8

2K 150 2
                                    

She is from a wealthy family, kuma gidansu babba ne, tana da yayu maza...  Da biggest is a soldier in making, the other is a Doctor in making too...  The problem is...  She had 3 fathers which i couldn't tell u d real..
Bhu the bigger dad is dangerous!
She is Basma Ibrahim, tell me is Ibrahim the bigger dad?   Asked Benjamin!

I can't say, sir!

Benjamin smirk, and said, it's okay.. Here is ur pay!

Ya quduri aniyar tozarta basma!  ta kunyatashi ta zubar mai da qima, taja mishi kora daga gun aiki, wlh sai ya koya mata hnkl...  Kmr dai yadda ya tsara kenan!

Haka ya baza abokanshi da yaranshi domin a dinga bibiyar shiga da futar basma danshi bazai yafe ba!

*******
Sorry surayya, inshaAllah zaki haihu lfy, bxki mutu ba...  Nidai ka yafemin kawai amma wlh azaban baida abin hadawa...  Ficewa yayi ya kira anty amina akan ta taimakawa sury suje asibiti shi baxai bisu ba gsky..  Memories din fatee ke dawo mishi!

Wani sanyi jikinshi yayi, for d first time yaji yana tausayin sury, yanaji har zai iya bata kulawa kodan wahalar da takesha kuma fa duk sbd shine.. 
Wata sabuwar qaunar basma ce ta ratsashi a hnkl ya furta basma kinyi qani ko qnwa, qila batool ko khalil

Al-amin ne ya tuqasu, tin bayan candy dinsu ya koyi tuqi shine immediate din haneef, bhu fahad ya girmeshi, har asibiti anty amina da goggo suna baya suna mata sannu..

*******
Bass basma help me remember ur age, mamie am 10, by September i'll be 11...
Wow..  To basma kin riga sisters dinki girma, kinga safna is 12-13,noor 11-12, nd u r d youngest... Bhu can u see now u r a big girl now, u r menstruating!!
I thank God kina da basira, basma kiyi amfani da kwalwarki anan!  Kin riga kin zama en mata, dole ki rage guje gujen nan da shirme...
U r still too young ki kula da kanki, zan kula da komai naki, tin daga changing pad, har zuwa wanka akai akai, mind u..  Zaki iya fara jin sabin abubuwa a jikinki, yawan fishi, kwadayi, yunwa, bacci, and many more komai kikaji wadda baki gane ba ki fada min in bana nan ki fadawa mama, kinajina?
Karki fadawa kowa kin fara menses...  Ko frnds dinki zasu miki dry..  Kedai kawai komai ni zaki fadawa...

Basma ta luff kamar me takaici amma a ranta wani sanyin dadi ne ya rufe ta finally  ta riga su safna..  In suka fara sai dai suzo gunta consultation..

Haka anty salma ta tsaya tsayin daka har basma ta fara iya kula da kanta....

*****
Khaleel?!  Sunanka zaka saka don san kai, gsky sunan alhajin mu zaka sa bwn Allahn daya rasu da jimawa,  na gama yadawa na haifi me sunan alhaji shine zaka wani sanya Ibrahim, ina matar Ibrahim kuma uwar Ibrahim?  Da sake! Ni baka kyauta min ba...

Sai da ta gama bambaminta yace kina da rikici surayya, kimishi addua kawai..  Ya tashi ya fita

Kukan takaici kawai sury ta saki, shi babu wanda zai sashi doguwar magana ne?  (Niko nace baki iya bane sury)  mutum sai baqin hali ya bata maka rai yai fuska kamar bashi bane yai...
Ta waiga ta wullawa baby harara to yasin mu'azzam zance ba wani khalil..   😂

******
Suhail ai haushi naji wlh dazu an samu kneel down ko kaba vice haquri bayan kasan yana ji dakai...

No basma Wlh sbd wannan banzar fauzan naqi bada hkr, kinsan sona take har letter tamin.. 

Nima ganewa nayi shisa naci ubanta yau, ai da biyu na mata duka..  Karshe ma a punishment din ita tai kuka bani ba... 

A tare suka fashe da dariya....

Tuni safna da noor sun isa mota suna jira basma ta tsaya soyewa!

