page 15

559 33 5
                                    

*♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_

®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

_♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

Free book
Page15
Tunda ta fita nake kwance seda naji anyi Kiran Azahar Na mike ruwan zafi na sake shiga sannan nayi wanka da alwala 'Yarta jumana ta turo da abinci kad'an naci nasha maganin data bayar kwanciya nayi inna azkhar zuciyata babu dad'i ai ko dabba ka ajiye zaka duba yanda yake mare matar Aurenka haka na wuni sede ta turo min jumana ta zauna dani da Magariba ta shigo da Sallama amsawa nayi sannan nace mata "lna yini?" yanda na lura da matar bata son kallo na bansan me yasa ba kanta na Gefe ta amsa min da "Lafiya lau ya jikin?"
"Alhamdulillah" nace Mata "Allah ya sawake tashi muje D'akin ki" ba musu na mike nabi bayanta Suna zauna Suna cin abinci yayinda suka sashi tsakiyarsu Tsaki Nafisa taja sannan tace. "in ka kammala da gwalagwalanka , ka duba 'Yar mutane tunda ka fita baka tuna da ya take ba, ko tunanin dubata bakayi ba, Ka dawo ka zauna tsakiyarsu Wallahi Arab kaji tsoron Allah ka ringa kimantawa.." Mikewa Zaina tayi da chokali me yatsu tana juyawa "Dalla malama ki bamu waje uwar kini bibi , ke har kin i'sa kisa shi yayi? Babu macen da ta isa saka mishi doka yabi.." murmushin tak'aici Nafisa tayi "Sai ke ko? Zainab kiyi hankali da duniya domin ba matabbata bace.." tana gama fad'in haka taja Hannun Jiddah bin bayansu yayi Yana jin ba dad'i a ranshi Amma be i'sa ya nuna hak'an ba, harara Zaina ta watsawa Fure "Ke tashi ki bar nan bakin gama ci ba?"

Mikewa tayi tana murmushi "Ki gama ikon ki zanyi nawa Yar iska kawai" Mikewa yayi zai nufi 'Dakin Jiddah Zaina tace "Ban sallameka ba" komawa yayi ya zauna "Ubanki zanci wallahi ki sake magana ki gani" Tafiya Fure tayi ta barta "Wallahi tunda kace Aure Aure ka ringa ganin masifa da bala'in kenan Yanzun aka fara gwara tun huri kaje ka sake wanchan abar dan na rantse da zatin Allah sena Gasata inna maka magana kayi banza da nine?"

"Kin gama ne da zanyi magana Hajiya Zaina? Ai duk yadda kike so zanyi amma Bazan iya sakinta Ba Wallahi Amana tace." Ashar ta kunduma tare da buga Table d'in "Yayi kyau tashi ka tafi Amma ka sani duk abin da ya biyo baya, kai ka jawo Mata domin hhhhh..." Kwafa tayi tare da barin Gurin.

Gani nayi an gyara komai tsab "Allah ya saka da Alkhairi" nace Mata zaunar dani tayi saman katifa "Ga wayarki tun jiya ake Kira" Karb'a nayi naga Kiran Ummi ba iyaka ga Hanisa ma, shuru muka zauna mikewa tayi. "Ba Auren bane matsolin dake cikinta za'a duba , iyaye ma ya kamata sun ringa duba da i'rin mazajen da zasu baiwa 'Yarsu! Ba Auren bane, damuwar cikinsa ya Wuce a kwantata maka, Biyayyar Aure wahala ne, dashi musammam ga bahagon miji i'rin Ibrahim zaka ga, kafin Auren Kuna shimfid'a soyayya Kuna kwatanta yadda zaku Tafiyar da Rayuwarku , da Zaran Anyi Auren Kuma se kiga ba haka bane , shiyasa da zaran and'aura za'a ce soyayya ya kare se Zaman Hakuri, i'ta hakurin nan Kuma ginshigice, kiyi hakuri duk ki watsar da kun tab'a so, ko tattali , bautar Allah kika Zo, dole kuma kiyi, ki sauke nauyin dake kanki Kuma, kiji kaman Baki jiba, ki gani kaman Baki gani ba, in an biki da sharri ki saka musu da Alkhairi ki zama me kyautata musu , in sun dakeki karki kuka dariya zakiyi Kice kin gode, Zaki ringa ganin canji tattare da mijinki Yau zaki ga zai zauna ya kula da lamuranki gobe kuwa se hantara da Kyara, a hankali Zaki fahimci wa kike Aure ,ki zama mace me mugun ladabi da saukar da harshe , ba ruwan ki da abinda be shafeki ba, Bautar Aure ya kawoki kaman yadda suke takamar mijinsu ne kema naki ne , Dole ki zage dantse ki kwatoshi in da Hali ma ki kanannayeshi.." d'agowa nayi inna kallonta "kina mamaki ko? nasan zaki ce nida mijina meyasa zance ki kwace shi? Mijinki ne nima Mijina ne kin gane?.

Hakuri i'tace Ginshikin rayuwa in aka maka kayi hakuri ka fawwalawa Allah se kaga komai ya Wuce base na tsaya Fad'a miki Yadda zakiyi ba, kema macece ko wacce mace da kirsanta! Bare Kuma Renon Ummi sai dai, in kwakwaluwar bame d'auka bace Allah ya tashe mu Lafiya" tafiya tayi ta barni da tunanin kalamanta "i'tama Hakuri take bani to wai me haka ke nufi?" Bata dame bata amsa haka ta zauna shuru.

