Page 11

2.4K 289 24
                                    

🧊 *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

*Assalamualaikum lovelies🥰 thank you so much for all the prayers and support,nagode kwarai dagaske kuma alhamdulillah I'm feeling much better now so zamu daura daga inda muka tsaya insha Allah*

*Page 11*

Haka tabar Campanyn tana raya mutuncin Mu'allim aranta tareda addu'ar Allah yasa tasamu aikin harta isa gida. ah varender tasamu mahaifinsu zaune se kumbure kumbure yakeyi jiki sanyaye tace
"Ina kwana Abba" donkuwa 12:00pm baiyiba lokacin harara ya zabga mata batareda yace komaiba yayinda itakuma takarasa jikin kofar parlourn inda tashiga kiciniyar budewa ganin bayida niyar amsa mata. daki tawuce tacire hijabinta sannan tadauki yar karamar mirror dake ajiye kan gadon tana kare ma fuskarta kallo. duk idanun ta sun kumbura gashi fuskar tayi jazir abunka da farar fata,tananan daki take jiyo kiciniyar da Mahaifin nasu keyi da kofa babu shakka fushi yayi sabida anbarshi yajima waje kofa rufe shiyasa yake shirin dauke makullin ya ajiye agurinsa itakuma batada strength din zuwa tasamashe bare har suyi gardama barinnma yau datakejin tana cikin tsananin farin ciki dukda kuwa bawai tasamu aikin baneba but 99% na zuciyarta na rayamata Mu'allim will never let her down.........

Da dare take labartama kannen nata abubuwan dasuka faru awurin neman aikin nata bakaramin farin ciki sukayi ba tareda sake bata hope din cewa insha Allah zata samu aikin yayinda Khadija ke fadin don Allah Yaya Bintu fadamin yanayin fuskar mutumin nan,shikadai kika gani ko harda kaninsa,fari sosai dinne ko me hanci kaman caras kika kalla? Khadija tajero ma Bintu wadannan tambayoyin lokaci guda cikeda zumudin son samun ansa daga gareta, tagumi Bintu tayi tana tsurama kanwartata idanu tareda fadin "ya ilahi Khadija duk wannan tambayoyin nikadai?" Yaya Bintu kenan bakisan yanda Surayya tayi ta gwadasu bane yau shiyasa nadamu inji daga bakinki don Allah kifadamin mana wannan karan Khadijan ashagwabe take maganar tareda dan jijiga yar uwartata don tunda tafadama Surayya Best friend dinta cewa yau Yayarta taje neman aiki M.M TUMBIDO CONSTRUCTION tadinga yimata hauka tareda damunta da labarin su har free period din dasukayi niyar zuwa suyi karatu ah library ya tafi abanza batareda sun tabuka komai ba shiyasa tadauki alwashin seta sakeji daga bakin Bintu anma se gashi Yayartata tanason gwasaleta. Tasake cewa "Yaya Bintu am" cikeda takaicin yanda Khadijan tadame ta tace"kai Khadija koke mayya ce se haka".....

Dariya khadija tayi tana kara fadin"nidai kifadamin" murmushi Bintu tasaki sannan tafara magana "nibansan dayan dakike magana ba Khadija,I only saw one person and to tell you the truth intsaya ina tsara maki kyauwun da Allah yayi mashi  shima wani bata lokacin ne don kyawun shi is beyond measures khadija wanda ma ni bashine agabana ba nagartarshi da mutuncinshi su suka sakamin ganin kimarshi da darajarshi ah idanu na,da ace dukkanin masu kudi zasu kasance irin wannan bawan Allahn da talakawa da dama baswa cikin halin da suke ciki ayanzu" Dan numfasawa Bintu tayi sannan tacigaba da magana tahanyar nuna kanta"kidubeni dai niba kowan kowaba,sutura maikyauma bata isheni ba anma hakan baisa wannan bawan Allah ya kyamaceniba koyayimin kallon banza infact he stood by me sannan yanuna ma talakawa Irina laifinsu dasuka samu guri suke neman sucimin mutunci,he gave me a heart warming smile daya dawomin daduk wani hope dina dana fara zubasu ah kwandon shara ada,kallon Yar uwartata tayi data zuba mata idanu tana jin zantukanta kafin tace"Khadija to the world this Man might be a Young Handsome business tycoon but in my eyes he's a Muslim Brother with a very beautiful heart,tanakai karshe tatashi tadauki Ilham dake kwance parlourn hartayi bacci already sannan tayi hanyar waje da'ita ah kafadunta dan kwantar da ita ah shimfidar dasukayi. Amir,Mamman da Khadija binta da idanu kawai sukeyi tunda tagama zancen nata seda tadawo parlourn talura da idanun da suka zuba mata cikeda tsarguwa tace"menene kuka wani tsareni da idanuwanku wai?"......

Dariya Mamman yayi sannan yace......

"dole mu tsare ki da idanu ai Yaya Bintu donnidai bantaba ji kin yabi wani namiji  irin hakaba" pillown dake ajiye kusa dashi tadaga ta jefeshi dashi tareda wurgamai wawan  harara"that's because he deserve it. don't think negative you fool!"

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now