34

2.1K 158 7
                                    

Ya haneef menene a ciki? 

Murmushi yayi bai ce komai ba

A hnkl ta fara budewa wani uban tsalle ta ska..  Ya haneef iPhone  X MAX!

Cikin tsananin murna tai hugging dinshi tana ta godia..

Saitin kunnenta yakai bakinshi, Slight kiss ya mata yace, wannan tsallen?  Halan baby ta warke....

Da sauri ta sassauta riqon datai mai tadan girgiza kai tare da cewa a'a..

Dariya yayi yace to aini basma na kasa ko tashi..

Da sauri ta dagashi tana jin kunyar yadda ta kanainayeshi..  Gashi gaba daya saman rigar tata net ne...

shikuwa bayason ta kirawa kanta ruwa ne daga murna, dan ba qaramin tausayinta yake ji ba..

Ya haneef ai kyautar ne ta bazata kuma abinda na jima ina mafarki..  Ya akai kasan inaso ne?

Kin manta shoprite halan?

Dariya tayi sosai..  Ta tashi domin hada musu dinner..

****

Safffffnaaaa!

Ke zaki fasan kunne..  Kefa kin kware a hauka!

Uban hauka na kware, dalla malama ya haneef iPhone X max ya siya min yau..

Wani uban ihu safna ta saki tace dan girman Allah?

Wlh wlh zakiga hotonta anjima..

Wayyo er gidana kin hau sahu fa.. Ya haneef anji DALMA! Gsky yana wuta..

Ke safna ai ni kaina abin mamaki yake bani, baari in hada conference da noor..

Hlo girls.. 

Ke dallah basma tayi waya!

Da bata da wayane?

iPhone X max..

Wani ihun murna noor ta saka, tace ke haka ya haneef din yake barin dollars?

Dariya basma tayi tace wlh nima inajin dadin yadda yake, ban taba zaton zaman mu zaiyi sugar ba..

Safna dariya tayi ta dan rage vol. Din muryarta tace girls, mun kusa zama mummies fa..  Kunsan tin last week ya fahad ya tabbatar min ya jefa kwallo a raga...

Issa goalllll basma ta fda da murna..

Noor tace wohhh matar likita.. Meqin aure me son baby..

Dariya suka saka gaba dayansu!

Ya haneef ne ya shigo ya zuba mata ido ganin yadda take dariya tana waya, wanda hakan ke nuna tanajin dadin wayar tata...

Ai wlh safna saina na fadawa mamie ta fara tara kayan babies dan qila en biyu zaki haifa..

Daga can ban garen noor tace in bata haifi en biyu ba ke zaki haifa ai...

Dariya tayi tace, i welcome babies..  Ku kuke qinsu..

Dariya sukai sukai sallama sbd magrib ta matso..

Dagowa tayi taga ya haneef bakin kofa, jitai kunya ta rufeta, kamar ta nutse..

Yiyai kmar be jita ba yace..

baby na fita masallaci sai munyi isha zan dawo, coz akwai krtu..

To sai ka dawo?  Yauma ayi smoothie?  Murmushj yayi yace eh!

Yanajin ddin smoothie din basma fiye dana siyarwa...

*

Innalillahi wa inna illaihi raji'un!

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now