page 3

3.3K 301 5
                                    

🧊 *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad..

*Page 3*

Tunda Mamman yafita a gidan bezarce ko'ina ba se gidan Mallam Shamsu wanda a layinsu shikadai yasani yanada mota kuma shidinma Business yakeyi da'ita shiyasa be gama sa ran samunshi a gidaba anma dayayi tunanin wani sa'in yakan zo gida cin abinci ko kawo sako kafin yakoma bakin aikinsa yasa yace bariyaje yaduba din yafi. Sallama yadinga kwadawa a kofar gidan harsaida wata yar yarinya tazo tabude kofar tana gaishe shi batareda ya amsa gaisuwar tataba yace "Hindatu Baban ki na gida ne?"
Jijjiga mai kai tayi alamar a'a kafin tace "Yanzunnan yafita gari" dafe kai Mamman yayi cikeda damuwa gashi shiko kudi babu awayarsa bare yakirashi inbaiyi nisa ba haka yayima yarinyar godiya tajuya takoma ciki bayan tarufe kofar. Yafi mintuna biyar tsaye gurin yana tunanin Menene Mafita yanzu ganin bashida solution yasa yayi hanyar bakin titi because bayama son yakoma gida batareda mota ba tunda yariga da yasancondition dinda yabar Kakar tasu gwanda yaje komai taxi dinne yasamu yaroka sukaita asibitin for free aidai baza arasa na Allah ba. dawannan tunanin yakarasa bakin main road..........

Yana ganin motoci nata wucewa anma baida strength din tsaidasu taxis dasukayita wucewa kuma duk yawanci akwai passengers aciki bare daman garin Damaturu sabida crisis da'ake fama dashi yasa duk inda dare yayi bazaka ga napep ba sede taxi,taxi dinma jefi jefi wannan dalilin yasa baiyi tsanmanin ganinsu ba daman. yananan tsaye agurin sega wata Marcedeze Benz tazo tawuce tagabanshi,da motar ta kara gaba kadan sekuma ta danyi slow tayi parking kusada wani dan mini kasuwa da ake saye da sayarwa kaman irin su fruits,gashassun nama,sekuma irin Mata masu sana'ar daren nan dake saida irin su kosai,masa,soyayyen dankali dadai sauransu abakin titi suma sun kafa nasu temple din kowa da nata kasuwancin. wata zuciyar tashiga raya mishi yaje yanemi taimako gurin mai motar tunda dai gashi motar ah tsaye take bare ace zasuki sauraron shi kan ya ankara segani yayi anbude kofar da driver kezama wani dan Dattijo yafito yana sanye da uniform irin na Drivers dake yawan aiki a banks,industries kokuma companies haka,maida murfin motar yayi bayan yafito ayayinda yake ansa waya harya karasa gurin masu saida fruits din bejimaba segashi yana dawowa gurin motar hannunshi niki niki da ledojin kaya,without a second thought Mamman Noir yayi sauri yakarasa kusa da motar alokacin har Driver yagama sa kayan a seat din gaba yajuyo yazo yashiga mazauninsa yana shirin tada motar cikin sauri Mamman yayi knocking tinted glass din har hannunsa na karkarwa.......

Drivern jin kaman ana kwankwasa mishi kofa yasa cikin sauri ya kalli glass din nan ya tabbatar da zatonsa,a hankali yasa hannu ya saukar da glass din motar.

Murmushi Mamman yayi mai tareda mika mai hannu nan suka gaisa kafin Mamman din yadan shafa kanshi feeling awkward dakyar dai ya'iya cewa "Taimako nake nema don Allah Mallam indai bazaka damu ba"

Murmushi Drivern yayi sannan yace "Allah yasa zan iya" Mamman ya amsa da "Amin" kafin yakarada "In bazaka damuba don Allah Kakatace batada lafiya tana nan gida muna neman Motan dazai kaimu asibiti ne inba sauri kakeyiba kataimaka mana please"

Shiru Drivern yayi nadan dakiku kafin yace "Tohhh! kaga nikuma ina tareda Ogana ne muntaso daga aiki zamu wuce gida".......
Kan ma Mamman yayi uttering wani word Driver din yaji Ogan nashi nakiran sunanshi daga bayan motar cikin sauri yajuya yana kallonshi cikeda ladabi yace "Yes Yallabai"........

Matashin saurayin dake zaune bayan motar ya hakimce gefe guda yayinda yake sanye da hadaddiyar suit brown colour wanda bakaramin karbarshi tayiba,riga nacikin white ne sekuma palmara brown me dauke da haddaddun botira yayinda ainahin suit din yacireta ya ajiye gefe,gashin kanshi kadai abun kallo ne sabida irin gyaran dayasamu,playing game yakeyi a cikin IPad dinshi yayinda yakeyima Driver din magana at thesame time.......

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now