page 1

9.5K 460 23
                                    

🧊 *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad...

Assalamualaikum Dearies yakuke,ygida and everyone?.....

Alhamdulillah here I'm with the return of *RAYUWAR BINTU* wanda nafada muku daman najima da rubuta shi infact it was my first novel yazo yabata and due to the fact that akwai alot of typing errors and some mistakes yasa nayi deciding insake rubutashi,insake modernising dinshi inkuma yi sharing labarin daku masoyana,to tell you the truth akwai alot of changes as compared to wancan and a little similarities because I'm re writing it so kudauka kawai sunan ne yazo daya ga wanda suka karanta wancan kuma they can read this too sabida I assure you zakuji kaman kuna karanta wani littafine daban......

Kaman yanda nafara lafiya inafatan ingama lafiya sannan inafatan masoyana zasu zamanto masu bibiyata tareda yimin uzuri kaman yanda suka saba.........

*Page 1*

*DAMATURU,YOBE STATE*

Ayanmancin yau cikin garin Damaturu dake jihar Yobe wani irin iska akeyi me kwantarda hankali tareda sa nishadi ga dukkan zukatan wanda ke garin gashi daman kwana biyun dasuka wuce an kwankwada musu zafi bana wasa ba shiyasa kowa ranshi yayi fari kal jin yanayin weather nayau din yacanza.

Cikin unguwar Nasarawa dake Gujba Road nahango wani gidan kasa madaidaici dukdama kallo daya zakayima gidan kagane cewa yajima don kwanon gidan ma ya kwankwatse harya fara tsatsa yayinda gidan ko kofa babu yar wata yadi mai kauri sosai akasamu aka sakala ajikin gurin amatsayin kofa ahankali nadinga takawa ina karasawa gaban gidan yayinda nadinga cin karoda kwatami har kusan uku ahaka dai nasamu na kutsa nashiga cikin gidan, tsakar gidan dan karami dashi yayinda dakunan su guda biyu da parlour ke gefe daya sekufadin
Kitchen dake waje tareda toilet acan gefe daban karasawa nayi sashin da dakunan nasu yake parlour nafara arba da yayinda dakuna biyune keda linkage da parlourn don sun sakashi ah tsakiya. dakin danake jiyo muryar mutane na nufa nan naga wata tsohuwa kutub da'ita tana kwance se nishi takeyi wanda inaga zatayi shekaru saba'in koma sama da haka jinayi wata yar budurwa tana fadin

"sannu Hajje Yaya Bintu taje takawo inhalern yanzu zata dawo insha Allah"

Dukda maganar da yarinyar keyi hakan baisa numfashin tsohuwar ya daidaitaba can kuma sega wata budurwa wanda inada tabbacin tagirme ma nazaunen tashigo aguje harma tana neman tunkude ni,karasawa tayi dakin tana fadin

"Gani nadawo Hajje,dayardar Allah zaki samu lafiya soon"

duk maganar da takeyi cikin rudani takeyinsa kafin ahankali tasa hannu tadaga kan tsohuwar tajinginar da'ita sannan tadago inhalern tasamata ahanci tana shaka ahankali nakusan 3 minutes haka,kan kacemai sega numfashin tsohuwar yafara dawowa daidai wani nannauyar ajiyar zuciya Bintu tayi aranta tana fadin "Alhamdulillah" don Allah kadai yasan irin tsoratan da tayi yaudin gameda rashin lafiyar kwallin kwal din Kakar tasu,she's all they've,she's their strength and full support so batason suyi loosing dinta kwata kwata besides dawanne tsohuwar zataji?Ciwon Diabetes data kusan wata yanzu tana kwance tana fama dashine kokuma ciwon Athsma din da yatashi yaudinne dukdama ita Bintun she's blaming herself for accident din yaudin tunda akullum baswa rabuwa da wannan inhaler din seyau,yaudinma akasi akasamu don daya kare last week batayi yunkurin sayo wani ba tunda sunada other needs dinsu daya kamata su saya da shungun kudin dake hannunsu,Khadija ne tadawo da'ita daga cikin duniyar tunanin data shiga tahanyar cewa "Ya akayi kika jima Yaya Bintu?"

Murmushin dayafi kuka ciwo Bintu tayi sannan tace "kinsan ba kudi ah hannuna bashine zan karba daman to naje shagon Isyaka na unguwarnan yahana ni wai ba abiyashi na dabama so bazai sake garajen bamu ba shine nawuce can shagon Yusuf nanne nasamu shima dakyar".

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now