Assalamualaikum ❤️😍

2.1K 234 132
                                    

Banmasan ta'ina zanfara ba wallahi,hakanan bansan dawani baki zan tausasheku ba. I know I'm keeping you guys for too long and yet you people still love my Book🌹❤️❤️.
Nagode kwarai dason ku gareni sannan inason kusani bahaka kawai nakekinyi muku update ba,ninafison inamuku dayawa ne se inyi update anma naga halama jiran yanayi muku yawa and to those saying nayi alkawarin update kullum,ni bance kullum ba nadaice zamukoma update kamar da unlike lokacin da sisterna batada lafiya najima banyi ba.

Masu complain nafibama Qadr mahimmanci inason kusani bana musu typing meyawa kamar yanda nakema Rayuwar Bintu and moreover na kudine. I don't want to rush rayuwar Bintu dukdama ankusa zuwa karshe insha Allahu sannan nasan Kuna hakuri sosai Kuma nagode kwarai dabin labarina dakukeyi.
Thank you so much for the love and support and here is a suggestion.

Zanna iya muku update after one one day harmu gama inbadai ansamu matsala ba amma gaskiya yawanshi zezama kamar yawan pages din Qadr ne,meaning 4 readmores after one one day,inkuma kunfison yanda akeyi yanzu then zamu iyacigaba.

I'll wait for your suggestions and insha Allah I promise to update tomorrow.

Thank you so much all for the love and support 😍❤️🌹.

And lastly while writing this natuna da lokacin danake rubuta *Gidan Sarauta*. There was a day I asked about my fans opinion on characters na gidan Sarauta and their comments where so amazing 😍❤️🌹.

Koyau ma zamu gwadane?😁

1 who's you fav character in Rayuwar Bintu?
2 what do you like and dislike about Mu'allim?
3 what do you like and dislike about Mu'azzam?
4 One word for Yusra😁
5 wakeson Bintu ta auri Mu'allim haryanzu?
6 do you think Mu'azzam and Bintu make a perfect couple?
7 do Naina really exist? aren't you wondering where she'll come from in akasamu lbrnta?...

😁 Lastly,you can say something about me too. I mean something about my writings in general,in akwai gyara you're free to follow me privately please. I'll really appreciate that.

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now