page 14

2.7K 293 28
                                    

🧊 *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

*Page 14*

Dawannan tunanin takarasa cikin gida,tunda su Amir sukaji shigowanta suka taho aguje suka rungumeta yayinda Khadija ke tambayar ta ya akayi tayi dare yau tace "we were all worried ga wayana na ba kati Mamman Noor kuma baidawo gida ba, nayita tura miki please call me baki kiraba" Bintu sa hannu tayi ta share hawayenta sabida kar kannen nata sugani kafin tace "banmasan kin tura min massage ba dayake wayar nacikin jaka,kekam aiki ne yayi mana yawa gashi gobe akwai conference shiyasa najima".

dafa kafadunta Khadija tayi tana zuba ma Yayartata idanu "Are you really alright?" cikin sauri Bintu tacire hannun Khadijan ah kafadunta sannan tayi gaba tana "am perfectly fine,wani abun kika gani?" binta da kallo Khadija tayi because she's very sure something is wrong with her Sister ahankali tace "Next time inzakijima don Allah kina kira kifada mana kinji Yaya Bintu?" Tace "Toh khadija" daganan tayi saurin shigewa dakin dan tasan Khadija dayawan tambaya yanzunnan seta ganota. Zama tayi ah bakin gado tareda sauke ajiyan zuciya sannan tabude tafin hannunta data dunkule papern da Mu'allim yabata dazu harga Allah tsoron budewa takeyi don batason ganin abunda ma yake ciki dukda 99% na zuciyar ta na fadamata korarta yayi ah aiki,to ma inba korarta yayiba mezai rubuta mata ah paper amatsayinta na secretary dinshi? dawannan tunanin ta yankema kanta hukuncin cewa korarta yayi and she don't need to check the paper sabida hakan bakaramin kara tada matada hankali zaiyi ba daukan papern tayi tasaka ah jakanta sannan tajanyo pillow tadan kishingida tana tunanin yazatayi yanzu,aikinnan data samu shine strength dinta daga ita har family dinta,su Mamman Noor bakaramin murna sukayi ba data samu aikin nan   yanzu dawani idanu zata dubesu tace tarasa aikin? Yayinda itakanta tariga tagama budget din abubuwan dazatayi da salary dinta tunma kafin yashigo hannunta,tanaji hawaye masu dumi sunabin gefen kuncinta anma batayi yunkurin hanasu fitowan ba dansune kadai zasu sa zuciyar ta tadanyi mata sanyi.

Dakyar ta'iya tashi daga baya tayi sallar isha'i sannan takoma takwanta hakanan tanaji Khadija takawo mata dinner dinta daki anma setayi pretending as if she's sleeping,cikeda tausayin Yayartata Khadija tafice da tunanin may be gajiya ce tasata looking so pale dazunma Bintu kuwa har shabiyu batayi bacci ba haka tana daki tanajin kannenta na hira awaje sanda Mamman Noor yashigo yatambayi ina take Khadija tace tana bacci haka Abban su ma yashigo gidan ranar ma abuge as usual yagama babatunshi yawuce daki duk akunnenta.......

***
Tunda Mu'allim ya'isa gida Mami taganshi wani iri cikeda damuwa tace "lafiya Son yana ganka haka" murmushi yasaki sannan yace "Babu komai Mami I'm just so tired" sa hannunta tayi tana taba fuskarshi "Sannu kaje kayi wanka ko kaji dadin jikinka inyaso sekazo kaci abincin bayannan". babu musu yace to Mami na dan daman abunda yafi so kenan,ya kebe shikadai adaki because at this moment shikanshi yarasa dalilin dayasa yaji komai bayayi mashi dadi,tun batan Bintun dazun tashin hankalin baigama sakinshi ba. yana shiga daki cire kaya yayi yashige wanka abunsa nandinma yajima kafin yafito yasauya kaya sannan yayi sallar isha'i,daga kan sallayar yasa hannu yadauko pillow daga kan gado ya ajiye tareda kwanciya akai,lumshe idanunshi yayi anma da mamakinshi fuskar Bintu yake gani dasauri yabude idanun ya tsurama cieling yana mamakin wannan al'amari can kuma seyaji yanason yasake rufewan kozai ganta,kaman wani me tsoron wani abu haka yalumshe idanun nashi aikuwa dasauri yasake bude su ganin still itake yimai yawo ah idanunshi,tashi yayi yazauna sannan yadauki pillown ya rungume ah kirjinshi   yana mamaki wannan al amari. Jiyayi an bude kofa kallon kofar yayi Yanaa ne da Hamza suka shigo yayinda Yanaa ke dauke da tray din abinci tana fadin "Yaya Mu'allim shine kahauro kayi zamanka baka sauko cin abincin ba?" Faking smile yayi "I'm so tired ne Yanaa daman yanzu nike tunanin saukowa anma tunda Yar kanwata takawo ai na huta ko?" dariya tayi sannan ta ajiye tray din kanne mata idanu Hamza yayi inda tasakar mai murmushi,duk abunda sukeyi akan idanun Mua'allim gyaran murya yayi wanda hakan yasa Yanaa ficewa aguje batareda ta shirya ba,dariya Mazaaje biyun sukayi harta kule musu dagani kafin Mu'allim yajuyo yana kallon abokin nashi with serious look "munafurtata kakoma yi ko Hamza?" dan sosa kai Hamza yayi cikeda guiltiness sannan yace "I'm sorry wanted to tell you zamane bamuyiba" wara idanu Mu'allim yayi "kullum muna taren ne zakace bamu zauna ba? kaidai bakayi niyar fadamin ba that's it kumadai mutum komai zaiyi yatuna cewa Yanaa kanwata ce" dasauri Hamza yace

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now