RABI'ATU

488 24 0
                                    

❤💕❤💕❤💕❤
       *RABI'ATU*



STORY & WRITTEN BY BILLYLOSH❤






® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*


(ฬє ๔๏ภ't ๏ภly єภtєгtคเภ คภ๔ є๔ยςคtє,๒ยt ฬє t๏ยςђ tђє ђєคгt ❤๏モ гєค๔єг'ร 📚)_





#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/
PML_-Writers-
FANS-4525671123035
#http://maryamsbello.blogspot.com




Follow me on wattpad @ Billylosh1




*AUNTY SIS💞*



           ħAPPҰ
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
1ҰEAR ANNIVERSARҰ
          ŦO ME
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Another year to create
precious memories together.
Another year to discover
new things to enjoy about each other.
Another year to build
a life rich in love and laughter.
Another year to strengthen
a marriage that defines "forever."
Happy Anniversary my Habiby!
❤❤❤❤❤❤❤
Thank You for Being the Love of My Life

A husband whose husbandry made of his wife
Near as blissful a blossom as ever did bloom!
Knight of my nights and dance of my days,
Yours are the eyes in which I am most me.
Only with you will I wend through my ways
Unburdened as heaven, unscathed as the sea!
💘💘💘💘💘💘💘







  *MR.&MRS.ISMAEL❣*



3⃣0⃣➡3⃣1⃣


 

   Jirginsu ya d'aga zuwa India.....

Baffa Bala yana farkawa ya duba agogo yaga k'arfe tara 9am da sauri ya zuri jallabiyarsa ya fito zuwa d'akin Abdoul, amma kash sai ganin kwad'o yayi ajikin k'ofar, bugun kofar yayi tare da cizon yat'sa yana danasanin barin Abdoulra'uf ya tafi.

    Tun daga ranar Baba Baraka ayyuka suka mata yawa ita ce shara,mopping ,dusting,cooking,washing da sauransu wanda ada Abdoulra'uf ne yakeyin su gaba d'aya tun kafin ta tashi daga barci, nan ta yanke shawarar d'akar mai aiki.



   Abdoulra'uf suna isa aka wuce dasu *AMITY UNIVERSITY* aka basu d'aki tare da nuna musu duk abinda ya kamata,ajiye jakar kayan sa yayi ya shiga toilet yayi wanka ya had'o da alwala yayi nafilfilu duk da baisan k'arfe nawa ba anan k'asar amma yaga dare yayi hakan yasa ya dauki 'yar Nokia sa ya duba time din Nigeria yaga 6pm sannan yayi converting ya samu time d'in k'asar, yana idarwa ya d'auki alqur'ani mai girma ya fara karantawa.

   A haka yayi rayuwar makaranta bashida Aboki kuma baya shiga harkarsu dan wasu ma ba karatun sukeyi ba shikuwa dayasan karatun shine gatansa bai biye musu ba,  nan ya fara shiga cikin kasuwannin su yana ganin yanda komai yake tafiya, ahaka ya samu littafin koyon yaren India yana koya saboda yanason yin kasuwanci dasu ahaka har na saba da wani d'an kasuwa mai suna *RASHEED KHAN he is 30yrs* nikuma alokaci ban wuce 21yrs ba saboda nakanje in tayashi siyarda kaya, dayaga inada sha'awar kasuwanci yace in inada kud'i inzo zai taimake ni, haka nadebo kud'in kasuwanci na danake ta ajiyarsu na kawo masa yace

   "Abdoulra'uf akwai wani abu da 'yan garin nan, na farko sunada wariya ga cuta  sunada son kansu idan mutum banaso bane toh gaskiya akwai matsala kuma ba lallai ne suyi kasuwanci dashi ba"

    Abdoulra'uf yayi shiru yana tunanin maizai ce sai Rasheed khan yace

    "Amma akwai shawara idan har ka yarda dani sai in saka kud'in nan a kasuwanci na ina juya manasu kai kuma kana zama a d'aya daga cikin  shagunan har Allah yasa ka k'ara ilimi akan kasuwancin garin nan, ya  kagani?"

   Shiru Abdoulra'uf yayi yana nazarin maganganun Rasheed khan tare da maganganun zuci "in yarda in bashi kudina ne kokuwa? Toh ay in wani barema ya cuci ne ba komai bane tunda har k'anin mahaifina ya wulak'antar min da rayuwa ya nuna cewa dani da babu ni duk d'aya ne sannan ya cinye min dukiya ta, ba komai Allah Na nan, kuma da zuciya d'aya na rik'e shi Allah yasani da gumina  na tara kud'ina ba nawani bane, Allah bazai taba bari a cuci maraya ba aduk inda yake Allah yasa k'arshen wahalar kenan".

