nuhahu six reporters 55

434 37 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖
*ZAHRA TAWA CE*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad @
*Fatima Zois*

Dedicated to *BABBAR YAYAH*
( _Maman Yasna & Yameen_)

'''What an emotional novel habibty!'''
_Daughty gaba daya kinsa jikina yayi sanyi akan rasuwar ADAMA Wollah_
_Fatana dai allah ya kara kiyaye yayanta daga sharri karime_
*@AL'AMEEN*
_Allah ya kara basira_
_Ameen summa ameen_

Page5⃣5⃣

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un granny ta cigaba da fada yafy a kirga sannan daga baya ta takarkare ta zunduma wani uban ihu tana Fadin Umari baxai taba tafiya ya barni ba!...Umari baxai taba tafiya yabar Ni'Ima da aleefriend ba!...Umari baxai taba Barin abokansa ya tafy ya barsu domin suna da burika da yawah wanda zasu cimma tare...umar faruk yana rayuwar farin ciki da abokansa babu yanda za'ayi ace daya daga cikinsu ko a mafarki ya aikata abinda nagani a wannan jaridar...,
Umar faruk!!!."
Ta karasa tana zubewa a wajen saboda da wata irin rawa da kafarta yake har tana Neman gaxa daukarta

Samarin da suke wannan musun ne
suka yi saurin karasowah gareta suna masu tambayarta
"lapia BaabAah?."

Cikin sauri na alamar hankalinta ya fara gushewa granny ta bude shafin jaridar inda taga Umar faruk da komah aliyu Haidar a ciki tana mai nuna musu gaba daya ilahirin jikinta har lokacin bai bar karkarwa ba

"Don allah Ku taimaka ko kaini ga wanda suke da alhalin bincike ko masaniya da wayannan yan jarida...Don girman allah Ku taimaka min Dana ne..."

Kallonta sosai suka yi samarin Cikin nazari da komah hasashe cos An bayar da Gogar dollars na gogar dollars ta millions ga duk wanda ya nemo iyalan wayannan Reporter amma har yanxu ba'a samu ba,
Karshe mah wasu ha'intan sai suje wai a matsayin sune iyalan

Hakan yasa da aka ga abun na yam damfara yayi yawa aka sanya doka mai tsanani ga duk wanda yace shi iyalan Reporters dinne
Tare da haraji mai tsoka akan mutum Indai aka gano gaskiyar lalle ba hakan bane

"Amma kana ganin granny da aleefriend ko ta muryar mah zaka iya tabbatarwa da lalle sune iyalan Reporters din na gaskia,
tabbas babu ko tantama umar faruk Yana kama da granny,
Bare Aleefriend da kana ganinsa kamar photocopy din umar faruk."

Bayan gama yan maganganunsu akan lalle wayyan iyalan Reporters din ne

Wani daga cikin samarin cikin alamar tausayawa da koma alhini yace
"BaabAah kiyi hakuri bari mu kaiki wajen Babban malami wanda yake da alhaki akan bincikar iyalan mamatan da komah basu duk wani Abu daya kamata na game da abinda yayanki suka tafy suka Bari
wato
*MALAM MUSA*,
Amma tabbas allah yayiwah wayannan mutane biyu da kike gani rasuwah..."

Cikin Bacin rai da fusata granny tace
"Kai ka iya bakinka domin yarona yace dani lalle_lalle zai dawo ko ba danni ba sai don matarsa da koma wannan tsilon dan nasa daya bari..."
Ta karasa tana hucin Bacin rai akan Sam_Sam bata son jin maganar

Gaba daya wajen babu wanda bai tausayawa granny ba ganin halin da take ciki,
Tabbas mutuwar da' kwatsam! Irin haka akwai girgixarwa

Still dai guy din farko ya cigaba da bata baki
Kamar abun shima ya shafe shi
"Yi hakuri BaabAah bari yanxu muje wajen malam musa din sai kiji komai daga bakinsa."

Cikin rawar jiki granny ta Debi kudin da ta saida fruit din nan gaba ta mikawa guy din tare da cewa
"Yaro duk girman ubangiji ka taimaki ni kamar yanda allah ya taimake ka
Kaine ga wannan babban malami...Nasani umar faruk baxai taba tafiya ya barni irin hakan ba...Nayi maka alkwari koda kudin basu cika ba insha allah Indai na hadu da umarina zan cika maka..."
Sam tashin hankali ya sanya granny fadin abinda ya kamata

"Aah! BaabAah wannan dinmah zai isah ai harma yayi saura..."