Kiran Ummi ne ya shigo "Assalamu alaikum Ummina"

Murmushin tayi sannan ta amsa "Amin wa'alaikis salam shalelena da fatan kina lafiya ya bakunta?"

"Alhamdulillah ummi ya sahibata da in-law?" Kwace wayar Halima tayi "dalla munata kiranki kin share mu Nide nayi fushi" siririn murmushi nayi "Ayi hakuri sahiba wayar ne ba caji na makalane ya kasance Yana silent to na tashi Kuma makota sun shigo shiyasa duk ban nutsu ba ya in-law na?" Halima tace. "Taje zance"

"Zan kiraku in ta dawo" Karb'an wayar Ummi tayi "Hauwa!"
"Na'am ummina" na fad'a a hankali "inna fatan ba matsala?" Murmushin nayi "Alhamdulillah ummi ba komai" Ummi tace. "Ki kula a Kara hakuri kuma" haka mukayi sallama nayi Murmushi "insha Allahu zan b'oye sirrin Gidana babu wadda Zan Bari ya fahimci me nake fusk'anta.

Ta same shi Zaune shi d'aya a falo "Arab Lafiya kake kuwa?" mikewa yayi "Ba komai" tafiyarta tayi kasancewarta ba mace me takura mutum ba, sede tana zafi, dason agirmamata ...

Koda ya shigo d'akin na gama shirin kwanciya Zama yayi tare da jan kafata "Yallaɓai kana Lafiya?" sake fiskarshi yayi domin Yana son Sunan da take kiranshi dashi "Ya jikin" Hmm ashe kasan banda lafiya cikin Raina nayi maganar "alhamdulillah."

Ciki kasa da murya yace. "Zan.." shuru yayi ganin haka yasa na bishi da wani i'rin kallo murmushin tak'aici nayi "Halaliyarka ce zaka iya yi tunda kana bukatar hak'an"

"Da fatan ban takura ki ba!"

Girgiza mishi kai nayi tare da kwanciyata zuciyana namin d'aci wai Daman haka Aure yake jama'a ? Tambayar kaina nake Ashe Mata na fisk'anta matsaloli da yawa haka? Wani i'rin Miji Allah ya bani ne Yah ilayi Yah Rahmanu Allah na gode maka, wani i'rin hawaye ne suka zubo mata lokacin da yake lalub'ar Dukiyar fulaninta bayan ya cire komai na jikinsa ,

Zame kayan jikina nayi yadda baze Sha wahala ba Ajiyan zuciya yake saukewa tare da lumshe i'do d'aya yasa a Baki d'ayar Kuma yana matsawa runtsa ido tayi sosai tana tuna maganar Ummi "Aduk lokacin da yazo Miki da bukatarsa kiyi kokari gurin biya mishi! Koda Baki da tsarki akwai dabaru i'rin namu na mata wadda base anje can ba, Zaki gamsar da mijinki" Rikeshi nayi sosai tare sake mishi marayan kuka be lukata ba, haka ya shiga jikinta Ajiyan zuciya ta sauke tana nishi a hankali wadda yasashi raruman bakinta , jin kad'an taji ya matseta Yana sauke numfashi komawa yayi Gefe ya b'ige da barci bak'in ciki yasani mikewa na shiga band'aki na sakarwa kaina ruwan sanyi inna kuka "Yah Allah kana gani!"

A lokacin da nake jin bukatuwa lokacin yake sauka? Wannan wacce irin rayuwa ce? Anya kuwa zan iya wannan hakurin daman haka Mazan suke Basu da juriya kurin Tafiyar da matarsu , Basu Basu nutsuwa a shimfid'arsu?
Ko nawa mijin ne yake Nan haka besan yadda ze tab'a mace taji dad'i ba, tunawa tayi da wani labarin da Halimatu ta b'ata lokacin ana tsaka da shirin biki .

"Sahiba kinsan me?" Girgiza mata Kai nayi kallona tayi ta fashe da dariya "Lafiyar ki Halima?" Na fad'a inna had'e fiska , "Wallahi inna tunanin yadda zakije Kisha dad'i, ne cikin wani labari naji yadda ake tafiyar da mace kafin a tafi Garin... Wallahi Akwai shauki sosai zai tsotsi nononta ya lasa ya matse cikin nutsuwa yadda zata Mika mishi wiyarta, yayi yanda yake so ze zagaye Cibiyarta Yana lasa tare da shafe mararta har kuka ake ana Kiran Ashhh Washhh dad'ii..."

"innalillahi Halima zaki lalace dan Allah ki rufamin asiri na kaiki da ruwan jikinki karki karar a karance karance haba! Be kamata kina karantan guraren Nan ba, Wallahi Baki yadda kike bani kunya ba"

"Dalla can wata Rana Zaki Zo kina min baya nin yadda uncle ya shafe albarkatun jikinki"

Wani i'rin kuka tasa "banji komai ba, damuwar shi kawai ya gamsu ya kwanta barci babu ruwanshi da kin gamsu ko Baki gamsu ba, haka nayi wanka da alwala nazo na tada nafila , karfe biyu na koma gadon rage haske d'akin nayi inna kallonshi Yana da kyau gashi farin balarabe bakinsa karami , Kai bakina nayi saman nashi a hankali na tsotse motsi yayi wadda yasa na barshi Gefe na kwanta inna haylala a Raina har barci ya d'auke ni...

Maman Faruq

SIRRIN ƊAUKAKAWhere stories live. Discover now