RABI'ATU

479 19 0
                                    

❤💕❤💕❤💕❤
       *RABI'ATU*



STORY & WRITTEN BY BILLYLOSH❤






® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*


(ฬє ๔๏ภ't ๏ภly єภtєгtคเภ คภ๔ є๔ยςคtє,๒ยt ฬє t๏ยςђ tђє ђєคгt ❤๏モ гєค๔єг'ร 📚)_





#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/
PML_-Writers-
FANS-4525671123035
#http://maryamsbello.blogspot.com




Follow me on wattpad @ Billylosh1






*AUNTY SIS💞*



Dedicated to *my bff 👭(Sumie london)writer of Fabeeela*💘






3⃣1⃣➡3⃣2⃣


Inna ta tattara wankin ta kaiwa mak'ociyarta tayi wanki in masu karba sunzo to ta basu ta karbi kudin ba k'aramin farin ciki mak'ociyar tayi ba saboda ko abinda zasusa acikin su basu dashi tayi godiya sannan Inna ta fito ta shirya komatsanta  tace Rabi'atu d'auraye jikin ki mu tafi,

"mu tafi ina Inna"? Wlh babu inda zanje sale fa kinsan bazan tafi in bar salelen Rabi'a ba, Inna tace

"kaji banza binni fa zamu".
Baba Baraka tace " ina zakijimin da wannan k'azamar yarinyar toh ahir inki ke kadai na dauka aiki". Inna ba'ason ranta ba takai Rabi'a gidan mai gari suka tafi.

    ita kuwa Rabi'a dadi takeji aranta an barta da saurayinta sale mai rake (tana matukar son shi kullum suna tare.)

   Suna isa Baba Baraka ta nuna mata d'akinta a bayan gidan, wani d'an mitsitsin store ne da ba'a amfani dashi nan Inna ta dire k'ullin kayanta. 

    Tana fitowa ta fara dirzar aiki saboda yanda gidan yayi datti saida ta gama komai sannan ta shiga kitchen tayi girki ta gama taje ta sanar da Baba Baraka cewa ta gama girki, samunta tayi ta kishingid'e a gado, kafin tayi magana  Baba Baraka ta mik'a mata k'afafuwanta tayi mata tau'sa haka Inna ta tsuguna a gurin ta ringa mata tau'sa har saida tace ya ishe ta.
  Haka Inna ta ringa bautuwa agidan ba hutu Rab'a kuwa tana can ita da saurayinta sale, Duk karshen wata tana zuwa k'auye ganin Rabi'a tare da kaiwa mai gari toshiyar baki.

  Abdoulra'uf ya cigaba da zama a gidan Rasheeed khan kullum tare suke fita kasuwa har Allah ya Albarkaci dukiyar sa.


    Rasheed khan ya duk'ufa neman wa Abdoulra'uf aiki ta hannun wani mutum Wanda ake kira da *Dr. Charudatta* babban likita ne dake aiki a babban asibitin  *Indraprastha Apollo Hospital New Delhi* , *is the first hospital in India to be internationally Accredited by joint commission International (JCI)consecutively for the fourth time. It is one of the best multi-speciality tertiary acute care hospital.*

     Cikin sa'a yasamu saboda yanda yaren India ya zauna a bakin  sa, after a week ya fara aiki kuma every month suna biyanshi 79.11indian rupees which is 1ml , yayi aiki na 8yr suka turasa masters a *Cyprus* yayi master for 1½yr akan female reproductive system *GYNAECOLOGIST*.
sannan ya fara tunanin komawa gida alokacin shekararsa goma sha hud'u 14yrs rabonsa da Nigeria. Alokacin yanada shekaru 35yrs a duniya.

    Hankalin shi k'wance saboda yasan cewa yanzu yanada abinda zai rike kansa dashi, ya shiga kasuwa yayi siyayya kaya akwati guda ya siyawa Baffa Bala da Baba Baraka in two days jirgin su ya d'aga zuwa nigeria Rasheed khan harda kwalla ya zubar saboda yanda suka shak'u da Abdoulra'uf ba'ason ranshi ba ya tafi.

    Karfe 7pm na dare  jirginsu ya sauka, taxi ya tsare ta kaishi har k'ofar gida ya sauka tareda sallamar mai taxi sannan ya shiga gida bai samu mai gadi ba hakan yasa ya wuce d'akin sa dake bayan gida, ya ajiye akwatunan shi ya fito yayi  alwala ya nufi masallaci lokacin har an idar yayi magrib ya zauna yana lazimi har aka kira sallar isha yayi sallah sannan ya mike ya nufi gida yana shiga ya tarar dasu a parlour kamar kullum yayi sallama suka amsa ya samu guri ya zauna ya gaishe su suka amsa suna kallonshi Baffa bala ne yace "d'an saurayi daga ina ?"

  Murmushi Abdoulra'uf yayi wanda ke k'ara bayyanar da tsaruwar sa dimples d'insa har lotsawa sukayi hak'oransa farare kal yace "Baffa Abdoulra'uf ne"

"Abdoulra'uf"?

"Eh"

Nan Baffa Bala ya washe hak'ora ana dariya amma acikin ransa bakin ciki yake da dawowa ta dan a tunanin su bana raye, Baba Baraka kuwa mutuwar tsaye tayi saboda ganinda tayi Abdoul din data tsana shi ya zama haka kyawuna ne ya fara rud'arta harta fara sak'a wani abu acikin zuciyarta. Abinci tasa aka kawomin naci harda juice ta sani a gaba tana ta kallona, da kallon ya isheni na tashi da niyyar fita amma Baba Baraka tace in zauna mana ai andad'e  ba'a hadu ba haka na zauna a parlour ina kallon news amma am not comfortable saboda kallon da take min.........





*BILKISU ARDO CE❤*





❤💕❤💕❤💕❤

RABI'ATUWhere stories live. Discover now