ZAHRA TAWA CE 36

432 33 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖





💞💞💞
*ZAHRA TAWA CE*
💞💞💞




*FATIMA ZOIS*





Dedicated to *BABBAR YAYAH*
(ramby *011*)




Page3⃣6⃣



"Mi kike so na fada miki detective bayan cewar na tafy yawon shakatawa ne,yanxu koma na dawo!?." @alhaji usman ya fada a fusace daga jin yanda ya fada bai son a kara yi masa tambayar ne

"Reporter usman daga yi maka wannan yar tambayar shine xaka fusata haka,please ko xaka iya fada min mi ya fusata haka?." @hacker yayinda take maida hankalinta hade da dubanta gaba da kan alhaji usman ta CCTV din dake wajen

"Kika cemin gadanga baya gidan nan wajen sati ina kike nufin ya tafy cos nasan gadanga baya da kawa aboki ko dangin da zai tafy wajensa da har zai Dade haka." @alhaji usman cike da son basar da maganar hade da cigaba da yin tattaki xuwa cikin gidan

"Reporter Usman sau nawa zan fada maka akan gadangan daka sani yanxu ba shi bane haidar ne Huh!,nima kaina bansan yanda xanyi da gadanga ba tunda ya fara aiki a Diamond TV dinnan da koma haduwarsa da zahra." @miss jamila cike da takaici tare da cigaba da sakar da take

"Na tabbata aikin da Journalist idress abubakar haruna ya bawa gadanga akan bincikin komai na zahra ya Riga daya gama shi mi koma yayi saura yanxu?." @alhaji usman yana furzar da wata zazzafar iska na tunowa da shine pah kanin alhaji harun

"Yaso gamawa sai komah aikin ya sake dawowa baya cos zahra dince tayi publishing many a_manyan labarai har biyu akan alhaji bala da komah boss..........."

Cikin saurin alhaji usman ya katse hacker ba tare da ya sani ba,"kina nufin detective harda gadanga a cikin wannan badakalar?." Ya karasa Matsalar cikin tsananin tashin hankali da rudani

"Yoh! Xancen yaushe komah babu Wanda baisan gadanga yana tare da reporter zahra abubakar sadeeq ba a halin yanxu,zan turo maka komai game da wannan labarin hade da yanda yake aikinsa akan zahra,"

"Ina kara tabbatar maka da cewar an san gadanga yana tare da zahra cos duk lokacin da zahra ta shiga halin tashin hankali hade da Neman taimako a lokacin ne gadanga yake bayyana,"

"Gadanga night courier daka sani yanxu ba haka yake ba cos yana iya fitowa a koda yaushe,komai kowa yawan mutanan wajen Indai akan zahra ne zai iya bayyanah a koina ne mah,"

"Gadanga da babu Wanda yasan yanayinsa da koma yanda yake aikinsa yanxu mutane da dama sun fara bincikowah ko shi wayye cos a da bbu Wanda yayin zaton gadanga mutum ne,kowa yafy danganta shi da aljani." @hacker ta fada cikin yanayin na abun bai dameta

"Ya salam! Hacker mai yasa baki fada min duk wannan abubuwan ba ranar da muka yi waya sai yanxu?." @alhaji usman yana furxar da wata irin zazzafar iskar tare saba hannunsa a baya sai sintiri yake a wajen

Tsayar da sakar dake hannunta hacker tayi tare da binsa da Wani irin kallon na kama raina min hankali"Oh yeah ajusshi! Tunda ka tafy yawon shakatarwar taka yaushe ka taba tsayawa nayi maganada kai kamar ranar Huh!?." Ta karasa cike da masifa hade da hargowa har saida alhaji usman ya cire Bluetooth din d ake kunnansa

Saida hacker ta gama masifarta kamar zata ari baki sannan alhaji usman ya Samu damar maida Bluetooth din hade da fara magana cikin sanyin murya mai kwantar da hankali

"Detective amma kinsan yanda bincike akan harkar alhaji bala da boss dinsa yake koh ba sai an sake tunatar dake ba!."ya karasa cike da kara jaddadawa hacker matsalar dake tare da wannan alamarin

"Ya zamuyi usman!? Wannan ita ce kadai hanyar da zamu bi domin daukar fansar abinda aka yi mana a baya hade da karasa aikin da muka ddauka tun farko." @hacker tana fashewa da wani irin kuka mai tsuma xuciya

"Ya isah detective Allah yana bayan kai gaskia a koda yaushe,wannan ita ce kaddararmu Allah ya damu ikon cin jarrabawar da Allah ya jarrabace da ita." @alhaji usman daga ji shima karfin hali ne kawai yake irin na namiji

"Karki padawa gadanga ko saudat akan dawowata nida kai na xanje nayi bincike akan zahra,sannan koma naga miye a tare da ita da har zata daukewa Dana hankali haka."@alhaji usman yayinda yake karasawa cikin dariya domin mantar da hacker bakin cikin data tuna

" Hhhhh! Usman baka da dama har yanxu baka canja ba wallahi."@hacker ta fada tana tuntsirewa da dariya shiyasa sanda usman bainan take jinta wani sukuku!

