THE BOSS 113

434 38 4
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖
*ZAHRA TAWA CE*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad # Fatima ZOIS

Dedicated to *BABBAR YAYAH*
( _MAMAN YASMA & YAMEEN_)

PAGE1⃣1⃣3⃣

Tsabar firgici da tsananin rudewar abinda najib ya fada ne yasa doctor daheer baisan lokacin ma da gaba daya ya zubar da kayan aikin NASA ba a matukar firgice tamkar Wanda yaga abun tsoro

Yaushe ya rabo da alhaji balan da za'a he's in surgical operation now huh!?,...Indeed shock na Alhaji bala ma ba komai bane akan shock na halin da mazah yake ciki ba...just imaging wai maza he's in coma...

Da kyar ya iya furzar da wata zazzafar iska Yana mai yin magana a fili ba tare daya sani ba
"Huuuuuu! Ya Allah yaushe muka rabo dashi ne da har za'a CE he's in coma now koma wai duk akan takalmi kawai...geez what d heck?"

Ya karasa maganar cikin Tsabar firgicin mai tattare da mamaki daya fi na farko  har yana faduwa kasa ba tare da ya sani ba,
Cos shikam har yanzu ya kasa gasgata kunnensa akan wannan magana daya ji  mazah he's in coma... Alhaji bala koma he's in surgical operation...boss koma kafarsa tana neman rubewa duk akan bugun takalmi y'a mace ,macen yar yarinya irin reporter zahra abubakar sadeeq Huh!?
Eesh! what a heart stopping...

Da kyar ya iya kukuta sake magana bayan dogon tunanin daya sha
"Surgical what?"

Saida wajen ya dauki shiru na wasu yana minutes kowanne yana jin da tarin takaicinsa ,
Sannan najib ya sake amsa masa cos daman shi kadai ne a wannan yanayin zai iya tolerating wannan hog wash din nasa
"Operations,
Yeah doctor abun naka koma ya fara komawa iskanci don Abu tazakaniyar ka"

Shikam duk wannan doctor daheer ba abun damuwarsa bane shidai kawai yana mamaki ace akan bugun takalmi sau dai_dai suke fada cikin wannan mawuyacin halin,

Wata zazzafar ajiyar zuciya ya saki Wanda saida ta fito da wani irin tururi kamar hayaki sannan ya sharce
Wani irin zazzafan gumi yana mai fakar ido ya tashi daga faduwar da yayi zuwa wajen kujerar da aka tanada dominsa ba tare da wani a cikin dumbin bataliyar mutanan ba sun yi yunkurin taimaka masa
"Uhm!"

Ko Mummunan kallo babu Wanda doctor daheer ya ishe shi Asalima gaba daya wajen  ya sake daukar shirune fiye da farko kowanne da irin mugun tunanin da yake sakamawa akan reporter zahra abubakar sadeeq da ta same musu alakakai hade da gadanga Wanda sun kasa gane fatalwa ne ko kowa mutum ne kamar su?
Uh_oh! Koma dai wayye shi Insha Allah sai sun sani sannan dole ne wannan wajibi!,jazaman ne!,tilas ne a garesu da babu makawa sai sunyi shi wato hukunta reporter zahra abubakar sadeeq daga cikin hukunci mafi muni da suka taba yi a bayan kasa

Suna xaune ne tamkar wasu gumaka dai_dai da kwakkwaran numfashi basu samun damar shaka Kowannen kawai system din dake gabansa yake kallo suna masu jiran tsammanin daga waje da dama kama daga wajen cyberpunk har zuwa kan su whizz khaleepa da sauran Wanda bamu zasu lissafo ba

Kamar Wanda aka tsirkulu Doctor daheer ya sake zabura Wanda ya sa mutane da yawa a cikin su samun damar maida hankali kansa ba tare da sun shirya ba yana mai cewa
"Boss kafarsa ta rube, bala he's in surgical operation, maza he's in coma wai don Akan takalmi ...yeah takalmin magic din Cinderella ne a jiki koya huh!?"

Cikin abinda bai wuce kiftawar ido ba boss ya tashi daga wajen da yake xaune duk kowa da irin tsabar ciwon daya ke tattare dashi wanda shi kadai yasan mi yake ji yana mai sakarwa doctor daheer Wani irin banzan duka yakaiwa a  cinyarsa Wanda tsabar karfin dukan saida wani irin sautin tassss! Ya tashi tamkar tartsatsin wuta yayinda yatsun biyar suka yi kwanciyar dadi bisa cinyar tasa ba tare daya shirya hakan

ZAHRA TAWA CE Where stories live. Discover now