Sanarwa

1.1K 77 0
                                    


     Ina Farin Cikin Gayyatarku Zuwa Channel D'ina Mai Suna Hasken Alkairi Tv...Inda Daren Yau Zanfara Da'ura Wani Sabon Shiri Mai Suna My Diary's Wanda zai Dunga Dauko Baki Daban-daban Kuma Kofa Bud'e Take Ga Duk Mai Bukatar Kasancewa A Shirin A Koyaushe....Ga Link A Ka'sa Ga Masu Son Joining Tattaunawar.

Sabon Shirin Hasken Alkairi Tv My Diary's Wanda zai dunga kawo muku Tattaunawa ta musamman da mutane daban-daban dan karuwa da Nisha a duk Ranar Juma'a da Karfe 8pm na dare insha Allhu...karku manta ku Danna Subscribe Da Kararrawar Sanarwa Dan Samun Shirye-Shiryenmu Da Mun Da'ura...👌🏼👍🏼

https://youtu.be/r2nXATufpik

The Fulani Bride (Boddo)Where stories live. Discover now