RABI'ATU

477 12 0
                                    

❤💕❤💕❤💕❤
        *RABI'ATU*



STORY & WRITTEN BY BILLYLOSH❤


® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

(ฬє ๔๏ภ't ๏ภly єภtєгtคเภ คภ๔ є๔ยςคtє,๒ยt ฬє t๏ยςђ tђє ђєคгt ❤๏モ гєค๔єг'ร 📚)_

#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/
PML_-Writers-
FANS-4525671123035
#http://maryamsbello.blogspot.com

Follow me on wattpad @ Billylosh1

*ԵհíՏ Թɑցҽ ցօҽՏ Եօ Եհҽ  ɑɾժօՏ ƒɑʍíӀվ, kմղɑ ժɑ վɑաɑ Տօ í ςɑղ'Ե ƒíցմɾҽ վհմ օմԵ ҍմԵ Եհҽ Թɑցҽ ցօҽՏ Եօ վօմ ʍվ ҍҽӀօѵҽժ ƒɑʍíӀվ*😍



  *AUNTY SIS💞*


1⃣8⃣➡2⃣0⃣

      Abdoulmalik da ya zama d'an kallo yace "Dr. Halima i don't understand?" Divya kuwa mik'ewa tayi tsaye tace "do you really meant what you said"? ......

   Dr. Halima tace "y'a ta zama taki, she's now under your control."
    "Saboda abubuwan da suka faru banason amaimaita su kuma banason abinda ake shirin yi yanzu yayi affecting d'inta"

   Ta nisa tace " Divya papers d'in da kikayi signing yanzu, takardu ne na yarjeje niyar kin dauki Zarah a matsayin y'a kuma zaki riketa da amana da zuciya d'aya anything that comes up za'a iya karb'ar ta daga wajenki". Ta cigaba da cewa "Abdoulmalik am so sorry da ban nemi shawarar kaba ko kuma izinin ka, Nayi hakan ne saboda a iya wad'anda na sani ku kad'ai ne zaku iya kula da Zarah, kuma lura da yanda Divya ta kula da Zarah a asibiti ko 'yar da ta haifa a cikin ta that's the only thing zata tayi mata saboda she takes good care of her morethan wasu iyayen but am pleading Abdoulmalik please ka amince kuyi Adopting  Zarah"  Abdoulmalik yayi shiru yana kallon Dr. Halima can yace " Dr. agaskiya i can't Adopt someone's daughter dama bata da iyaye ne toh da dama-dama kuma dan mahaifiyarta ta nuna carelessness a kanta ba hakan na nufin bata son ta ba dukda *Rabi'a is an irresponsible woman* but am quite sure mahaifinta iz not like that, kuma mai yasa baza ku maidata gurin parents dinta ba, i think that's  the only solution but i......... Bai k'arasa maganar ba Divya ta fashe da kuka mai cin rai.... Juyowa sukayi a tare suna kallon ta tana kuka tare da k'ara matse Zarah a jikinta.

    Abdoulmalik yace "Divya you have already know what am talking about", hadiye kukan Divya tayi sannan tace " hakane Habiby na yarda da maganar ka tare da mikewa ta d'orawa Dr. Halima Zarah akan cinyarta tayi hanyar up stairs Abdolmalik yana biye da ita. Dr. Halima tashi tayi tana rike da Zarah tayi hanyar fita.........

   Basu ankara ba suka ga jirgin ya nufi k'asa, duk mutanen  sun gangaro saboda yanda jirgin ya kifa  Abdolra'uf dai har yanzu idanuwansa a  rufe suke yana ta addu'oi workers din ciki ne d'aya tayi karfin halin bude exit mutane sai fita sukeyi gashi jirgin k'arayin k'asa yakeyi mutanen sai fita suke,wata farar mace na gani rik'e da babyn ta tazo fita kenan jirgin ya nitse dasu cikin ruwa hayak'i kawai  kake gani saboda  wutar data tarwatsa mutanen da suka rage a cikin jirgin.(Allah ya jik'an musulmai).

   Dr. Halima saida tasa k'afa d'aya a waje sannan Divya ta juyo da sauri ta tare ta tace " Dr. Halima ba tun yau nasanki ba kuma bakyayin abu ba tare da kwakwarar hujja ba please i beg you ki fad'amin dalilinki please" Abdoulmalik daya san abinda Divya ta fad'a gaskiya ne yace "Dr. Please" ganin dukkansu sun buk'aci  jin dalilanta yasa ta juyo tace  " wannan kadai ya k'ara tabbatar min da cewa ku kadai zaku iya rikemin Zarah da amana ba tareda ta zauna ba ta kwashe labarin komai tun daga zuwanta gidan Rabi'a da irin wulaqancin da tayi mata tare da komawar da tayi suka tattauna da Habu maigadi har izuwa kauyen Namora gurin Inna.

   Jin abun sukayi kamar almara Divya ta d'ago rinannun idonta da tunda aka fara bada labarin take kuka suka kalli juna da Habibyn ta, janyota yayi jikin shi yana share mata hawaye sannan Dr. Halima ta d'aura  da cewa "kuma every details dana fad'a muka inadashi acikin wayana danayi recording every bit na jawabin su ba tareda gajiyawa ba, kuma wannan ya ishe ni inyi shari'a dasu".

    Hamdala sukayi atare, tare da kallon Dr. Halima suka ce "mun amince zamu d'auki Zarah  da d'awainiyar ta ba tare da mun gajiya ba". Murnushin farin ciki Dr. Halima tayi dan tanada yak'inin cewa baza su wulak'anta Zarah ba.

     Karb'ar Zarah tayi tare da komawa cikin parlour suna jimamin lamarin Rabi'a da innarta. Har wurin k'arfe 10:2pm Dr. Halima bata tafi ba, agogon hannunta ta kalla tace "kunga   har goma tayi bari na wuce ga wannan files din harda birth certificate nayi mata, Divya karb'a tayi tace " bamu da. abinda zamu saka miki dashi Dr. Saidai addu'a mungode sosae Allah ya biya ki". "Ameen" tace atakaice sannan  ta mika tana kallon Abdoulmalik tace "toh Abban Zarah na mike" dariya sukayi dukkansu sannan suka mike domin rakata.

    Wayar ta ce ta fara ringing ganin number Eygpt ne yasa ta tsaya ta amsa nan ake sanar mata cewa har da d'anta acikin hatsarin jirgin saman da akayi tace "d'ana ABDOUL......



   Ku biyoni readers yanzu game din zai soma......




BILKISU ARDO CE❤
 



❤💕❤💕❤💕❤

RABI'ATUWhere stories live. Discover now