page 19

523 31 6
                                    

♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*

F.J.W.A
PAGE19

*Dominki AsmeebashBashir, Tsakani da Allah kin katse min hutu😒*

~NOT EDITING..~
i'do kawai ya zuba mata ganin yadda take mishi Masifa "Haka zaki barni?" ya fad'a Yana shirin kamota a Karo na Biyu.. cikin kuka tace "Dan Allah ka barni Mana! Uwar me zan maka? Kana fa Cutar dani Gaskiya Banzan iya Hakurin Ba! Na gaji, Wallahi! Kasan yadda zaka Min" Shuru yayi tare da jawota jikinsa Yana sauke numfashi kanshi yasa tsakiyar Nonuwanta Yana lasansu "Ban tab'a samun Mace me Kawaicin ki ba, a duk matana kin fita daban Dan Allah kiyi hakuri ki zauna dani inna bukatarki Rayuwata Jiddatuh..Ajikin ki nake samun nutsuwa da kwanciyar Hankali ki temake ni.." kanshi ta Tallafo tana kallonshi Bata jin kalamansa zasu Bata abinda take bukata a Yanzun, kalamansa sunfi Kama dana yaudara sai-de ta bawa wani labarin Halayyar Mijinta, Yanzun nan zai fiskanci Al'amuran ka, Ajima kuwa kare ma yafika daraja Gurinsa.
Cik'e da tausayinta yake bin jikinta yasan tayi hakuri dashi sosai Ajiyan zuciya ta sauke i'ta tasan yadda take ji. Dan Allah ya rayuwar wasu mata Bazata shiga hatsari ba, ya Bamu zefa rayuwar mu cikin masifa da niman jinsin junanmu ba.

Sauka tayi ajikinsa ba tare da tace mishi komai ba, wanka taje tayi tana Fitowa ta iske shi yayi rubda ciki, hannunshi na kasan maranshi kad'an kad'an yake nishi domin ji yake kaman ana soka mishi allura a gurin ganin nishin yaki karewa yasa ta nufeshi Tab'a jikinshi tayi taji zafi juyar dashi tayi "Lafiyar ka?" Ta fad'a tana me hawa gadon Gaba-d'aya hannunta ya Kama yasa kasan maranshi "Kinji yadda nake ji kuwa kaman ana soka min allura.." zufa ya had'a sosai "innalillahi Wai meye matsalarka ne Yallaɓai?"
Lumshe i'do yayi Yana cije leb'enshi "Ban sani ba" Tagumi tayi chan tace "Toh ko Zak'i ne ya maka yawa?" Numfashi ya sauke "Bana tunanin haka domin na daina sha" a hankali ta fara shafa maranshi tana dannewa , towel din jikinta ya zame Yana tab'a Qirjinta, kaman wadda aka wura mishi Wuta Haka yake ji, Abin nashi ne ya some mikewa kad'an kad'an Kara matse nononta yake yana Nishi i'tama haka d'inne gaba-d'aya Nutsuwarta ya tafi matse kafarta tayi "Ka barni kawai..!" Ta fad'a tana fad'awa jikinsa Gaba-d'aya rumgumeshi tayi hawaye na sauka mata Kara tab'a maranshi tayi taji gurin yayi karfi.

"Yah Allah kai me Rahama ne, Allah Kai me gafara ne, Allah Kai me saukakawa ne, Allah Kai mabuwayi ne, Allah kai me jin k'aine. Allah ban had'a kowa da kai ba, Ya Allah kai. ka halicci Sama da k'asa , Allah kai ka halicci sammai da K'assai Yah ubangiji nayi tawassali da sunayenka tsarkaka Allah ka kawo Mana agaji da mafita Allah ka shiga lamarina da Mijina ubangiji ka tak'aita Mana Allah mun tuba! Allah! Allah mun tuba! Allah inma shiga tsakaninmu Akayi Allah kayi gaggawar juyar da lamarin.." riketa yayi sosai jin yadda take kuka tana addu'a Shi a Karan kanshi yasan tana da mugum zurfin ciki ga hakuri Amma in ranta ya b'aci Tsaf zata wanke shi.

Rarrashinta yake tare da shafa gashin kanta wadda yake jik'e. "Kabarni nayi kuka Mana! Zuciyata kaman zata tarwatse zan zafi kasan yadda nake ji kuwa? iya tsawon shekarun Nan ban tab'a jin dad'in mu'amularmu ba Meyasa zaka hanani samun nutsuwar Zuci! Wallahi lbrahim Nagaji Gaskiya zan fad'a maka! Nifa macece. inna da Lafiyata!, Taya zaka kashe min rayuwa da Raina? Ka fad'a min me nayi ne Haka? Laifi ne dan na zauna matsayin matarka? Laifine dan Allah ya d'aukaka al'amura na, ko laifi Don na tab'a Komai yake Zama Alkhairi ka fad'a min Mana Kayi shuru kana kallona.."

Wani i'rin mugum tausayinta ne ya kamashi "Ba laifi bane ki daina zargin Haka!.." dakatar dashi tayi "Me kake Nufi NE?" Ta fad'a tana mikewa tare da d'aura towel "Allah na Nan" (Sunan wani a saman Anguwar mu), murmushi tayi sannan tace masa. "Nafika sanin Haka! Nasan da Allah kaga ni Dan Allah zoka fitar min daga d'aki" ta fad'i Haka tana me d'aukar tsintsiya da Faka. "Yau Hauwar Suna kusa kenan..?"

"Koma menene zoka fita" a hankali ya sauka tare da kokarin mayar da kayansa juyar da k'anta tayi gefe domin bata K'aunar Ganinsa Haka ya kammala matsowa kusa da i'ta yayi tare da shafa Qirjinta "Na tafi zanyi kewar ki da kananun abubuwanki kaman yadda kema kike karama Haka komai Naki yake musammam ma Can Gurin Zak'in Nan"

SIRRIN ƊAUKAKAWhere stories live. Discover now