Taima suhail bye..  Ta nufi motarsu...
Dalla malamai saiku wani taho ku barni san ace na tsay.....

Kin tsaya ubanki?  Basma zaki dana sanin shirme da haukan da kikeyi..  Get in stupid!

Kan bantan ubancan!  Tinda basma ta shiga take tunanin yadda zatai ta kwaci kanta yau a gd.. Ga  Soyayya, ga rashin kunya yau tasan ta mutu agun ya haneef..

Straight part dinsa yasa tayi..  Ta kwace ta falla da gudu, taku daya yayi ya cafkota..  Tuni ido ya raina fata ya haneef bafa guduwa znyi ba..  Fitsari nake ji,... 

aiko kulata baiyi ba janta yake har part dinsa...  Noor gidan tausayi har ta fara hawaye....  Safna ko cewa tayi Allah ya qara shegiya koni er 16yrs ban kula saurayi ba sai ita 14 dan tsinannen son maza..  Gara yaci ubanta..  Noor dai batai mgn ba kowa ya nufi part dinsu..  Mamie tace ke safna ina basma?  Tace taje gun khalil a part din Abba...  Tace aryt.. Zoki wanka kiyi sallah inta dawo sai kuci abinci...
Laa mamie in kuma acan zata cifa?  Nidai ynzu znci in ta dawo taci...

......
Dan ubanki safna da noor sa'anninki ne?

A'a wlh ta bada amsa da sauri dan ta gama tsorata!

To uban me yasa kike musu mgn yadda kike so?

Wlh bxn qara ba, ni dukansu ma yaya zanke ce musu...

Sai da ya kunshe dariyarshi sbd basma is completely nervous..  Kamar kace ket ta gudu..

Soyayya aka turaki school?

Na'am yaya..

Yace ai kin jini bani amsa..

Yaya wlh um kaga suhail kawai dan ajinmu ne..

Ohh sunan in-law din namu suhail to zaki ci ubanki yau...

Yaya in kana qaunar Mamie karka dake ni..  Yau na shiga uku!
Wlh ban sakewa..

One gud thing abt haneef is baya reacting sosai akan laifin da bashi akaiwa ba personally..  Dama baiyi niyyan dukan basma ba saidai in rashin kunyarta ya biyo ta kanshi cikin sa'a kuwa yau tasha, she didn't make too much mistakea..
Bace min da gani stupid girl..  A hnkl tace naji, ba komai..

Me kika ce ne?

Ya haneef cewa nayi fa nagode..

Yasan ba hk tace ba bhu baya son insisting ....

*****
To da kike murna bai kashe ni ba..  Ba duka ba zagi bare rai yai fari..  Hasalima ni lbrn budurwarshi yabani...  Basma ce ta fada cike da tsiwa da rashin m..
Kuma ta shiga kwala kiran mamie kamar ita ta rada..
Mamiee mamie ynwa..

Mamie tace kai basma..  Kin iya haya niya ina khalil din.. Yana part din anty sury, yunwa nakeji..  Mamie tace je kitchen ki zobo..

Mamie wlh duk wani iskancin basma dan kina bin bayanta ne yaufa a sch...
  Kai yaya safna a sch.  Na miki laifi amma ai na baki hkr ko?  Basma ta katse mata hnzari.. 

Dan takaici safna kasa magana tayi!
Mamie kuwa murmushi tayi tace kunfi kusa..

*******
Ke dole fa mu chashe a bikin anty hadiza da kalthum..  Sai nayi kaya trolley guda..  Cewar safna..
Noor tace ya kamata mu samu me makeup a hannu yadda zatai mana discount mu sha kwalliya kowane event.  
Basma tace..  Ku nifa duk ba wannan ba ni saurayin anty hadizan ne ma bai min ba, ga qaton kai ga baki daga gani kudi tabi kawai..  Koma miye dole nai saurayi agun bikin nan...

Safna cikin takaici tace ke baki da hnkl ina ruwanki da mijinta dake zai zauna? Ko..
Dakata malama daina min hasashen zama da wannan ai sai na mutu.. 
Noor tace u girls r getting on my nerve..  Plz kowa yai shiru muna zancen ariziqi zaku kwafsa mana!

Teeluv

Vote nd comment.

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now