43

2.1K 137 2
                                    

Mamieeee mamieee ki yafe min...
Sorry ma'am u will soon be okay..  Just keep pushing...

Ahhhhhh

Innalillahi wa inna ilaihi rajiuna..

Ya rahman.. Wayyo ummana..

Nasan nima biyoki zanyi!

Daga baya mamie tana jiyo ihun basma wanda hakan ba qaramin daga mata hnkl yayi ba..

Memories din fatima ne yake dawo mata..  Tsoro take kar itama ta bi uwarta daga haihuwa..

Hawaye tuni ya gama wanke mata fiska..  Anty sury ce ke dannarta tana lallashinta akan inshaAllah basma zata haihu lfy..

Shirun da tajine ya qara daga mata hnkl..  Kodai ta rasu ne?

Haneef kuwa bai taba shiga tashin hnkl irin nayau ba..  Safa da marwa kawai yake...

Hannayenshi kamar qanqara tsabar nervousness...

A hnkl yake furta ya rahmanu ya rahim..  Save basma nd my kid ya rabb...

Zagayowar da zaiyi yaga mamie cikin hawaye, a take hnklinshi ya rubanya tashi...

A rude ya tahu wajensu dan a tunaninshi an samu matsala..

Murya na rawa kamar zaiyi kuka yace mamiee...

Anty sury ce tace soja kwantar da hnklnka ba matsala inshaAllah basma ynxu zata haihu...

Dagowar da zaiyi yaga wata midwife cikin fara'a tace congratulations...  U can come in..

A sukwane haneef ya nufi dakin su mamie suna mara mishi baya...

Neat suka tardata ta kurawa babyn ido..

Bai iya tuna mamie da sury ba illah iyaka rungumeta da yayi yana ta jero mata godia..

A hnkl take zamewa tana tureshi ba tare da ta tanka ba..

Baby na miki laifi ne?

Bata tanka ba tace mamiee na..

Kamar ya nutse haka yaji..

Anty sury tai murmushi kawai..

Mamie tace yallabai an bamu dama?

Kamar ya nutse yana sosa qeya yaja baya, amma ya kasa fita daga dakin..

Jiyayi sabuwar qaunar basma na ratsashi..

Ji yake shi yanxu ma ya fra sonta.. Ashe da dun somin tabi ne?  Ashe wannan shine cikakkiyar kyauta?  Kamar ya hadiye basman yake ji..

Mamie ta daga yarinyar ta kura mata ido..  Hawayene tap ya ciko mata ido..

Ta kalli basma tace hawayen ya cigaba da gangarowa..

Ashe zanga wannan ranar?

Ya ake take sake maimaituwa a gareni?

Hakan ne ya faru shekara 22 da suka shude..

Ya ake abin yake sake maimaituwa.  

Kamar haka fatima ta miqomin ke..

Babu maraba da yadda kike da kuma wannan diyar da kika miqo min...

Surayya kalli yarinyar nan..

Surayya tace wlh anty carbon copy..

Haka Allah madaukaki yake tsara abubuwanshi...  Lokacin daya so da kuma sanda yaso...

Wancan lokacin ai fatima wasiyya ta bayar.. Wannan karon kuma albishir basma ta bamu..

Muryar abban basma ce ta doki kunnuwansu...

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now