page 16

517 19 3
                                    

♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*

*FJWA*

PAGE16
Jin ana shafa kaina ne yasa ni bud'e ido, murmushi ya sakar Mata. Maida kanta tayi qirjinshi "Yallaɓai!" Shafa kaina yayi tare da mikewa ya nufi Band'aki inna kwance ya fito mikewa nayi nima naje nayi alwala inna idar da sallah Zaina ta shigo ko Sallama batayi ba "Malam ki fito ki Girkawa yara abin kari!" Tana kokarin juyawa nace "Ina kwana?" bata amsa ba tayi tafiyarta Gyaran d'aki na nayi tare da wanke Band'aki sannan na kunna turare Kichin d'ina na nufa nan naga babu gas shuru na tsaya inna karewa kichin din kallo an wargaza min kaya sosai cikin Gidan na nufa tana tsaye ta rik'e kugu "Se yanzun ikon ki ya cika?" Banyi magana ba, nima na tsaya Mata shuru Tsaki taja tare da Jan hannu na , tsakar Gidan ta kaini Nan naci karo da gawayi da katon tukunya ja da baya nayi tare da dafe qirji "Ance miki baiwa aka kawo miki ko Yar aiki ce ni da zan girka miki Baki da hannu ne! Ko ke ba mace bace , 'Ya'yanki ne ba nawa ba! D'awainiyar su na k'anki bani ba.." Marin data sake min ne yasa ni yin shuru "Ke baiwa ta fiki matsayi da daraja guri na, tunda kika iya kwana da miji dole ki fito ki girka ma yarana abinci Jakace ke, aiki kika Zo Kuma Wallahi Baki da Hutu"
Haka ta sani gaba da masifa dole seda na had'a bacha inna zubda qwalla wannan wacce irin rayuwa nake fisk'anta daga tarewa yau kwana biyu tal , inna kuka inna komai seda na girka inna kammala ta kwashe ta sani wanke abubuwan da nayi amfani dashi, duk kaurin Girki nake jiki a matukar sanyaye na nufi falo Nan na ganshi Zaune ta zuba mishi abinci ga yara A gefe , Nafisace ta fito ta shirya zata nufi asibiti "Jiddah Karki sake Mata Girki yara nata ne, ruwanta ne ta girka musu in batayi bama ya rage nata Amma karki Yarda ki sake Bari ta tab'a ki" Mikewa yayi "Kinga Nafisa banson tashin hankali dan tayi Girki menene.. "Dakata bada Kai nake ba! Girki NE nace Wallahi bazata Kuma ba, wallahi kowa tayi girkinta" Dakina na shige na barsu gurin Seda ta wanke shi Tass sannan tayi tafiyarta , Fure ce ta fito zata d'iba abincin Zaina tace "Mayar dashi!"
"Bake kika girka ba" mikewa tayi tare da yin jakin dinta "Ke har kin i'sa inna magana kina yi" Kallon banza Fure ta mata Dakama yaran tsawa yayi suka bar Gurin "Ni kika Rena ko? Maiyasa da Nafisa ke magana Baki tanka ba matsoraciya" naushin bakinta Zaina tayi "Kutumar uba ni kika fitarwa jini" Nan suka hau kokawa sosai suke zagin junansu kulan Abinci Fure ta kifar "Abinci Mijina ne ba ubanki bane ya siya da Zaki hanani ci.."

"Yayi kyau!" Abinda yace musu kenan sannan ya bar musu falon Mikewa Zaina tayi zata tafi d'akinta Fure ta sa Mata kafa Nan ta zubu a kasa tare da sakin ihu, dariya Fure tayi "Yar banza sena karya ki Wallahi" tana fad'in haka ta nufi 'Dakinta.
Haka Zaina ta mike ta shige nata d'akin tare da shirin Tafiya banki
Zubewa nayi kasan carpet tare da fashewa da kuka jin Karan wayata yasa ni mikewa "in-law tun d'azun nake kira ko uncle nakan Network ne! Cik'e da zolaya ta karasa maganar Dariya me had'e da hawaye nayi "Bakomai da fatan kuna lafiya ya Abdul?"
"Alhamdulillah ya zaman ku Sir Nabil yace in gaishe ki"
"Nagode! Sahiba fa?"
"Takarb'i hannunki ai"
Murmushin nayi. "Kice ta girka yayi dad'i"
Sallama mukayi naje nayi wanka inna Fitowa naga wayata na haske sakon Ummi na gani murmushi nayi Ganin aikin da zanyi Wani company ne zasuyi taro Suna bukatar Abinci Flt 400, kiranta nayi tace. "Zai kai kaman nawa!"
Fad'a Mata nayi
"Ayi ragi Jiddah.."
"Ummi abubuwan bukata ne bawai dogon riba nake bi ba"
Dariya tayi "Toh shikenan Amma Zaki tafi Zaria baki duba computer d'inki ba an miki aike.."
"Alhamdulillah ummi Nagode sosai Allah yaja kwana ummina" Sallama mukayi fita nayi naga sun b'ata falon nutsuwa nayi na Gyara gurin sannan na nufi 'Dakinsa Karo mukayi "Yi hakuri ban lura ba" komawa yayi na bishi Yana Zama na zauna jikinsa "Yallaɓai" murmushi yayi Gemunsa na shiga shafawa.

Rik'e hannunta yayi "Menene Hauwa?" Hannun na cusa cikin riganshi Yana lalub'ar Nipple d'insa numfashi yaja sosai "Hmmm inna cikin yanayi ne" Girgiza kai yayi "Kinga fita zanyi!" B'ata fiska tayi cikin wani kalan murya tasa mishi kuka tare da cusa hannunta cikin wandonsa Wani i'rin zillo yayi.

"Ashhh Hauwa Zaki kashe ni!"
"Zan jiyar dakai dad'i de"
"Wayyo Allah"
Matsoshi ta karayi tana tuna sakon Umminta murmushi ta sake tana hawaye bata sonshi Wallahi bananar sa , take shafawa a hankali tare da matse saman "Wayyo dad'i!" Yana shushshure kafafuwa tare da gurnani..

SIRRIN ƊAUKAKAWhere stories live. Discover now