Page 7

2.7K 245 5
                                    

🧊 *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

*Page 7*

Two years back kwatsam se Mu'azzam yasamu appointment na one Month a Germany babu bata lokaci yashirya yatafi abunsa daman duk business trip dayakeyi inya isa ah hotel yake sauka to wannan karan ma hakanne tafaru,tunda ya'isa hotel din yayi wanka yashirya cikin kayan bacci sannan ya kwanta daman gabadaya ah gajiye yashigo garin. washegari early morning yafita zuwa company din dazaiyi aiki dasu dukdama ranar introduction sukayi kafin daga baya yafara gudanar da abunda yakawo shi garin,cikin sati uku yagama duk wani aikin dake gabanshi daganan kuma yafara shirin komawa don baiga mezai tsayar dashi ah garin da bashida dangin iya bare na Baba baba tunda yagama abunda yakawo shi,seda yagama shirya kayayyakinshi sannan yazauna yayi booking flight online inda jirgin zaitashi washegari da safe kallon system din yashigayi yayinda yajanye ta daga gabanshi ya ajiye gefe kafin yamikar da kafafunshi kan gado tareda jinginuwa jikin katakon gadon sannan ya lumshe idanunshi ahankali yana tunanin how far he has gone now don tunda yake baitaba tunanin he'll be this successful ba shidai yasan shi mutum ne mai buri da indai yadaura rai akan burin nan to he'll always strive for it. he'll pray and work hard for it to come true. Wayarshine tashiga ringing seda takusa katsewa sannan yasa hannu yadaga batareda yaduba wanene ba muryar dayajine yasashi tashi daga jinginen dayake dasauri don se lokacin ma yatuna yayima Yaya Hamza alkawarin zasu hadu this evening don daman Mu'allim yafada ma Hamzan Mu'azzam na Germany shikuma dayazo shekaran jiya yakira Mu'azzam din yafada mishi cewa yana gari but he'll be going back to Egypt today tunda can yake karatun PHD dinshi daman yanzunma wani important abune yakawo shi Germany nan Mu'azzam din ya tabbatar mai da zaisamu lokaci sesu hadu dukdama he's very busy atake Hamza yace "Bro take your time kagama ayyukan ka ko ranar dazan koma ma basai muhaduba koda yanma tunda kace you're finishing your work tomorrow"
Gyadakai Mu'azzam din yayi kaman wanda yana gaban Hamzan sannan yace "That's a great idea insha Allah zamu hadu kafin kakoma Egypt" To fa tun bayan dasukayi sallama yamanta dazancen zasu hadu dawani waishi Hamza seyanzu daya kirashi dafe kai yayi sannan yace "I'm really sorry Yaya Hamza I'll be on my way right now" dariya Hamza yayi sannan yace "it's okay Bro sekazo" daganan sukayi sallama kuma. Cikin sauri Mu'azzam yatashi yashiga yayi wanka yasaka kaya sannan yadauki wayarshi yafice he don't really know for how long bawan Allahn nan yayi ta jiranshi tunda gashi yanzu har seven na dare yayi don seda yayi sallan maghrib ma sannan yafito and he do respect that Guy alot because he's his Brothers best friend dukwanda yasan Mu'allim to tabbas seyasan Hamza and the best fact is Hamza na matukar son Mu'azzam din shiyasa shima yake bashi girma sosai..............

Yafi mintuna biyar agaban hotel din anma yarasa taxi wannan dalilin yasa yafara tafiya har ya isa bakin Main road nan ya hango taxi ah tsallaken kwaltan and daman hanyar dazai kaishi coffee shop dazai samo Hamzan tanan ne wannan dalilin yasa yayi tunanin tsallakawa without thinking twice donkuwa ko tsayawa kallon motocin dake tahowa baiyiba tsabar saurin da yakeyi,haka yahau titin cikin sauri gakuma mota tata ho aguje. Yarinyar dake Driving car din at high speed bata ankara ba taga mutum ya hauro titi from nowhere wara idanu tayi tana salati kafin tashiga kokarin tsaida motar sede duk iya kokarinta seda ta bugeshi yafadi dukda ma bawani sosai yabugu ba dafe kirji tayi sannan tafito daga motar ah firgice ta karasa inda yake kwance nankuma jama'a suka taru kanshi anata jimamin abunda yafaru kan kacemi ambulance yazo yadauke shi nan akayi city hospital dashi cikeda tashin hankali tabi bayansu seda ta tabbatar anshigar dashi emergency room sannan tasamu guri tazauna yayinda haryanzu zuciyar ta baidaina bugun daya keyiba yau in akace mutumin nan yamutu yazatayi daran ta itakam. Bayan more than 30minutes sega shi anbude emergency room din dasauri takarasa gurin Doctor din tana tambayarshi jikin patient din murmushi yasakar mata sannan yace "Don't worry it's a minor injury".......
Lumshe idanu tayi tareda furta alhamdulillah sannan takara duban likitan tace "can I see him please" kaitsaye yace "of course you can
Cewa tayi "Thank you Doctor" kafin cikin sauri takarasa gaban dakin tatura kofar dakin tashige. yana zaune kan gado yayinda anyi treating wounds din dake goshin shi da kafafunshi kamar wata barauniya haka takarasa bakin gadon tazauna tareda fadin "How are you feeling right now?"
Kallonta yakeyi batareda yace komaiba and she felt nervous dakyar takuma cewa "it wasn't intentional I'm really sorry" nan dinma baice mata komai ba sekawai tasaki kuka tana ta fadin "I'm sorry" shikuma kaman wani wawa seya kasa cemata komai inbanda binta da kallo dayakeyi.

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now