano teaching hospital domin samun kwarewa da gogewar aiki...

Few weeks later,  basma ta shigo parlon fahad da saurinta hayatie..  Me kakeyi ne tun daxu nake kiranka baka dauka ba, nd munata jiranka kace zaka kaimu gidan anty aisha kuma naga ko shiryawa bakai ba..  Pls dress up lets go, nabar su noor a waje...

Cikin wani irin yanayi da bsma bata taba gani ba a tare dashi ba, wanda ta kasa fassarashi, kuka yayi?  Ko baqin ciki ne oho..  Ya dago yace basma get out am not taking u anywhere..  Out of my sight i said!

A razane basma taja da baya da dukkan idonta a bude...  Miye hk?  Yanayinshi bazai barta tace komai ba da gudu ta fice tanajin wani irin zafi na taso mata daga wuyanta..  Kuka ta saki mai qarfi ta nufi dakinsu......

Me kuma ya samu fahad?
Muje zuwa

TEELUV

VOTE ND COMMENT.

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now