page26

616 40 6
                                    

♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*

F.J.W.A

*Wannan shafin naki ne Ummu-Zunnureen*🥰
_Ku daure kuje ku dangwala min subscribe d'in Channel d'ina , mai Suna FARIN JINI HAUSA TV. Ku nuna min k'auna zaku ringa samun littafan mu audio_
.....26
Kallonta shima yake yana sakin murmushi Aaliyah ta zame mishi k'arfen K'afa "Meyasa kake Yaudaran zuciyata Nabil...?" Numfashin ta, ya tara "dakata malama karki d'oramin kayan qwalba, ke kike Yaudaran zuciyarki Tun farko na fad'a miki Aaliyah baso d'aya ba, ba so biyu ba..."Abinda zaka CE kenan? Wai me na maka ne Haka daka tsaneni? Haba Sir kaji Tausayi na, ka tuna Girman so , Wallahi bazan i'ya barin ka ba.." hannu ya d'aga mata "Kinga banson surutu banson damuwa Aaliyah ki tafi dan Allah" share hawayenta tayi "Shi kenan" motar ta, taja tare da barin Gurin a guje Girgiza kai yayi tare da shigewa cikin Gidan ya shirya, da Yamma ya Nufo Gidan Ummi A waje ya ci karo da Halimatu zata koma Gida "a a yau a gari Sirikina?" Cikin zolaya ta fad'i Haka. "wallahi Hali-dubu Bari kawai nayi kokarin dawowa da wuri Allah baiyi ba, da fatan na sameku lafiya?" Halimatu tace "Alhamdulillah yaka baro mutanen Chadi?"
"Kowa lafiya ya Amariyata?" Halimatu tace "tana nan kalau, zakaje ka tadda rigima domin a cik'e take fam" ware i'do yayi tare da fad'in "Ai nayi laifi dole na bada Hakuri" Jakar r da ya zomata dashi ne ya baiwa Halimatu ta kaimata "Daman baki tafi ba?" Tace a dai-dai lokacin da take shirin kwanciya "Yanzun dai zan wuce gashi Sir Nabil ne ya dawo dan Allah sahiba tashi na miki kwalliya" kallon Halimatu tayi sosai sannan tace "tashi ki tafi abinki Wallahi ba kwalliyar da zanyi" Halimatu zata sake magana Jiddah ta nuna mata hanyar waje cikin b'acin rai ta fita. shashin Ummi ya fara zuwa suka gaisa kafin ya dawo Falon ya zauna Fitowa tayi sanyi da katon himar kichin ta nufa ta d'auko mishi kunnun Aya tare da zuwa ta saka cofi sannan ta dawo Gurin "Assalamu alaikum" wani i'rin wawan Ajiyan zuciya ya sauke tare da hamsa sallamar Yana bin ta da kallo ganin yadda ta sake haske ga fisk'anta sai kyalli yake Khamshin jikinta ne ya Sanya mishi Kasala.
Ajiye kayan tayi tare da zuba mishi mika mishi tayi Amma yaki amsa sai kallonta yake cikin wani Yanayi ce masa tayi "Hmmm Kallon fa? Sai kace Yau ka fara gani na , Mallam.." lumshe i'do yayi tare da jan wani i'rin numfashi tana durkushe a Gabanshi hannu ya kai ya harb'i Cofin tare da had'awa da hannunta ya rik'e Hasbunallahu yace lokacin da yaji lallausar hannunta kaman audiga zamewa tayi domin muddin yaci gaba da Rik'e za'a samu matsa Zama tayi kusa dashi a hankali ta fara mishi magana "Nabil shine kayi gaban k'anka batare da ka nemi shawarata ba kuka Rufe ni.." ajiye kofin yayi Bayan ya gama sha. "Gani nayi inna ta binki kina kauce min shiyasa nayi hak'an Amma kiyi hakuri , Zuciyatace ta kasa zurewa baki San yadda nake ji game dake bane" shuru tayi tare da Qura masa idanuwa