RABI'ATU

587 29 0
                                    

❤💕❤💕❤💕❤
     *RABI'ATU*


STORY & WRITTEN BY BILLYLOSH❤







® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

(ฬє ๔๏ภ't ๏ภly єภtєгtคเภ คภ๔ є๔ยςคtє,๒ยt ฬє t๏ยςђ tђє ђєคгt ❤๏モ гєค๔єг'ร 📚)_

#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/
PML_-Writers-
FANS-4525671123035
#http://maryamsbello.blogspot.com



Follow me on wattpad @ Billylosh1



Bestowed to *AUNTY SIS*💞




*HAPPY NEW YEAR FAMILY & FRIENDS🎆🎊🎉🎇 AND WELCOME TO 2K18*🎆


PML WRITERS THIS PAGE IS YOURS  I LUV YOU KWANDO-KWANDO YOU HAVE DONE SO MUCH TO ME 💞

1⃣0⃣➡1⃣2⃣


    1month later....


    Mota nagani anyi parking acikin katafaren asibitin *DAR AL FOUAD HOSPITAL* dake  unguwar *NASR CITY EYGPT* na hango Dr. Abdoulra'uf yana fitowa sanye yake da black suit da d'an siririn farin madicated glass hannun sa rike yake da wasu document, tafiya yake cikin k'asaita, daka ganshi kaga ky'akky'awa first class ak'alla zaiyi kimanin shekaru 38.

    Bai zarce ko'ina ba sai office din Dr. *TARIQ E.ELEMAM PHD NEUROSURGEON*  yayi mishi izini ya shigo, wuri ya samu ya zauna sannan ya mik'a mishi document din dake hannun shi.

    Daga bisani ya d'ago kai ya kalli Abdoulra'uf yace " you're qualified " murna a gurin Abdoulra'uf ba'a magana, nan ya kirawo manyan Doctors din wurin sukayi holding meeting. Magana suka d'inga yi amma Abdoulra'uf yaki basu hadin ka akan sunaso ya zauna anan yayi musu aiki amma fir yaki yarda tare da sanar dasu cewa he can't live his own hospital to serve them, kudi masu yawa suka  ce zasu bashi but he refuse, tare da sanar dasu yau zai koma Nigeria.

   Haka suka hakura badan sun so ba. Yana fita daga asibitin ya nufi  gidanshi dake nan gaba da hospital din *@NASR CITY (MADINAT  NASR) IS CAIRO'S LARGEST AND FAVOURIDE RESIDENTIAL  LOCATION FOR  YOUNG PROFESSIONAL EGYPTIAN AND ONE OF THE MOST THRIVING AREAS OF THE CITY.* parking lodges dinshi ya farayi, box biyu ya cika da kayan Zarah  ga wani kuma na toys din ta.haka Rabi'a duk wulak'ancin da takeyi mishi dogayen riguna ya siyo mata masu tsada.


    Zarah jiki ya warware hakan yasa Dr. Halima tace wa Divya ya kamata ta koma gida tunda taji sauke za'asan yanda za'ayi da Zarah bazai gagara ba. Ba'ason rai Divya ta bar asibitin ba tana ta kuka Dr.Halima sai hakuri take bata amma kamar kara ingizata take har bakin mota ta rakota.

      Shi kanshi Abdoulmalik ba k'aramin tausayawa Divya yake ba saboda yanda suka shak'u a da Zarah a'yan kwana kin nan, juyowa yayi ya ce "Dr. Mungode sosae " "nima nagode" tace atakaice.

   Dr. Halima komawa tayi ciki ta d'auki handbag dinta tare da Zarah tayi hanyar parking lot mota ta shiga ta zaunar da Zarah da tunda Divya ta tafi take kuka, driving take amma acikin zuciyar ta tana ta sak'e-sak'e har ta iso  harabar gidanta wanda maigadi ya bude mata tashiga

    Parking  tayi sannan suka shiga ciki  masu aikin gidan ta kira ta mikawa Zarah ita tace kiyi mata wanka ki kawo min ita, itakuma ta haura sama tare da rage kayan jikin ta tashiga wanka tana fitowa ta shirya sai ga Zarah an mata wanka wardrobe ta bude ta ciro wasu kayan yara ta mika mata tace "kisaka mata sannan ki had'a mata tea ki goya ta ni zan fita ", tace "toh madam"   wucewa tayi ta fita ba tare da tasan inda zata ba chan ta duba agogon hannun  ta taga karfe 10:44am na safe tace " i have to reach there in 20min time" bata tsaya a ko'ina ba sai a Hotoro direct gate din Islamiyyar su Divya ta tsaya ta kalli agogo taga saura minti 2 atashe su.

    Fitowa tayi ta jingina ajikin motar sai gasu suna fitowa wata mata tagani hakan yasa ta nufe ta  tace " Dan Allah ina tambaya" matar tace "Allah yasa nasani ", "Rabi'atu nake nema 'yar aji daya ko kin santa?" Matar waigawa tayi sannan tace "ki cemin Rabi'a k'azama" dan murmushi Dr. Halima tayi sannan tace "Eh ita",  "ay kin ganta chan ta tsare mai adaidaita" juyawan da zatayi taga Rabi'a har ta shige.

   Dasauri ta koma mota ta bi bayansu ba tare da sunsan  tana binsu ba har kofar gidan sannan Rabi'a ta sauka ta shiga gidan, tsayawa Dr. Halima tayi saboda a tunanin ta Rabi'a 'yar aikin gidan ce saboda girman gidan da tsaruwar sa.

    Tafi 1hr30min a cikin mota tana jiran Rabi'a ta fito har ta fara tausayin ta aranta tana tunanin kila rashin kudi ne yasa tak'i dawowa tanason ta samu sannan taje ta   dauko ta, gajiya tayi da jiran hakan yasa ta fito tashiga gidan mai gadi ne yayi saurin tare ta yace "gurin wa kika zo baiwar Allah " tace "gurin Rabi'a" "oh  Allah sarki ki cemin bakuwar hajiya ce bismillah nan zaki bi" juyowa tayi tace "a'a fa malam gurin Rabi'a ba matar gidan ba ", " Ha'a ke anya kuwa kinsan gurin wa kike nema indai Hajiya ce tana ciki" murmushin karfin hali tayi tace nagode a zuciyar ta  tana ta tunani kala kala har ta iso kofar parlour ta fara knocking shiru shiru bata ji anzo budewa ba hakan yasa ta bude kofar ta shiga, wani hamamin wari da ts'ame ne ya doki hancin ta....


   Abdoulra'uf yana gama shiryawa ya fito driver ya kw'aso kayan yasa acikin mota suka wuce zuwa  *CAIRO INTERNATIONAL AIRPORT* which is  (12.2km) from Nasr city to the airport that is 32min, baifi 10min da isa ba jirgin su ya tashi......





BILKISU ARDO CE

❤💕❤💕❤💕❤

RABI'ATUWhere stories live. Discover now