Page 10

2.5K 283 18
                                    

🧊 *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert* 💞

*Zeeneert*@wattpad

*Page 10*

Yana cikin dube duben ne aka kuma knocking kofar cewa yayi come in wani saurayi ne daban yanzuma yashigo gaidashi yayi sannan yace masa Daddy ne yaturo sa kan yataimaka mai da duk wani abu dayake bukata murmushi Mu'allim yayi kafin yace"Thank you" daganan kuma suka shiga gudanar da ayyukansu.

Mu'allim besamu zama da Mami ba se dare. Yace Mami nazo muyi maganar dazu ne kallonshi tayi fuskarta daukeda murmushi "To Son inajinka ai" Dan sosa kanshi yayi nervously kafin yayi kokarin kamo hannunta yasaka cikin nashi ahankali yace"Mami maganar tafiyar Autan ki London ne daman" tunkan ma yarufe bakinshi tayi sauri kwace hannunta cikin nashi sannan ta murtuke fuska lokaci guda"oh kaima Son hardakai acikin wannan zancen?"....
Yace "bahaka bane Mami" inba haka ba miyene Mu'allim? tayaya ma kukeson inbar Mu'azzam yayi doguwan tafiya kuma wai zuwa kasar da yasamo wannan matsalar. "Mami kika sani ko wannan tafiyar na'iya zama alkhairi agareshi,kilanma ya hadu da Naina da aketa faman nema tunda ah iyasanin mu can yahadu da'ita kuma ance itakadaice zata iya taimaka masa toni aganina bai kamata mu guji London ba
infact kamata yayi mumaida shi gurin zuwan mu akai akai" cewar Mu'allim din kafin yadan numfasa yace"Mami muma munason Mu'azzam sannan munason samun lafiyarsa da cigabansa shiyasa muka yanke wannan shawarar dukda akwai risk aciki to anma yazamuyi? Inbanda addu'a dazamu cigaba dasa shi kaman yanda muka saba akullum besides batafiya zaiyi shikadai ba Daddy yace zai rakashi. Dan hararanshi Mami tayi sannan tace"kaidai ko mutum bayason abu inka isheshi da dadin baki dole ya hakura" dariya yayi sannan ya rungume ta"Mami ba dadin baki bane gaskiye nikefada" tace "to naji" dasauri yadago yana kallonta fuskarshi cikeda zumudi"it means kin yarda?".....
Kai tsaye Mami tace"nidai bance ma ba" ashagwabe yace"Ayya am Mami cikin satinnan jirginsu zai tashifa" tashi tsaye Mami tayi sannan tace Allah yazabi abunda yafi alkhairi and I hope everything will go well over there" yace "Amin,insha Allah Mami" sannan yakara da yimata godiya tare suka sauka kasa wurin Daddy atake kuma Mu'allim yafada mishi Mami tayarda shima Daddyn bakaramin dadi yajiba sannan yace"Thursday ne tafiyar ko?"....

Gyadakai Mua'allim yayi kafin Daddy yakuma cewa"to su Mu'azzam se a fara shiri". Mu'azzam dake zaune gaban TV yana game cikin muryar yara yace"ina zamuje Daddy?"....

Daddy yace"yawo zamuje nidakai hope you'll escort me?".....
Gyadamai kai yayi yana dariya yayinda Mu'allim yace"then I'll be the one to arrange your clothes".

★★★

Adaren ranar da Bintu tayi magana da Yusra tasanar dasu Mamman Noor kudirinta na komawa neman aiki sunko yi farin ciki da shawarar tata don Mamman tun da jimawa yaso yayi mata maganar anma don kartayi misunderstanding dinshi yasa yayi shiru abunshi yace"To yanzu Yaya Bintu inazakije neman aiki?" Murmushi tayi sannan tace"Ko inama Mamman. I'll just keep trying kuma kaga yanzu aikinma badole se field din daka karanta ba I can work in a bank kowani ministry haka infact niko aikin restaurant ma nasamu yanzukam yi zanyi yadaifi zaman banza"......

"Allah yazabi abunda yafi alkhairi" cewar kannen nata tace"Amin ya rabbi". Washegari da safe seda sukayi breakfast suka gama komai sannan suka fice gabadayansu Bintu tayi yawo kaman me dukwai neman aiki anma haka takare ranar babu wani progress,to hakafa,kwananta biyu tana abu daya anma babu cigaba duk inda taje se ace ba a bukatan masu aiki wani gurin kuma ace qualification dinta na diploma ne sukuma baswason wannan din haka dai. Koda tadawo gida yau tagama yanke shawarar bazata fitaba ranaar Thursday din se Friday kuma in Allah ya yarda. Bangaren Mu'allim kuwa tuni yasa akasaka ah pages nasu na social media kan suna neman masu qualification na Architecture da related courses dai suzo interview on Friday yayinda yau Thursday shida Mami zasu raka su Mu'azzam Maiduguri don yau jirginsu zaitashi....

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now