RABI'ATU

1.3K 45 2
                                    

❤💕❤💕❤💕❤
      *RABI'ATU*



STORY &WRITTEN BY BILLYLOSH❤


 

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*


(ฬє ๔๏ภ't ๏ภly єภtєгtคเภ คภ๔ є๔ยςคtє,๒ยt ฬє t๏ยςђ tђє ђєคгt ❤๏モ гєค๔єг'ร 📚)_


#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/
PML_-Writers-
FANS-4525671123035
#http://maryamsbello.blogspot.com




Follow me on wattpad @ Billylosh1





*THE WHOLE BOOK IS YOURS MOMMAH (AUNTY SIS💕)*





*աíԵ Ӏմɾѵ Տɑժ ղɑՏ*🌸🌺🌸🌺




5⃣






Sosae take yin kuka tun yana fito wa har muryar ta ta dashe Rabi'a ko a jikin ta abin bai wani Sosa mata rai ba ballantana ma ta matso har ta karbi zarah, har sai da ya gama sannan ya bar'ta tare da tausaya mata a cikin zuciyar sa da rashin jin dadin abin da ya faru da yar k'aramar yarinya kamarta gata jikin ta duk datti ga ga'shin kanta babu ky'an gani ita kan ta uwar kamar ba mai hankali ba,  ya dubi Rabi'a ya ce "idan kuka je gida ki gasa mata hannun da ruwan zafi in kin gama sai ki shafa mata menthol kina d'an mata massage"  "toh"kawai ta ce ba tare da ta gode masa ba sannan ta mike, Divya ce ta ce "mun gode malam Allah ya saka da alkhairi" nan ta ajiye mishi d'ari biyar kud'in  sadaka  sannan ta mike suka fita.

     Kafin su dawo islamiyya an tashi hakan yasa Divya ta mik'awa Rabi'a Zarah ta ce "bari ni na wuce gida Allah ya qara lafia karki manta da abinda malam ya ce domin shi zai taimaka mata  taji d'an dama-dama"  "toh ay dama ban manta ba", "toh shikenan ni na wuce sai Allah ya kaimu gobe"  anan Divya ta bar Rabi'a ta wuce.

     Tana tafiya Rabi'a ta fara kunkuni da maimaita maganar Divya.

     Tana isa gida ta dire zarah a k'asa ta shiga kitchen kamar kullum ta dumama shinkafa ba ta bi ta kan Zarah ba ballantana ta tuna cewa bata ci komai ba. ta zauna ta cika cikin ta sannan ta d'ora daga inda ta tsaya a karatun littafi .

   


     Haka ta wuni tana karatu sallah ce kawai take tashin ta, Zarah kuwa sai ham'ma take yi da y'an koke-koke na yunwa amma fir Rabi'a tak'i kula ta har magriba yayi ta tashi tayi sallah ta dawo ta zauna har lokacin Zarah kuka takeyi, " ke ni kin ishe ni da kukan banza yarinya kamar mayya toh ko ni sau d'aya nake cin abinci mey zaki tsotsa in banda jaraba dallah rufe min baki baki" Zarah kukan ta ne ya karu kamar tana fahimtar abinda Rabi'a ke fada, tasowa tayi tazo daidai bakin Zarah ta bige ta  tace kiyi min shiru na ce miki ko in lakade ki  in lakadi banza" bakin ta ne ya fara jini..

     Divya tunda ta koma gida hankalinta ba'a kwance yake ba tana ta tunanin halin da Zarah take duk ta hana kanta sukuni mijin ta na dawo wa ta fito tarbar sa a compound ........
    Bayan ya gama cin abinci ne  ya ce "Divya mey yake damun ki kwata-kwata you're not yourself bakya walwala tell me whats wrong" nan ta kwashe labarin komai daya faru ta sanar masa, damuwa ce ta bayyana k'arara a fuskar sa, "toh yanzu mai kike so ayi"  ,"babu, kawai am disturbed" .Rabi'a  sai da ta gama lakad'ar Zarah sannan ta tashi ta dora ruwa a wuta, yana tafasa ta d'auko  tukunyar ta ajiye shi a kusa da Zarah taje band'aki ta dauko tsumma a k'asa ta dawo parlour tana zuwa taga Zarah ta.....


    Dr. Ne zaune a kan sofa yana ta faman dialing number Rabi'a amma batayi picking ba, hankalin shi yaqi kw'anciya ji yake yi kamar ak'wai abinda yake faruwa da iyalinsa gashi Rabi'a taqi picking call .




BILKISU ARDO CE❤





❤💕❤💕❤💕❤

RABI'ATUWhere stories live. Discover now