He's genius 116

632 38 4
                                    


💖💖💖💖💖💖💖💖
*ZAHRA TAWA CE*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS
Wattpad#
*FATIMA ZOIS*

Dedicated to *BABBAR YAYAH*
( _MAMAN YASNA & YAMEEN_)

*Rabbana takabbal minna innaka antas sami'un aleem*
Ameen summa ameen👏🏻🤲🏻
_Happy eid_el_fidr to all Muslim umma all over d world..._🤗😃_Happy eid_el_fidr to all Muslim umma all over d world..._😃🤗

Page 1⃣1⃣6⃣

   "Ga shi nan!"

   "Sure?"

Kafin ma lady saudat ta bata amsa tuni harta ji maganarsa
"Assalama alaikum?"

     A razane hacker ta tashi DAGA kishingiden data yi akan kujerar kamar taga wani Abun tsoron har sakar dake hannunta tana faduwa Tana mai kallon gadangan ta cikin system din dake gabanta cike da murna Mai hade da kaffa_kaffa kada tayi something rubbished tunda tasan a yanda gadanga yake even though taga his heart rate is now normal but amma duk da hakan ba karamin aikin gadanga bane yanzun nan pulse rate din NASA ya canja DAGA yanda yake musamman ma data San Zahra yanzu itama tana cikin wani hali cos Gadanga akan zahra baya da tabbas a koda yaushe indai akan ta ne xai iya canjawa

  "Wa'alaikum salam,
Hehehehe! hello buddy how are you feeling now?"
#hacker ta karasa da wani irin yake kamar maiyin kuka

   
   Dan murmushi gadanga yayi ganin yanda hacker take wani kaffa_kaffa dashi Sai kace wani kwai daya tal! Da jimuna ta fitar a fadin duniya koma yasan duk abinda take don kada ta bata masa rai ne,
Ganin yanda gaba daya ta razana sai faman kaffa_kaffa take a kansa kamar wacca ta ga Abun tsoro ne ya sanya   shi koma Fuskewa ba tare da yayi abinda take tsammani ba duk da cewar yanzun haka hankalinsa gaba daya baya nan! Yana ga zahran sa ne
   "Hi hacker,
Am feeling cool,
Indeed cool as frozen"

    A tare lady saudat da hacker suka saki wata irin gauruwar ajiyar zuciya kamar Wanda zasu hadiyi zuciyar gaba daya jin yanda gadanga yayi magana suna masu  bin zuciyar sa da hannayensu alamar jin sawaba,
Cos Sun San insha allah da sauki za'a  CE bawai don babu matsalar ba Saboda zahra CE gaba dayanta cikin matsala taya zasu zasu gadanga he's fine huh!?

   Cikin son tabbatar da zancen sa hacker ta tafi zuwa ga fridge ta dauka bottle na ruwa,
Yayinda itama lady saudat ta dauki bottle na ruwa suna masu hada baki kamar masu waka
   "Are you sure you are at that coolest?"

   Sai a lokacin yadan Kalle su ta cikin watch din dake hannunsa ganin yanda kowannen su ya kame da water bottle a hannun kamar poster suna kiran jin amsarsa

       Dan Girgiza kansa yayi alamar he's steady hade da sakin murmushin basu kwarin gwiwa akan he's normal ba kamar yanda suke tunani bane duk da cewar ta ciki na ciki
"Certainly sure"

      Ko second basu kara ba suka DAGA water bottles din dake hannun su kowa ya kora ruwansa sannan suka kalli gadanga
Cikin murna da farin ciki hacker da lady saudat suka sake hada baki wajen cewa
"By then let's cheer up!"

      Murmushi yayi najin dadin kulawarsu cos a duniya baya tunanin akwai masoyan sa bayan umminsa da zahra irin lady saudat da hacker,
Hakan yasa shima Cikin irin yanayin da suka yi masa magana shima yace
"Fighting!"

 
        Kallo_kallo ne ya wanzu a tsakanin su Musamman ma hacker da lady saudat,
Ita Lady saudat sai faman yiwa hacker take alama da ido ta fadawa gadangan abinda take so ta fada da alamar hacker tasan da abun,Amma tsabar disgi irin na hacker saita nuna kamar bata San mi lady saudat take nufi ba in point of fact DAGA karshe ma itama hacker kawai sai ta fara  wani kifta ido da DAGA hannu irin na alamar fallasa da disgi na babu ruwata pah a cikin wannan sha'anin kamar bata San mi take nufi ba

ZAHRA TAWA CE Where stories live. Discover now