"Ke kowah ba dole nayi bincike akan wannan yarinyar ba,ace koke duk shakuwarku Baku taba haduwa in person ba sai gashi wata daban har kwanaki yake a wajenta,lalle wannan abun a bincika ne daga ita har family nata ." @alhaji usman shima ya fada cikin dariya

"Hhehehe kaikoh!.....yawwa ya maganar tafiyar gadanga Australia din cos kasan har yanxu banyi masa maganar ba." @hacker

"Uhm ai tafiya ta zamewa _gadanga_ dole musamman jin wannan case din." @usman


💖💖💖💖💖


"Aliyu haidar yi saurin sanar damu abinda ya faru DA har kake sakin wannan doguwar hamdala." @umar farouk ya fada cikin xakuwa yana mai girgixa aliyu haidar daya sankame don farinciki

"Umar faouk,usman,harun hafsat ce ta haihu......" Bai karasa ba gaba dayansu suka dauki shewa hade da adduo'in taya shi murnar wannan abun farin cikin daya same shi Tare da Jan motor harun yayi a millions xuwa hanyar gidajensu

Suna karasawa har rige_rigen shiga suke xuwa part din aliyu haidar don ganin mi aka Haifa musu cos farin ciki mah ya Sanya aliyu haidar kasa fadin abinda aka haifa

Zaune suka samu hajia Fatima tana shirya jaririyar da aka Haifa da alama yanxu ta gama yi mata wanka sai faman tsala ihu taka ga _aleefriend_ ya tusa jaririyar a gaba da kallo tamkar TV

Suma haka suka Tsaya cirko_cirko tare da lalacewa wajen kallon baby tamkar TV,har aka gama shirya ta aka mika musu ita

"Kamar yanda aliyu haidar ya alkawarta zai sanyawa jaririyar da aka Haifa Indai mace ce sunan hajia Fatima hakan abun ya kasance yayinda yake mata huduba da sunan."

"Yarinyar mai kama da mahaifinta sak! Tamkar aliyu haidar yayi kaki saidai koma yanayin kalar fatar jikinta da koma gashinta na hafsat ta dauka taci sunan Fatima zahra,"

"Yayinda aliyu haidar da koma hafsat suka nemi su sanya mata nickname saboda kara ga umar faruk a matsayin sunan mahaifiyarsa,Jin hakan ya sanya hajja Fatima cewar Sam_Sam ita bata yarda a boyewa yarinya suna ba yanda aka rada mata suna haka zaa fada mata visa dole suke kiranta da sunan *BINTU* yayinda shi koma _Aleefriend_ yake kiranta da *ZAHRA TAWA CE*."

"Haka dai yarinya ta taso cikin kulawa da tsananin gata ta kowanne bangare bata samun matsala,"

"Tsantsar soyayya kowah da mahaifinta hade da abokanan babanta suke nuna mata baa cewa komai cos har tafiya aiki suke da ita sanadinta mah _Aleefriend_ ya fara maganah cos a zaton mutanan gidan mah ko daman kurma a sanadin NATA koma yake shiga cikin mutane har zauna dasu na tsawon lokaci ba tare da ya tafy ga mahaifiyarsa ba."

"Haka dai wannan abokai suka wanxo cikin tsananin farin cikin da kwanciyar hankali nutsuwa hade da girmama juna tare da tsantsar hadin kai."

"Har xuwa lokacin komah harun baiyi aure ba a cewarsa tunda ya rasa hafsat baiga amfanin auran ba,kaninsa idress daman tunda aka yi auran hafsat da aliyu haidar ya dawo wajensu da xama."

"Bincike pah suke sosai akan amfani da ake da sassan jikin mata,har kawo xuwa lokacin da suka sake tarar da wani mugun bakin aikin na safarar mata da ake yi daga wannan state zuwa wata state, safarar matan har ya samu cigaban fita dasu 4rm 1 country to another

ZAHRA TAWA CE Where stories live. Discover now