jealousy incarnate 107

440 37 1
                                    


💖💖💖💖💖💖💖💖
*ZAHRA TAWA CE*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad #FATIMA ZOIS

Dedicated to *BABBAR YAYAH*
( _MAMAN YASNA & YAMEEN_)

😍😍😍😍😍😍😍😍
*madalla da hawwa m.u (Real smasher) da wannan tukuici naki gare ni,*
_Lalle nayi farin ciki Mara iyaka zamtowata daga cikin Wanda YAREEMA YAZEED DA JIDDA suka San da soyayyata gare su_ #WANI AL'AMARI
😍😍😍😍😍😍😍😍

Up!
   Up!
       Up!
My lady d sky is ur moving limit so keep up Allah ya kara basira
Ameen summa ameen!

Amma real please I beg your pardon ki daina katse mana labari dai_dai wajen da kafcen ya bada zazzafar citta cos naga taron nan bazai kaini ba...lol!😁😆😅 By then Let's cheer up...fighting😍🥰😗

PAGE1⃣0⃣7⃣

A hanzarce zahra ta dawo zuwa kopar dakin sakamakon tunanin data yi tana mai murda handle din kopan  cike da addu'ar allah a bude take,
Allah ya taimaketa a buden take

Babu wata bata lokaci kawai zahra ta kutsa kai zuwa cikin falon tana mai yin sallama a hankali kamar wacca ke tsoron maganar still tana tafiya hade da kalle_kallen ta inda zata ga haidar ya billo

Tun daga falon NASA taji shiru tamkar babu wani mahaluki mai numfashin  dake wanzuwa a wajen babu kara komai ko sautin Wani Abu in bacin sautin ajiyar zuciyarsa da take jin yana saki seconds after seconds kamar yaron daya rasa mahaifiyarsa ko Wanda yasha kuka ya gaji

Ita dai a tunanin zahra haidar wannan matsoracin guy din kuka yayi sakamakon shock din jiya da har yanzu bai barshi ba indeed tana ganin ma tsabar tsoratar ce tasa har yanzu bai dawo normal ba

Hakan yasa zuciyarta ta sake tsananta bugawa hade da  bata tabbacin ba kalau haidar yake ba koma dai mine!...

A guje ta karasa kopar dakin NASa babu wani bata Lokaci ko Neman izini ta kutsa kanta ciki tana kiran "bross...broosly!... "
cikin muryar ta wacca tsabar rikicewa bata FIta dai_dai

Duhu dulum! Ta Tarar da dakin nasa babu alamar akwai wani Abu haske ko hasken rana daya ke ratsa dakin Wanda ko tafin hannunta bata iya gani
Da kyar dai Allah ya taimake ta ta laluba hade ta kunna wutar dakin,da yake tana kusa da socket

Sabanin abinda take Tunani ne ko kowa abinda take tunanin ne?...

Kwance ta ganshi akan tafkeken gadonsa rungume da pillow rabinsa akan gadon  rabinsa koma aka kasa,
Kallon daya xaka yi masa ka tabbatar da wannan Kawai abun tausayi ne duk komai yanda aka yi kafinyayi bacci ba karamin jikata yayi ba

Sankamewa kawai zahra tayi a wajen tana mai da numfashi kamar wacca tasha gudu hade da dafe setting zuciyarta dake barazanar FASA kirjinta ganin wannan halin da haidar yake ciki
"Innalillahi wa inna alaihi raji'un...Bross!..."

Maganarta ta tsaya a makoshinta sakamakon idonta da yayi arba da gadon shi Kansa,

Gaba daya gadon Ya wargaza shi ya koma up side down shimfidar gadon kam! TamkaR Wanda aka sha yaki akanta da alamar ba karamar daga yasha ba kafin sarki barayi yayi masa sata wato  baccin

Ita kadai dai da bata rabuwa da zancen zucinta Wanda baya boyewa
"Ya Allah bross! Mi ya same shi?"ta karasa maganar a fili tana Kallon yanayin sa ganin yanda yake baccin nasa cikin wani irin yanayi na tsananin takura da rashin jin dadi, Wanda daga gani wannan baccin ba don sarkin barayi yayi masa kin karfi ba da bazai yi ba

ZAHRA TAWA CE Where stories live. Discover now