RABI'ATU

512 22 0
                                    

❤💕❤💕❤💕❤
       *RABI'ATU*



STORY & WRITTEN BY BILLYLOSH❤






® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*


(ฬє ๔๏ภ't ๏ภly єภtєгtคเภ คภ๔ є๔ยςคtє,๒ยt ฬє t๏ยςђ tђє ђєคгt ❤๏モ гєค๔єг'ร 📚)_





#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/
PML_-Writers-
FANS-4525671123035
#http://maryamsbello.blogspot.com




Follow me on wattpad @ Billylosh1




*AUNTY SIS💞*





2⃣2⃣➡2⃣4⃣





Tare da sakar mata murmushi suka zauna. Gaisawa sukayi kamar yanda suka saba cikin girmama juna sannan Dr. Halima tace "Divya mik'omin Zarah in ganta" murmushi tayi hade da mik'ewa ta kaimata, murmushi ne na farin ciki ya bayyana a fuskar ta tace  "masha Allah Zarah ce haka da kwalliya? Gaskiya nayi farin ciki Divya, amma ayau kuka siyo mata kayan nan ko dan naga baya cikin kayan dana kawo ta dasu. Divya ce ta kalli Abdoulmalik sannan ta juya ta kalli Dr. Halima domin yi mata bayani, charaf taji Abdoulmalik yace "ay Dr. Mu kayan yara a gidannan kamar zasuyi magana d'aki guda muke dasu tun shekarar da mukayi aure zuwa yanzu 9yrs kenan,muka fara tanadin kaya duk wanda Allah yayi da rabonshi in akayi bak'i masu yara sai a rage dan ko last month akwati guda muka cire aciki da jakar takalma   dak'in kuwa sau hud'u muna renovating d'insa haka ma gadon dake d'aki" . shiru Dr. Halima tayi a cikin ranta tana tausaya musu, tace "dama nazo inji ya kuka kwana domin zanyi tafiya Egypt yau, kuma i don't think zan dawo kwanan nan dan na ajiye aiki ma ina tunanin k'aro karatu kuma nafison in zan dawo in dawo tare da Abdoulfatah"  "toooh"  Divya tace " amma in kika tafi akwai matsala banason chanza likita"  "toh Divya sai hakuri ay in sha Allah zan ringa fad'amiki abinda za kiyi ko na had'aki da wani likita dana sani a wani private hospital" . "toh  Allah yasa hakan shi yafi alkhair" inji Abdoulmalik. duk  suka ce "Ameen" .


    Divya tace "Bismillah muyi breakfast ko" mikewa sukayi suka iso dining, Divya tayi serving d'insu sannan ta zauna ta fara ci, Zarah sai mik'a hannu take tanason ci nan ta ringa bata kad'an-kad'an tana ci .

    Suna gamawa suka mike Divya tayi rolling maroon veil akan golden turban d'in kanta ta d'auki black takalmi da jaka ta fito compound alokaci Dr. Halima tana kokari shiga mota Divya ta matso kusa da ita tace " zamuyi rakiya fa" dariya Dr. Halima tayi saboda yanda Divya tayi maganar sannan tace "toh shigo mu tafi" , "a'a fa mu zamu kaiki airport din" "anya Divya ban takuraku ba?" "Takura kuma?   muma Abujan zamuje amma mai gidan bai sani ba surprise ne" , " Divya kenan you like surprises Ok lets go karmuyi missing flight", juyuwa  tayi tace "chocolate D muje ko" "OK " kawai yace tare da shiga cikin motar suna tafiya suna hira,


      Abdoulmalik yana cewa "in muka dawo Divya zamu fita," "wlh nima inason mu fita ya kamata muje memorable home ko " ," eh kuma fa hakane mun kwana biyu bamuje ba right" "uhm"

    Dr. Halima kuwa tana rike da phone d'inta  sai dariya take Abdoulmalik yayi tunanin she's reading something funny baisan shi takewa dariya ba Divya kuwa data san shi takewa dariya sai ta biye mishi, ahaka har suka iso .

   Driver ne ya fara fito da luggages ya shiga dasu suna binshi a baya. Aka gama komai kayansu ya wuce sai gani yayi Divya ta shige ita da Dr. Halima kafin ya mata magana ta wuce.

   wayarsa ya ciro yayi dialing number ta yayi ta ringing tana kallo suna ta dariya Dr. Halima tana cewa "kibar wahalar min da inlaw" dariya Divya tayi sannan tayi picking  yace" wannan jan ajin fa haka kamar wata new chick on first night " murmushi tayi tace "check your pocket" sannan tayi hanging up text taji ya shigo mata hakan yasa bude,

      "Turn  back"

Juyawa tayi sukayi ido hudu da ita ya kashe mata ido yace "you have ruin your surprise dear" Dr. Halima da Abdoul dariya suka mata ta chuno baki tace "mommah harda ke" abin ya k'ara basu dariya saboda yanda ta b'ata fuska Dr. Halima tace sorry Daughter ay baki sani ba d'azu da kikazo kusa da mota kina fad'amin yana jinki, dariya sukayi gaba dayansu .......





BILKISU ARDO CE❤


❤💕❤💕❤💕❤

RABI'ATUWhere stories live. Discover now