mikewa tayi a hankali domin ji tayi Bazata i'ya zaman ba, wani abu ne yake fisganta a hankali shima ya mike tare da kamota ya had'eta da jikin Bango domin muddin ya barta Haka Tasha dashi juyar da k'anta tayi Gefe tana jan tsaki ta lura baya i'ya saita nutsuwarshi muddin ya kusanto gareta "Kaga banson isk'anci Meye Haka?" Juyo da fisk'anta yayi Yana kallon qwayar i'donta "Somin tab'i ne domin wani abun sai Nan da kwana shida.." zata tureshi ya Kama hannunta tare da matsewa cikin nashi fisk'anshi ya d'ora saman nata yana fesa mata Numfashinsa mugum Kasala new ya sauko mata lokacin d'aya rik'eshi tayi "Dan Allah banso ka dena" Yi yayi kaman baiji abinda tace masa ba , bakinshi ya d'ora saman nata tare da fito da harshen shi yana lasan labb'anta wani i'rin numfashi ta sauke tare da runtsa i'do a hankali jikinta ya fara rawa sosai yake zagaye saman bakinta tare da lalub'ar jikinta Amma taki barinsa had'e bakinsu yayi Yana Mata wani i'rin tsotsa mai tafiyar da zuciyar mutum rik'e shi tayi Gam tare da fashewa da kuka jikinta na rawa kara rik'eta shima yayi sosai Yana shafa bayanta tsotsar bakinta yaci gaba dayi tana sauke numfashi kaman wadda ya samu minti Haka yake ji, zamewa tayi tare da zama a K'asa tana sauke numfashi ga hawayenta da yake zuba fita yayi a Gidan Gabdy domin muddin yace zai sake tsayuwa shed'an zaiyi gabala akan yi, ya aikata abinda ba haka ba, da kyar ta lallab'a ta taji Band'aki ta shiga tare da yin wanka domin a jik'e take tana kwance Ummi ta shigo da qwariya wadda yake cik'e da dafaffiyar Madara sai Khamshin kanunfari yake yi tashi nayi zaune na Karb'a sai da taga na shanye kafin ta fita domin muddin ta ajiye tace nasha bana yarda in Sha sai dai in barshi a firiza in Halimatu ko Hanisa sunzo suke Sha , to dataga dai bani ke shanshin bane , yasa take zama saina shanye zata fita , a hankali Gidan ya fara Cika da jama'a hatta Zaliha Autarsu ummi ma wannan karon tazo domin muna zumunci sosai da i'ta tun Ranan da ya matseni ban sake yarda mun zauna na minti Biyar ba, domin lamarinsa tsoro yake ban Nabil bai i'ya zama shuru ba, sai ya lalub'e Albarkan jikina , ga wani ciwon kai , b'ari d'aya dake damuna ban cika barci da dare ba, sabida zazzab'in dake yawan takura min , Ana Gobe d'aurin Aure inna kwance Da safe Halimatu ce ta shigo da kibiya a hannunta "Tashi sahiba Muyi kitso tun jiya nake binki Amma sai kaucewa kike" Cikin Mutuwar jiki nace "Ki bar wannan kitson domin Wallahi kaina ciwo yake min jikina duk a mace yake.." Dukan wasa ta kaimin "Dalla tashi duk wannan k'ananun ciwon na rashin Sir Nabil ne,nasan da zaran ya baki wannan yaren Novel d'in zaki Tashi Garau..." Mikewa nayi zaune "Amma ke k'an Allah ya shiryi bak'in ki" Haka na zauna tana min tsiya ta yarfa min kananun kitso ana kammala kitson ta shiga zana min lalle hannuna da lalle Kira ya shigo wayata "Haske Nah" abinda Aunty Zaliha dake zaune kusa dani tace kenan cik'e da Kunya na juyar da kaina ..

SIRRIN ƊAUKAKAWhere stories live. Discover now