130

402 40 3
                                    

Taku daya, biyu zuwa uku gadanga yayi yadan tsaya na kamar seconds biyar yana mai tattara dukkan hankalinsa da nutsuwarsa waje daya to the extent that har sautin digon ruwa daga taps din dake gidan yana ji talkless of sautin numfashin dan adam da yaji; alamar kowayye buya yayi koma bisa dukkan alamu na nuna cewar kowayye yake binsa lalle reporter harun abubakar harun bai san dashi ba,
Cikin abinda baifi 10seconds ba ya gama wannan tunanin ba tare da yayi yunkuri juyowa ya kalli kowanne dan taka'allikin bane asalima duba lokaci yayi ta wayar dake hannunsa sannan ya maida ta aljihun wanda mutum zaiyi tunanin ko dai lokaci kawai ya duba sannan ya cigaba da takunsa kai baka ce yasan me ake ciki ba

Yayinda shima mutumin yake bin bayan gadanga cikin wani irin salo na hankali da taka tsan_tsan ba tare daya kuskura gadanga ya gane yana binsa a baya ba, A tunanin sa kenan bai san sautin mumfashin sa ya tuna masa asiri ba tho bawai wani numfashi yake fitarwa mai karfi ba indeed wani lokacin har dauke numfashinsa yake kai daga gani wannan shima kwararre ne ta fagen irin wannan aiki

Gaba daya bai damu da wani abu ba daya wuce yaga wanne dan ta'alikin ne haka ya samu damar shigowa cikin gidan karnunka basu yi haushi ba ,duk tsabar mutanen dake tsaron gidan basu ganshi ba, sannan duk cameras dake gidan suma basu sanar da zuwanshi ba koma daga gani bai sanar zai zo ba cos daya sanar lalle ba ta haka zai shigo gidan ba in fact babu abinda zai kawo shi wannan part cos issa private part na reporter harun abubakar harun da ko matarsa hafsat da kanin sa journalist idress abubakar harun basu san dashi tho a gidan suke koma suna ganin harun yana shiga lokaci lokaci amma basu damu su sani ba

Tunani ya cigaba da yi "to wannan bako mutanen boss ne wani ya kawowa harun farmaki kamar yanda suka saba?, amma wannan baiyi yanayi da mutanen ba boss cos a cikin mutanen boss da suke zuwa yawnci ya san su, A duniya kowa wayye wannan?"
Tunani dai iri_iri wannan mutumin yayi Akan gadanga cikin zuciyarsa yayinda yake bin gadangan wanda ke kutsa kai kamar yazo gidan tsofinsa yana mai sanin kowayye saboda tsaroh

Tamkar kiftawar ido daga yadan labe a jikin gini ya sake kallon gadangan domin ya tabbatar da aikin ya tafy dai_dai sai gani yayi baya nan babu shi babu mai kamar sa ya zamto abun goshewa tamkar bai taba wanzuwa ba

A dan razane mai hade da mamaki mutumin ya fito daga inda ya boya yana mai kallon inda gadanga ya tsaya cikin nazari da tunanin ina yayi kowa ,
Yana tsaye yana tunane_tunanen da ba lalle su fanshe shi ba sai jin Wata irin mummunar shaka a wuya yayi wacca saida tasa numfashinsa katsewa na dan lokaci har ya fara kakari da tarin taimako

"Kai wayye?"
Gadanga ya fada yana mai cire hular facing cap hade da hular jacket na mutumin hade da face mask

Saurin sakin sa gadanga yayi ganin reporter usman muhammad nasir yana mai mamakin mi koma yake a nan
"Oh! Oppa mi ya kawo nan?"

Bai samu damar amsa masa ba cos yanda gadanga yayi masa wannan shakar dai_dai da kafarsa baya tunani zasu dauke shi bare koma har akai ga kwakwawarlsa da zaiyi amfani da ita wajen amsa tambayarsa
"Ruwaaaa!"
Ya karasa maganar a matukar galabaice yana mai zubewa kasan wajen yayinda yake numfashi dai_dai mai hade da tari

Saurin bude backpack dinsa gadanga yayi yana mai mikawa appa ruwa wanda yayi matukar galabaita tsabar kakari da tarin da yake

Saurin Ansa reporter usman yayi yana mai kwankwada kamar za'a kwace daga hannun sa, shi dai gadanga yana durkushe yana kallon sa cike da mamaki kamar ya zame masa wata halitta

Kallon gadangan reporter usman yayi wanda ke durkushe a gabansa yayinda idonsa daya samu damar gani baya ko kiftawa tsabar kallon daya ke masa da alamar tunani da nazari yake a kansa

Kallon sa shima reporter usman yayi cikin tsabar mamaki tun daga kansa har zuwa kafarsa duk da cewar complete babu abinda yake gani idan ba kwayar idonsa ba, as usual shigarsa ce ta gadanga da duniya ta sanshi da ita a jikinsa tun daga samansa har zuwa kasa gaba daya baki ne

ZAHRA TAWA CE Where stories live. Discover now