    Rasheed khan ne ya tab'o shi yace
"Abdoulra'uf lafia wannan irin dogon nazari? "

   Murmushi Abdoulra'uf yayi sannan yace " babu komai Allah yasa ma kud'in Albarka"

   Suka had'a baki sukace "Ameen"

Nan ya duk'ufa dayin addu'a Allah ya albarkaci kud'in, baya gajiyawa kullum cikin addu'a yake, Abdoulra'uf ya fara zuwa d'aya daga cikin shagunan Rasheed amma duk da haka bashi kad'ai yake zama ba saboda karatu. Ahaka ya d'inga had'a kasuwanci da karatu shekara na zagayowa Rasheed ya kirawo sa ya mik'a mishi kudi a cikin envelope yace " wannan shine ribar kud'in ka miliyan d'aya da dubu d'ari biyu 1.2m "

    Ido Abdoulra'uf ya zaro waje saboda jin yawan kud'in da ake ik'irarin ribar shi ce bayan yasan cewa miliyan d'aya da dubu d'ari biyar 1.5m ya bashi kuma saidayayi kusan shekara hud'u 4yrs sannan ya tara wannan kud'in amma gashi a shekara d'aya na kusan maida uwarkud'in . Rasa abin cewa yayi sai hawaye yanata godewa Allah, ganin hawayen da yakeyi ne yasa Rasheed hankalinsa ta tashi ya fara bashi hakuri yana tambayar menene dalilin yin kukan.

   Shiru yayi mishi ba tareda ya bashi amsaba ya share hawayen yayi mishi godiya had'e da yi mishi addu'a sannan  yace " Rasheed ay baza ayi  haka ba yanzu ga kud'in ka ciremin dubu d'ari biyu kasamin a account d'in daka budemin ragowar kud'in kuma sai ka had'a da wanccan ka cigaba da juyawa"
   Murmushin farin ciki Rasheed yayi saboda yanda yaga Abdoulra'uf na farin ciki yace " toh ba komai nagode sosae nima daka bani yarda"

Baba Baraka dakanta ta tafi wani k'auye neman yar'aiki duk inda taje sai budurwa babu dattijuwa har Allah yasa ta samu akayi mata kwatancen wani gida tana zuwa kuwa ta iske dattijuwar tana wankau da sallama ta shiga gidan aka amsa mata tana zujowa sai naga Inna Rakiya, barin wankin tayi ta shimfid'a mata buhu amma fir Baba Baraka tak'i zama sai kallon gidan take tana tofar da yawu sai shiga d'aki Inna tayi ta d'auko mata sabon zani ta shimfid'a mata saboda ganin shigarta tasan kud'i sun zauna. Zama Inna tayi ta gaisheta ta amsa sannan take Sanar da ita buk'atar ta ta d'ora da cewa naira dubu  goma 10k zan d'inga biyanki idan kin amince toh sai ki shirya mu tafi,  washe baki Inna ta farayi taji kudi masu yawa tace yanzu ma kuwa bari na kaiwa mak'ociyata wannan wankin tayi min, tana mikewa sai  ga  Rabi'atu ta shigo a guje tana shan rake babu takalmi bare dak'wali k'anta duk k'asa ga zani a hannu fuska tayi fururu....


Ahaka rayuwa ta cigaba mai kowa na zuwa ganin gida amma bandashi har ranar Rasheed yake tambayar sa, bazaije ganin iyayen sa ba? D'agowa  yayi da rinannun idanunshi saboda an tab'o mishi inda yake masa k'aik'ayi  yace mishi iyayensa Allah yayi musu rasuwa Rasheed ya tausaya masa tareda yi masa Addu'ar Allah ya musu rahama..

   Duk shekara Abdoulra'uf yanada %mai yawa  acikin harkar kasuwanci, dan shi kanshi Rasheed yana mamakin irin yanda Allah ta bud'a masa a harkar kasuwancin sa har suna shawarar bude company nayi designer shoes.

Abdoulra'uf gobe ne graduation day d'insu amma shi hankalinsa atashe yake saboda bayason komawa, yanayin breakfast ya tafi gidan Rasheed yake sanar dashi halin da yake ciki, k'wantar masa da hankali yayi yace ay babu damuwa zai bashi d'aki a gidan shi har zuwa lokacin da ya yanke shawarar komawa gida, ba k'aramin dad'i Abdoulra'uf yaji ba saboda ba k'aramin alkhairai Rasheed yake masa ba.

  Bayan makaranta ta sallamesu an bawa kowa takardunsa Abdoulra'uf ya tattara kayansa ya koma gidan Rasheed da zama.....






*BILKISU ARDO CE❤*




❤💕❤💕❤💕❤

RABI'ATUWhere stories live. Discover now