page14

586 36 2
                                    

*♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_

®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

_♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

Free Book
Page 14
Da wuri na shiga kichin na Mana abin kari na Shirya namu , saman Table nashi na Kai mishi ban kulashi ba na dawo d'aki nayi wanka Fitowa nayi na samesu Amma ummi bata fito ba, Zama nayi inna Gyara d'aurin d'ankwalina "Yan mata ya'akayi l'na Ummi?" abinci Halima ta hau zubawa Hanisa tace. "Tana d'aki" zama nayi a kujera "Yau can zata karya kenan" Halima tace. "Da alama" haka muka kammala Ummi ce ta qwamin kira d'akin ta na nufa , "Barka da safiya Ummi"
"Barka zauna ki shanye"
Ta fad'a tare da tura mata kofin "Nagode ummi" haka na shanye, tass "ki dena biye mishi. in kukayi Hakuri ma Nan da kwanaki zaki tattara Gidanshi" Kara Sunkuyar da kai nayi kasa. "Tashi kije kuyi sallama ze tafi" mikewa nayi na fita d'akin da yake na nufa Yana zaune yana danna waya "Amariya" Hmm. Zama nayi nesa dashi "Matso nan kin wani kame jiki kaman Kinga Kura?" Murmushi nayi sannan na matsa kusa dashi "Ga waya" Hannun biyu nasa na Karb'a. "Nagode Allah ubangiji ya Kara bud'i" cik'e da jin dad'i ya rumgumeta "Ameen Hauwa'u Jiddah.." wayarshi ne yayi Kara d'auka yayi dake muna kurkusa ne duk abinda take fad'i inna ji "Muazzan inna ka kwana Kuma ai baka sanar Mana zakayi tafiya ba? Gaskiya bana son abinda kake min kana sane da Girki nane Amma kayi tafiyarki" cewar Fure'atu "Hajiya Fure inna Nan tafe.." kasa karasa maganar yayi jin yanda take lasan bayan kunninsa da harshenta "Hmmmm!" Fure tace. "Magana nake maka kayi shuru" ai kaman Wanda aka tun zurani na d'aura bakina saman nashi inna zagayewa dole seda ya sake wani i'rin nishi "Washh jidda zaki kashe ni" jin wannan kalaman nasa yasa Fure kashe wayar cikin tashin hankali "Bura uba! Zaka dawo ka sameni"
inna ganin ya sake wayar nayi tsaki tare da janyewa.

"Meye haka?" Yace yana kokarin jawota jikinsa. Wallahi haushin sa nake ji, kawai inna bindashi ne, domin baya cikin tsarin Mazan da nake so , kaman zanyi magana se na share inna kokarin mikewa "Lafiyar ki?" Yace Yana rik'e hannunta. "Bakomai!"

Sunkuyar da kaina nayi kasa inna jin hawaye lokaci d'aya na tuna Sir Nabil, Mutumin Yana da hakuri sosai banson shi Amma inna jinshi fiye da yanda nake jin Arab a raina wani i'rin kuk'an zuci nake inna ji kaman ban kyauta mishi ba, nabarshi Yana dakon wahala Jawota yayi jikinshi Yana lalub'ar rigarta Yanda na lura nonuwana ne suka tsone masa i'do, kyaleahi nayi ya lugwigwita ni son ranshi Amma na kasa biye mishi kaman farko ganin Yana kokarin zarce inda ban zataba yasani dakatar dashi janyewa nayi inna maida numfashi "hak'an ma nagode" yace yana mikewa Band'aki ya nufa wani i'rin hawaye mazu zafi ne suka zubo min mikewa nayi na gyara jikina.
Fita nayi na isa d'akinmu kwanciya nayi barci ya d'aukeni Tab'a ni da akayi ne yasa ni tashi "Dalla tashi naga abin arziki" murmushi na mata "Hanisa fa?" Nace inna mikewa Zaune.
"Tana fama da d'inki"
Jinjina Kai nayi "wayan nada kyau" murmushi na karayi. "Naki na nan zuwa insha Allahu" nace inna kallonta.
"Humm da Kamar wiya wai gurguwa da Auren Nesa"
"Ba wani wiya Zatayi Kuma ta zauna Cass" "Shi kenan"
Mikewa nayi na nufi Band'aki na kama ruwa tare da d'oro alwala tana Zaune na idar da sallah. "Sahiba ki tura mishi sakon ban gajiya" hararanta nayi. "Kefa banza ce ba'a miki gwaninta" Dariya ta bani "Halima banson isk'anci fa.." B'ata fiska tayi. "inna kokarin d'auri ki hanya kina kaucewa? Meye laifi na? Ki nuna mishi kin damu dashi Wallahi Zaki samu matsayi da kika fiye da yadda kike zato, sahiba nasan Baki son uncle Amma dan Allah ki cigaba da nuna kin damushi kaman yadda kika fara" ido kawai na zuba Mata.

"insha Allahu zanyi yadda yadda ya dace sahiba"

Fita nayi na nufi kichin bayan na kammala na koma D'aki tana nan tana latsa waya wanka nayi da alwala dan anyi la'asar.

SIRRIN ƊAUKAKAWhere stories live. Discover now