Page 8

2.8K 274 28
                                    

🧊  *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert* 💞

*Zeeneert*@wattpad

*Page 8*

Arude Mu'azzam fadin
"Naina where are you?Kina inane?kifadamin inda kike I'll come and rescue you right away!" yakarashe maganar zufa na keto mishi batareda yashirya ba se alokacin Itama tasan ankirashi don mutumin yasa wayar handsfree kuma daidai kunnenta don haka tashiga ihun kiran sunan shi "Aliyu kazo kataimake ni please!they kidnapped me on my way coming to your place bansan suwanene ba...."
Arude yace "Fadamin inane gurin Naina. Inazaki iya ganewa?" Cikin kuka tace "Bansani ba wallahi nibantaba ganin guri irin wannan ba don Allah kazo kadaukeni it's so scary and suffocating in here!......"
Safa da Marwa yashigayi gaban Restaurant din cikin son kwantar mata da hankali yashiga fadin "Calm down,calm down Naina I'll surely come for yo...." bekai ga karasa statement dinsa ba yaji wani yawabce wayar daga hannun Nainar ayayinda yakece da dariyar mugunta. Rai bace Muazzam yace "Who the hell are you and why did you kidnap her?" mutumin baibar dariyan ba seda yayi mai isarsa at thesame time kuma yana jiyo muryar Naina din tana ihu asking for his help.

Jiyayi mutumin yace "Because of you. ko da kana tunanin zanyi kidnapping dinta ne haka kawai?
Metake dashi dazanyi kidnapping dinta har inyi tunanin samu?(they're' not aware of her family status sudai kawai sunsan tana alakada Muazzam and they decided to use her a weapon) I kidnapped her because of you the Genius Software engineer. So kafara arranging kudin dazakayi rescuing dinta because her life is in Great danger" daganan kuma dif aka kashe wayar arude yadubi wayar yana mamaki sannan yashiga sake kira anma ba adauka ba shikam yau yashiga uku why will Naina suffer because of him?She's innocent and that's why he has to protect her no matter what. taran taxi yayi a take don ko komawa cikin restaurant din baiyiba. straight hotel yacema me taxi din yakaishi yana isa yawuce dakinshi system dinshi yadauko yakunna har hannunshi na rawa sannan yayi connecting phone din tareda sake kiran layin nan yashiga ringing fara kokarin tracking layin yayi sabida yagano address din amma ina babu abunda yake gani agurin se duhu duhu and there is no nearby location dayagani wanda yasani agurin atake kuma sega text yashigo ta wayarsa from thesame number cemasa akayi

"Check your WhatsApp"

cikin sauri yabar abunda yakeyi din yakunna data din wayarshi sannan yashiga WhatsApp nan yaga anturo mai video da thesame number. bude video din yayi yayinda zuciyarshi ke mugun bugawa seda yagama downloading sannan yayi playing gurine kaman dungeon haka babu haske kwata kwata se duhu duhu inda yake iya hangowa kawai bishiyar da aka daureta ajikine. Tana sanye da red abayan daya aika mata looking so beautiful dukda kukan da takeyi mai tsuma rai tana ihun help help sekuma gawani yazo tagabanta ya wanketa da mari yana nuna mata bindiga kan tayi shiru and that's the end of the video jiyayi kamar zaiyi hauka alokacin,to who's this?daman shi yanada enemies ne masu samishi ido komi?wadannan sune tunanin dasuka fado ranshi to koma menene he should be the one to suffer and not the innocent Naina don haka yashiga kiran layin wannan karan dagawa akayi dasauri yace "Please release her zankawo muku kaina idan kunaso. she's innocent I assure you that"

Dariya mutumin yayi sannan yace "I can't just release her so easily you've to suffer a little too" Mu'azzam da ayanzu hawaye yakeyi yace "Mezanyi muku kufadamin please!"
Mutumin yace "Look first of all you cannot track us duk wani ilimi da kakeji dashi don nariga nagama aiki akan wannan sannan nabiyu idan kayi involving Police it'll cost her life and na uku idan har kawuce 10:00pm nadare baka iso garemu ba then consider her Death"
Dasauri Mu'azzam yace "Naji I'll follow the rules kafadamin mezanyi" dariya mutumin yayi sannan yace "20million,just 20million zaka kawo. in kudin is ready you can call me for the address" daganan ya katse wayar bin wayar da kallo Mu'azzam yayi dukyanda akayi wadannan kananan Yan iskane kawai inbahaka knowing who he's atambayeshi 20million kawai?shi  abunma mamaki yakebashi,it feels surreal wai daman abunda yake gani a movies can happen in real life?daman akwai mutane that are this heartless arayuwa haka?furzar da iskan bakinshi yayi ahankali aranshi yana ayyana

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now