"Toh don allah yaro ka kaini."
Ta karasa tana mai sunkutar aleefriend a hannunta duk vata da karfin daukarsa amma haka take jurewa

"Babu bata lokaci gaba daya yuyar samarin nan suka yi gayya suna masu takewah granny baya,
Wasu mah da cikin kudinsu suka yi amfani dashi wajen xuwah gidan malam musa;"

"Saboda a ganinsu Indai aka basu kudin nan kamar yanda Aka alkawarta ga duk wanda ya kawo iyalan mamatan,
To pah shikenan koma sun gama warkewa babu su babu talauci insha allah Indai har suka samu abinda suke bukata a wajen Mutumin kirki adali mai tausayi Irin malam musa
Saboda haka mah kawai yana kyauta ina ga koma hakkinka ne!?."

"Suna shiga gidan alhaji bala suka fara tararwa yana zagaye akan aikin da masu aikin gidan ke gudanarwa cikin shigarsa ta tsantsar kamala da nutsuwah,
Ga wani xubulelen carbi da yake hannunsa yana ja kamar da gaske."

Ba bata lokacin wannan yuyar samarin suka yiwah alhaji bala bayanin komai akan granny da komah aleefriend

"Ai na take alhaji bala yasa
aka musu tarba mai kyau wai a hakan mah kafin boss yaxo."

Boss kam bai samu damar xuwah ba cos idan yaxo yanda wannan bakar zuciyar tasa take kusa zaiyi abinda ba shi kenan ba,
Komah a fara zarginsa da wani Abu daban,
Alhaji bala kawai ya bawa umarnin da a raba musu kudin kamar yanda ya alkawarta,
Ya koma karbi address din kowannensu cos da sannu xa'a biyo su daya_bayan_daya a kashe su tunda har sun San wannan mata ta xo garesu

"Take nan aka bawa kowannansu makudan kudi wanda zai ishesu jari bama a wannan kasa tamu kadai ba harda kasashen ketare,
Tare komah da karbar addressed dinsu harma da numbers na wayarsu."

Saida ya tabbatar da samarin na sun tafy sannan ya bada umarni da kawo musu wayannan wulakantattun halittar cos a ganinsa a yayi musu sauki shine ya katse su ba tare da ya wulakanta naman jikinsu ba

Cikin sauri Alhaji bala shima ya bawa na kasa dashi umarni da a shigo dasu xuwah cikin dakin boss na sirri wanda yake ganawa da irin wannan mutanan,
Idan ta kaimah a wannan lokaci sai a yi kisa

Granny kam har abinci matar Boss ta kawo musu ganin yanda suka tashi hankalin su amma ko kallo bai ishesu,
Indeed zama mah granny kasa samun wajen da zata zauna tayi ita kanta bata a ga wanne hali take ba a wannan lokacin,

Itakam matar boss tana bala'in tausayawa iyalan wayannan shaharrun reporters din da suka rasu,
Da koma wadansu marasa imanin da suka bin iyalan domin su kashesu duk da ance rabinsu sun mutu,
Ba tare da tasan mijin NATA shine mai aika_aikar komai

Kiran da boss yayi musu xuwah wani dakin sirrinsa shi ya sanya granny izama tafiya ba tare da ta dauki koda aleefriend dinba,

Wanda wannan dakin ko matar Boss bata taba shiga ba indeed duk ko part din mah duk tsawon rayuwarta a gidan bata taba wajen na

Tunda alhaji bala ya fara da maganah da boss take jin kamar tasan wannan murya,
Musamman mah lokacin da aka xo duba su a cikin ramin macijiyar nan

Amma data ga wannan mutum cikin shiga ta kamala ga koma yanda kowah ke begensa sai kawai ta watsar da abun,
Cos a gareta baxai taba xamtowah cikin wayannan marasa imanin ba

Malam musa ne ya shigo cikin shigarsa ta Boss babu alamar digon imani a zuciyarsa wanda saboda tsananin Bacin rai fuskarsa har gatsine take,
Yayinda muryarsa ke fita bibbiyu kamar wani wanda aljani yake jikinsa

Cikin tafiyarsa ta tsantsar zalunci da komah dogarawa da yake da sandar dake hannunshi sakamakon karyewar da yayi lokacin da micijiyar nan da suka je nemansu ta bayyanah

Tana kallonsa granny tasan wannan mutumin babu alkhairy a tattare dashi

Cikin muryarsa dake nuna tsantsar Bacin rai
Boss yace
"Ina fatan baka sanar da reporter Harun?"

Tana jin wannan murya ta gane kota wayye
Wato da gaske kamar yanda umar faruk ya fada mata cewar "malam Musa shine boss
Abun haka ne!?..."
Tunanin ta ya katse yayinda take jin Alhaji bala yana bawa boss amsa

"Eh ranka ya Dade!."

"Ina kuka kaimin Dana...
Mi kuke son fada akan Harun Dana ji Kuna maganah yanxu..."

Wani irin mahaukacin mari boss ya debe granny dashi cikin masifar Kuna zuciya da Bacin rai irin na kulolowar karshe din nan

,

ZAHRA TAWA CE Where stories live. Discover now